page 28

2.5K 172 2
                                    

      *🌞HAFSAT ELHAM🌞*

Billy Galadanchi

Haske writer's Asso💡

Vote me on wattpad@68billygaladanchi.
Sadaukar wa ga k'awata Hafsat Abubakar qaya (Elham).

                         28
Zama yayi ya qurawa fuskar babyn ido "Blossom kinsan Allah princess dake take matukar kama ni bana iya babban ta inda ajikin ta ba irin naki bane,Allah saka miki da alkhairi kin kawomun Little princess na lapiya" Murmushi kurun ta masa ya qara cewa

"Blossom baba da Innah sunci kujerar hajjin bana da na umrah Inshaa Allah,ke kuwa kyautar ki me tsoka ne kuma zamune yawon zaga duniya se inda maina ya qarqare" murmushin takumayi tace "Kaji daddy ma yayi wa baby kyautar kampani guda daya duk ita kad'ai?" Murmushi yayi yasan mahaifin shi ze iya "Allah ubangiji ya saka maka da alkhairi ya d'auka kaka yakuma sanya ka gama da duniya da kuma iyayenka lapiya Ameen" hannunta ya murza tare da nasa "Thanks for the warm prayers blossom, Allah ya sama miki da alkhairi kuma ya miki albarka" murmushin dai me sanyi ta kuma sakar masa "Ameen ya Allah hubby na I love you" da sauri ya d'ago ya kalle ta "Blossom me kikace?" Bata fahimci inda ya dosa ba tace "yaushe?"

"Blossom do you really mean it?" Sake kallonshi tayi da mamaki dauke a fuskar ta "wai mene?"

"That you love me mana?" Dariya tayi "Sure mana I do,mesa ka tambaya?" Ihun murna ya saka ga miqe sa princess a hannunsa...."princess u mean everything to me,wlhy ke alherice ranar zuwanki duniya ranar naji Kalmar dana jima ina muradin ji daga Elilina, thank you Allah for blessing me with d light of my life, thank you so much Elham wlhy na dad'e ina so naji wannan Kalmar daga gareki,I love you too beyond expectation,words cnt tell how much I love blossom " dariyar dabatasan dalilinta ba ta tsinci kanta tanayi,had'esu yayi ya rungume.......

*Bayan wata biyar*

     "Blossom nidai zanaennan daki kamun yayi wlhy inaga kawai zan ajiye nawa na basu wannan nakin Allah motar Zata had'e ba k'arya" Murmushi tamasa "wai da gaske yaa Abdul yanzu seka biyemun nifa wlhy kurun nature nane son Zane ko a school sena zauna nayita yin zane na na shirme iri iri,ko wannan fa nakan nake gani idan kana zanen motar ko gida shine na zana nawa" hannunta ya kama

"Blossom trust me wlhy ke d'innan kinada tulin baiwa a kanki ki yarda dani ba wasa wannan zanen naki zeyi masoya kuma nasani zasu yi mota sak zanen kinnan its so unique and classy" Murmushi tabishi dashi ya kwashe takardun yace office ya zaune ya mayarda zanen tsaf kan system  yayi kyau matuka...... Ba k'aramun dad'i yajiba sanda oganshi ya karb'i aikin yakuma yaba masa sosai, koda ya shigo gidan d'agata yayi sama yana sowa dak'yar ya direta ta

"Blossom wlhy Kinyi kin gama had'e ni,wai kinsan Oga yace zanen yayi,2016 d'innan ita zasu fara lunching kuma har meeting akayi an haska zanen kuma kowa ya yaba,blossom ur a blessing to me,dan Allah zoki ga wannan zanen na gidan da kikayi shima,wlhy fitar dashi zanyi" k'ura masa ido kurun tayi cikeda rashin gaskata zancensa,tace "Hubby are u serious?"

"Wlhy da gaske blossom, na sanar miki Zane baiwa ne kuma Allah ya rigada ya baki so yanzu kullum kece zaki riqa tayani aikin Zane,kuma dukkanin abinda na samu a wannan zanen zamu rabashi biyu ni d'aya ke d'aya sabida aikin kine" b'ata fuska tayi , "plss ya Abdul karmu soma haka dakai,Allah de ya sanyawa dukkanin ayyukanka albarka Ameen" Murmushi yayi ya saka mata albarka ba adadi.

