💦💦 *ZABIN ALLAH*💦💦
~nake nema~*True life story*
*💦Talented writers forum*💦
*{T.W.F}*
*Written by husnah mb**🙏🏻Dedicated to Teemah jalo*🙏🏻
Thanks for ur support All the tym...
*2⃣9⃣-3⃣0⃣*http://husnahmb.blogspot.com
_Plss fans ignore typing erros cos bana editing..."._
Da sauri ya dauki karaman wayanshi dialing din number nasreen ya hauyi" ringing daya tayi picking'
Affan ne yace lil sis kina jina " girgiza masa kai tayi tamkar wanda suke tare bro meya faru kalman data iya furtawa kenam dan yanxu ita yaya affan harya fara bata tsoro da lammuransa"
Inaso maza yanzu kihau instagram ki cire pic dinki wanda babu mayafi kaf" bakya ganin kirjinki ya fitone wani kunyane taji ya ziyarceta dan kalman tayi mata nauyi
"Shi kanshi affan baisan time din daya furta kalman bah' duk da kuwa basa tare saida yaji wani kunyanta ya mamayeshi
Murmushin takaici nasreen tayi sannan tace to bro barinje na cire yawwa lil sis dina dadina dake kinajin magana maza kije ki cire koh ina jiranki inkin cire ki kiran to tace tare da katse layin.Tsayawa tayi tana kallon wayan wanda tunda affan ya fara magana yake bata mamaki duk da kuwa ba karya yayi ba akwai guda 2 wanda kirjin natan ya fito' haka tayita tunane tunane kusan 10 muntes tukun tahau insta duk pics din datasa sanda tayi removing guda 3 kacal ta bari daya na ashfat daya na naela daya kuma nasu su duka"
Shiga tayi tana kokarin dialing number affan kawai sai tagama ya kirata cikin sanyin murya ta daga cike da kunya dan kuwa maganan daya furta mata dazu har yanzu kunya yake bata amma shi kuwa ta lurama ko ajikinsa dan a yadda yake magana bai dauki maganan wani abu bah"
"Haka sukayita hira da affan saida nasreen tayi masa karyan tanajin bacci tukun ya barta ta kwanta duk da kuwa ba baccin takeji ba kalmomin da yake fada matane suka isheta dan yanxu duk affan ya canza in yayi wata kalman saitaga kaman ba yaya affan din data sani bane" duk da ita ba soyayya takeyi ba amma a yadda takejin labarin masoya saitaga kaman yaya affan sonta yakeyi" ta wani bangaren kuwa inta tuno irin shakuwan da take tsakaninsu wanda tunda aka haifeta yake nuna mata so" sai wata zuciyan tace mata kawai so yake nuna mata irin na jini"
Haka ta kwanta da tunanin kalaman affan har bacci barawo yayi awun gaba da ita.
_The next day_
Yau nasreen tun 6 ta tashi 7:00am ta gama shirinta na school dakin anty amarya tashiga ta gaisheta daga nan ta wuce dakin abba samunshi tayi bai tashi ba hakan yasa ta nufi dakin ummy kawai"
Ummy ne ta zaunar da ita tayi mata nasiha sosai mai shiga jiki" akan ta kula da kanta dan yanxu ta girma ta fita daga sahun yara" ta kula da kanta banda wasa da maza daga nan ummy ta dauki 2 hundreed ta bata"
Saida ta fara zuwa dakin yaya affan tayi mishi sallama sannan ta fita waje a bakin gate ta tsaya batafi 5 muntes ba saiga school bus dinsu yazo daukanta.
Koda sukaje school yau babu teacher daya shigo kasancewa revision akeyi next week zasu fara exams kuma duk teacher's din sun gama revision dinsu exams kawai suke jira"
Seat din baya nasreen taje ta zauna naela ne ta hangota tayi tagumi taba ashfat tayi tana nuna mata inda nasreen take da sauri suka tashi suka nufi inda take dan halin da suka ganta yau basu taba ganinta acikinshi na tunda suke.
"Kusa da ita ashfat ta zauna" dafata naela tayi dagowa nasreen tayi tana kallonta' murmushi naela tayi amma dakaga yadda tayi murmushin nasan akwai alaman tambaya?
Naela ne tace bestie nikam wai yau me yake damunki ne tunda kikazo school dinnan tunani kikeyi na lura dake yanxu kuma muna cikin tadi kinzo kin samu waje kin zauna ke kadai" kodai laifi mukayi miki ne plss in mun miki wani abune ai saiki fada manah mu baki hakuri koh?Relaxing nasreen tayi sannan tace babu abunda kukamun kawai ina tunanin wani abune" wanda tun jiya yasa kaina a duhu sosai"
Ashfat ne tace meyene haka besty ai inaga tsakanin mu ya wuce ki boye manah damuwarki'Murmushi nasreen tayi sannan tace hakane kam' yanzu tunda uncle abdallah baizo bah kuma yanzu period dinshi ne ku zauna muyi magana"
Naela ne da take tsaye ta samu waje ta zauna dukkansu suka bada hankalinshi wajen nasreen...."Relaxing tayi sannan tace wlh my frnd's tun jiya yaya naseer da Yaya affan suke chazamun brain, gabaki dayansu kalamansu yana rikitani, naela ne tace besty wani irin kala mansu yana rikitaki meye kike nufi kenam, murmushi naela tayi sannan tace besty bazaki gane ba wlh, ashfat ne tace nidai na fada miki wlh dukkansu sonki suke relaxing nasreen tayi tace, a,a yaya affan kam ba sona yake bah fah amma gsky yaya naseer kam kala mansu suna nunamun kaman yana sona duk da bansan ya so yake ba amma alamu ne suka nunamun hakan, saida naela tayi dariya sannan tace nikam ai dama frndy na dade da sanin hakan dan dul take taken da sukeyi alaman nah sone, inbaki manta ba ranan da,kikazo gidanmu da yaya affam yazo daukanki" daya tarar damu muna tsaye da yaya ibraheem kuna tadi yanayin yadda naga affan yana kallon yaya ibraheem tundaganan na fahimci sonki yakeyi don kishinki na hango kwance kan fuskanshi",
Nasreen ne tace kedai har yanxu baki fahimci yaya affam ba amma shikam ba sona yakeyi bah kawai baison na fara soyayya ne yanzu danya fadamun saboda bayaso ina wasa da karatu nah kuma yasan indai na fara dating bazanyi karatu ba".
*Manage with this***
_Husnerth mb ce_
YOU ARE READING
ZABIN ALLAH
RomanceWannan labari ne akan wata yarinya data fada tarkon soyayya wanda ya kunshi abubuwan da suke faruwa da dama a duniya musamman mah" ga ma'abota soyayya