💦💦 *ZABIN ALLAH*💦💦
~nake nema~*True life story*
*💦Talented writers forum*💦
*{T.W.F}*
*Written by husnah mb**🙏🏻Dedicated to Teemah jalo*🙏🏻
Thanks for ur support All the tym...
*2⃣7⃣-2⃣8⃣*http://husnahmb.blogspot.com
_My love? My love?_ ta fada tana kallon wayan jin da tayi har yayi picking ne tayi saurin tattara hankalinta waje daya tace"
"Hlo bro
Affan ne yace lil sis lfy kuwa "murmushi tayi tana wani fari da ido tamkar yana kallonta tace lfy qlau bro" kawai dama na kiraka ne nace ga number nawan murmushin shima yayi sannan yace lil sis ai nikam inada number inban samu ba waye zai samu" kelkyalewa da dariya tayi tare da cewa babu kowa bro"
Bai bata amsa ba ya katse layin."Zama tayi bakin gado tanata tunanin meyasa yaya affan yayi saving sunanshi da my love a wayanta" ganin da tayi batada amsan tambayan da take yiwa kanta hakan yasa ta kunna tv kawai tacigaba da kallon film din da take kallo a dakin anty amarya.
Ta bangaren Naseer kuma tunda ya koma gida tunanin nasreen ya hanashi sak duk runtsa idonshi daya dayayi sai yanajin son yarinyar yana kara shiganshi' yanayin da hajiya ta fuskanci yana cikine yasa tashigo a daki ta sameshi saman yana tunanin wanda batasan tunanin meyakeyi bah" hajiya ne tace yarona yau kam meyake damunka ne haka tunda ka dawo daga gidansu nasreen naga ka kasa samun sukuni gabaki daya hankalinka ba acikin jikinka yake bah murmushin karya naseer ya kirkiro tare da cewa babu komai hajiya kawai dai gajiya ce
Duk da bata gamsu da amsan daya bata bah" haka ta hakura batason takura masa dan ta fuskanci yau bayason mah yawan magana"
_"Wayana cikin tunani sai yaji wayanshi ta fara ringing ganin bakuwar number ne yasa yaki dagawa dan baisan kowaye bane shiyasa kuma yanxu a halin da yake ciki bayason damuwa" ganin da yayi mai kiran ya kasa hakuri sai kara kira yakeyi duk da kuwa baiyi picking ba yasa ya dauka a fusace
"Wai wayene kam dan Allah yaketa damuna da waya" kalman da naseer ya fada kenam'
Shiru nasreen tayi kaman bazatayi magana ba dan bataji dadin kalman da yaya naseer ya fada ba kuma tasan shi ba mutum bane mai saurin fushi amma yaya akayi yau tajishi yana fada tambayan da tayiwa kanta kenam ganin da tayi batada amsa yasa tace"_"Hlo bro... Nasreen ce kalman da yaji an fadane yasa yayi saurin tashi ya zauna dan har cikin zuciyansa yaji wani sanyi da farin ciki ya ratsashi anan take..."
Kokarin tattara hankalinshi waje daya yayi sannan yace ha,a lil sis dama kece" murmushu tayi tare da juya ido tamkar yana kallonta cikin voice dinta mai dadi tace' bro meke damunka naji kaman ranka a bace yake?
Murmushi yayi sannan yace babu komai lil sis number waye wannan cikin rashin yadda da abunda ya fada mata tace a,a bro akwai kam kaji yanda kake fadane tunda nake dakai ban tabaji kayi masifa ba sai yau" murmushi yayi sannan yace lil sis kawai wlh banjin dadi ne shys
Subhanallahi bro what's wrong with you" shiru yayi dan baisan mezai ce mata ba kawai saiya kauda maganan da lil sis number waye wannan" kelkyalewa da dariya tayi tace bro nawa ne manah" dama na kiraka ne na fada maka nayi _new phone_" wow congrat sis am happy for you" naseer ya fada yana murmushi
"Hira ta sake suka dungayi labarai ya dunga bata tana dariya har mantawa tayi ita ta kirashi mah" affan kuwa tsaye yake a bakin kofan dakin nasreen wanda tunda ta fara wayan yana jinta" wani bakin ciki ne yaji ya ziyarci zuciyansa wanda shi kanshi baisan dalilishi ba" duk da kuwa yaji tana fadin yaya amma haka kawai yaji wani bakin ciki da takaici.