  A gida kuwa me martaba ya dage tukuru wurin koyarda sabon Yarima har kokin mulki,sabida yarjewar Yarima Abdul akan yahau kan karagar mulkin mahaifinsu sabida shi sam bashida Sha'awa kuma shine Babba agidan ko bayan hakan,ba laifi yana ganewa kuma yanada hankali sosai ga ilimi da Allah ya wadatashi dashi na boko dana arbiya kasancewa gidan marayun daya tashi suna basu ilimi ba wasa.

*Bayan shekara d'aya*

     Da Kansu suka zo gida daga London somin sun yaye Princess, suna so su kawota wrin momy dama abisa umarnin ta,sunji dad'in zuwa Nigeria wannan karon matuka,satinsu uku suka wuce umrah daga can kuma suka haura Dubai se chilling dinsu sukeyi kasancewar princess tana wurin momy, kwance hafsa take saman k'irjin yaa Abdul tana wasa da kwantaccen gashin dake kwance luff a k'irjin nasa,harshe takai takai lashi kan nipples d'inshi cikeda zolaya tasan seya motsa,tayi yinkurin barin jikinshi,janyota yayi yana dariya "blossom kin isa kuwa? Ai yanda kika fara neman tsokanar nan sekin k'arasa shi" d'an dukan k'irjinshi tayi "kaga nifa yaa Abdul bazan iya da jarabanka ba,sabida haka kurun ka k'ara aure ina zan iya da wannan fitinar" dariya sosai yayi yace "nine jarababben anan ko? Ke bakya ganin yanda kika daddage kika nacemun duk Kinbi kin jarabe ina ko yanzu zagaye ne kikayi kinaso shine kika lalubo ni da dubaru" Turo bakinta tayi sosai "wlhy Allah jifa banaso yaa Abdul nifa dama wasa nake maka" hancinta yaja "Naji wasar kikemun zoki kwanta nima wasa nake miki" kwanciya tayi nesa dashi amma batace komai ba harga Allah taji matukar kunya daya gano lagonta,kuma ji take tamkar yau bazata iya bacci ba Idan har bata kasance tare da hubbyn ta,banza shi kuwa yayi da ita sabida sarai ya gano ta so takeyi su kasance atare, Sunfi awa kowa shiru ita azatonta ma yayi bacci kurin seta Saka kuka se sheshekar kukanta yajiyo,matsawa yayi ya juyo da ita ta fuskanceshi " yaa Salam blossom meye abin kuka kuma me aka miki" share hawayen nata tayi ce "ba komai kainane yakemun ciwo" sarai ya sani k'arya takeyi kurin tana yine sabida batasan yanda zatayi da sha'awar shiba data adda beta,bece da ita komai ba kurun rungumeta yayi ya manna bakinshi a nata,ba shiri ta biye masa Sunfi 20mnt suna abu d'aya kaikace ze cire mata bakin gaba daya ita kuwa tamkar wacce taga wani abinci haka take tsotsar harshensa,da kanshi yayi pulling out "Blossom nabaki maganin ciwon kan ya  isheki kuwa?" Batayi magana kurun ta fara saukar masa kasala a haka har suka gamsar da junansu,dariya ya soma yi mata bayan komai ya natsa

"Ni blossom bana ganewa kan wannan ciwon kan naki,kowa idan yana ciwon kai zakiga yanashan pain reliver amma Kefa sam kullum Salon naki ciwon kan a jikina kike cire pain reliever d'in,ni zuwa ma zanyi in qara aure,idan namiki kwana biyu naje nayiwa amaryata kwana biyu,jara banki nann yayi isheni zaki ta tsemun jinin jikina" zumburo baki tayi "Allah ni bazaka mun wata kishiya ba,kumama bakai bane ba kake wani hanani kanka sekace wani abun k'a ida kullum kai se bayan kwana biyu,ni Nafiso kullum" dariya yayi harda k'walla sannan yace "Amun afuwa blossom zan riqa yi kullum so biyu bama d'aya ba,ni dariya kika bani wlhy kin gama cemun jarababbe Ashe kece haka, dama da kanki kikeyi kenan" dukan k'irjinshi ta d'ingayi da wasa cikeda shagwaba "Allah ni yaa Abdul ka dena banaso" kwasarta yayi yanaci gaba da dariyar se toilet ya direta   (Mata dan Allah adena b'oye wa namiji idan ana buqatarsa wlhy cutar da kanmu mukeyi, akarin banza bayan Allah da kanshi shine yabamu damar moruwa da ni'imomin dake jikin junan mu matuqar muka kasance ma'auta,tom itadai hafsa ta taimaki kanta wollah)

Dan Allah kumun uzuri,wlhy yau dak'yar nayo wannan,ayyukanne sukamun yawa

Hafsat ElhamWhere stories live. Discover now