A fusace ya shiga dakin ganin da nasreen tayi affan a fusace yake yasa tayi saurin katse wayan"
"Tashi tayi ta zauna tana fadin bro lafiya kuwa mika mata hannun yayi alaman ta bashi wayan" tana kallon cikin idonshi ta mika masa ba karamun tsoro ya bata bah" dan bata taba ganin bacin ranshi irin na yauba.kan number da take waya yahau _Yaya naseer?_ ya fada kaman mai shirin kuka" kusq da ita ya dawo ya zauna ya fadin lil sis ki karyata abunda jikina yake bani plsss karkicemun soyayya kikeyi? yanzu' lil sis wayene yaya naseer kuma? Yanxu lil sis harkin zabi soyayya fiye da karatunki, tundaga yanzunki kin fara sa da namiji a zuciyanki! Haka ya dunga jera mata tambayoyi wanda tunda ya fara magana yaki ya saurari nata koda guda dayane" hakan yasa ta saki kuma mai tsuma zuciya.
Ganin da affan yayi nasreen tana wani irin kuka ne yasa yayi saurin kamo hannunta dan har cikin zuciyanshi yake jin kukan Natan.Rarrashinta ya hauyi' kanta tasa akan cinyanta tana zubda kwalla mai tsuma zuciya" affan ne yace am so sorry lil sis i din't mean to hurt You ajiyan zuciya tayi sannan tace bro bada wani nake waya bafa yaya naseer ne wanda yakemun lesson Shiru affan yayi kaman yana tunani sannan yace lil sis to meye tsakaninki da yaya naseer din da kuka dade kuna waya haka tun dazu fah nake jinki yana maganan ne amma daka yadda yake magana kishi ne kwance kan fuskanshi"
Nasreen ne tace bro babu komai a tsakaninmu wlh labarin school kawai yake bani fah' zuba mata ido yayi yana kallonta a zuciyarshi yana fadin" duk da namijin daya fuskanci nasreen da kalman so tamkar yana barazana ne da rayuwata dan nasreen itace rayuwata tabbas in babu ita zan iya mutuwa" kuma na fuskanci naseer yana son nasreen dole na takatar dashi kafun yayi kokarin yiwa zuciyata illah"
Ganin da nasreen tayi affan ya fada duniyan tunani ne yasa tace bro me yake damunka firgit ya dawo cikin muryan abun tausayi yace babu komai lil sis" kawai abunda nakeso dake shine kinga yanzu karatu kikeyi kuma kinga ke yarinya ce so karki yadda ki biyewa namiji ya hanaki karatu' ki nutsu kiyi karatunki kinji sis daga masa kai tayi alaman taji
"Zama affan yayi sukayita hira sai kusan magrip sannan ya tashi ya tafi masallaci.Ganin da nasreen tayi babu abunda zatayine dan ita ba salla takeyi ba" yasa ya bude data tahu whatsapp nan take ta hada musu group su uku Naela, ashfat da ita" haka sukayita surutu hadewa nasreen baki su naela sukayi sukata tsokananta waisufa basu gane tsakaninta da yaya affan din nan bah" ita dai batace musu komai ba symbol din dariya kawai take tura musu🤣.
After isha'i ta jiyo muryan abba daukan wayan tayi da kwalinta taje ta nuna masa _Congrat_ abba yayi mata daga nan ta koma dakinta"
Intagram tahau tayita sending pictures dinta a handle din da affan ya bude mata" Nan kuwa mutane suka fara liking da comment's itadai babu abunda takeyi banda dariya dan comment's din da wasu sukeyi dariya ya dunga bata"
Around 9 o'clock affan yana kwance akan gado wayanshi ya dauka sai kuma yahau instagram pictures din da nasreen tayi posting ya shiga yana gani comment din da mutane sukayita yine ya shiga yana karantawa haka kawai yaji wani abu yaxo ya tunkureshi a kirjinshi.....
_Husnerth mb ce✍🏻_
YOU ARE READING
ZABIN ALLAH
RomanceWannan labari ne akan wata yarinya data fada tarkon soyayya wanda ya kunshi abubuwan da suke faruwa da dama a duniya musamman mah" ga ma'abota soyayya