page 31

4.8K 240 20
                                    

         ☀️Hafsat Elham☀️

HASKE WRITER'S ASSO.

Sadaukarwa GA qawata hafsat Abubuakar qaya.

  Vote me on wattpad @68billygaladanchi.

                              31
Zaman dirshan Abdul yayi agaban mommy "Amma babana Kaima da kanka kasani Sam baka kyautawa mamana bako?  Namijin kirki baya tab'a  Yiwa mace yanda kayi,kaine babba agareta kyautuwa yayi kan zauna ka nusar da ita kuskurenta amma ka dauki fushi batare da sanin ainahin meta maka ba, Yanzu Hafsat ta girma ta mallaki hankalin Kanta na tabbatar bazatayi abinda ze cutar da itaba,ba inda zanje nemanta kuma wlhy bazan tab'a  nema maka yafiyartaba sabida kayi Hali irinna qaranta gaba d'aya kayi Hali irinna mutane Marasa dattako musamman dakayi shirin aure bada sanintaba kuma kazo kace ta sani, ni maza bansan jin komai ka bani wuri" yana cikin qunan rai na Rashin hafsatul Elham,yatashi kurun batare da yayi magana ba Yabar  wurin, Kai tsaye part  nasu ya nufa ya tarar mahaifin hafsa na gida,cikeda girma mawa ya gayar  dashi bayan nan ya sunkui Dakai sannan yace

"Baba dama zancen Elham yau kwana biyu kenan bata gidana kuma tun ranar data tafi Nazo Nan Inna tacemun  bata nan kuma bata wurin mommy na duk dangi na zaga Sosai bata nan gashi ta Rufe wayanta baya tafiya" nisawa Abbanta yayi sannan yace " yallab'ai naji wannan labarin tun kusan kwana biyu da suka wuce abakin Fulani k'arama hakuri shine kadai  abinda zan iya baka kuma Insshaa Allah  zan Saka a Nemo ta duk inda take zan  kuma mata fada sosai sedai dan Allah ka sanya gaskia da Amana a dukkanin lamuranka abaiwa aure haqqinsa" godiya yayiwa baba sannan yamasa sallama ya tafi, kamar kullum yauma kasa Bacci yayi yana Famar tunanin Elham.....Elham zaune tana breakfast agidan Aunty husna,husnan ta shigo a d'akin  tanemi zauna kusan da ita tace

"Hafsat Yanzu inaga lokaci yayi da zaki Buda wayarki hakanan,  Yanzu wannan horon ya wuce Sena gaba kuma naqin d'aukar  waya idan ya kira" murmushi  tayi tace "Tom auntie barin kunna" batafi mintuna biyu da buda wayarba mommy ta kirata jikinta na rawa ta d'aga

"mommy Ina kwana? " da murmushi d'auke a fuskarta tamkar  Elham  d'in  na gabanta ta amsata " lapiya qalau mamana, nace fushinnan harda ni acikinta?  Tunda kika tafi ban qara jinki ba ko waya ernan?? " cikeda jin kunya tace "Momy Dan Allah kiyi hakuri wayar ne ba caji"

"Ba komai Elham kuma Naji dadin yanda kikayi gwara ki Nuna masa kuskuren sa,laifinki d'aya  tunda kika tafi baki neme Niba,kinku masan hankali na baze kwantaba inhar bansan halin dakike cikiba, Yanzu kina ina?"

"Ina gidan Aunty husna mommy yayar Saam,dan Allah kiyi hakuri" murmushi  mommy  ta qarayi  " Ba komai Elham, Lallai kiyi zamanki seya gane kuskurensa bakuma zan sanar kowa nasan Inda kikeba" godiya yayiwa mommy sannan sukayi sallama.... Messages  na Abdul ba'a ma maganarsu sannan kuma ga voice messages ,yana ganin delivery report na messages  nashi ya tabbatar ta bude wayarta ya shiga kiranta baji ba gani,har kuka yayi sanda yaganta online  yayi mata magana tayi banza dashi, DAGA bisani kuma tayi blocking  nashi gaba d'aya, wannan qara tabbatar masa cewar Lallai Elham ta dauka da zafi.....

    *Bayan kwana biyu*

Abdul duk ya gama haukacewa sabida Yanzu yama dena samun wayar Elham kwata kwata,yagama tara qasumba yayi fayau ya rame, a bangaren Elham Kuwa phone Nata ya fad'a cikin kofin ruwan shayi zuwa Yanzu taqosa taga mijinta abin qaunarta,amma tanajin kunyar Aunty husna sabida ba hakan suka tsara ba....Tare da husna suka fita zuwa babban shop na siyar da wayoyi me suna season 7,domin tana so ta sake waya tun a hanya Abdul yayi kicibis da fuskarta take yabi bayan motar ta husna har shop d'in  waya ta d'auko kirar Samsung Galaxy j5 tazo Domin  biya da POS nasu karaf Abdul  ya Janye kwalin ya turawa mutumin hade da zaro Kudi a aljihunshi yace nawane?? Biya yayi ita kuwa ta bishi da ido kurun tana kallonshi cikeda mamakin yanda akayi yasan inda take,  kasa magana tayi bayan ya biya yaja hannunta tana turjewa amma ina yariqeta gagam,husna dai sebin bayansu tayi tana murmushi, daidai motarshi yakaita yace tamkar yayi "Na rikeki da Girman Allah kishiga motarnan Zamuyi magana" ko motsawa batayiba kurun dai ta qura masa ido tana qoqarin tare kwallar dake shirin silalo mata,tarasa dalilin daya sanya ganinsa ya saukar mata da wata irin ni'ima da kasala ga wani irin Farin ciki daya mamayeta,kannewa kurun takeyi,yayi magana harya gaji amma ko Motsi bata yiba,husna dake bayansu Itace tace " Hafsat namiki izini dakibi mijinki gobe Zanzo gidan naki kuma zan aiko miki da kayanki yau bayan isha" turo bakinta tayi cikeda jin haushin hukuncin  Aunty husna " Ni Allah aunty husna bazan wani bishiba  zuwa zanyi ya dinga bani wahala akarin banza banciba ban Shaba" b'ata fuska husna tayi "Hafsat ina wasa Dakene nace kibi mijin ki yanzu" tana zumb'ura baki tana qunquni  tabude  gidan baya  tashiga Shima ya zaga dayan gefen ya zauna,ya zaro dubu d'aya  ya miqawa driver  yace "Kaje gidan zamuzo daga baya" ba musu ya karb'a yafita, shikuwa ya mayarda dubanshi zuwaga Elham ita dashi suka qurawa Juna ido na kusan mintuna biyar batare da kowansu yayi magana ba,Abdul dukya birkice ya rasa ta ina ze soma magana ma  ita Kuwa se ruwan hawaye take tsiyaya, da k'yar  ya iya daurewa ya tallafota k'irjinshi se patting  na bayanta yaso mayi cikin sigar rarrashi a hankali yara d'a mata a kunne

"Blossom I'm so sorry, Dan Allah ki yafeni wlhy bansan haka bane, Nima daurewa kurun nakeyi ina miki abinda namiki  bawai Asan raina bane, na rokeki kiyi afuwa agareni ki dawo muci gaba da rayuwarmu ta aure cikin jin dad'i" bata iya cewa dashi qalaba kurun dai bata dena kukan ba, dakyar ya lallaab'ata tayi shiru suka dauki Hanyar  gida bamewa wani magana acikinsu,tana zuwa d'akin ta tashiga ta kwanta kan gado tana rusar Uban kuka, Ahaka yashigo ya sameta zuwa yayi ya kwanta a bayanta ya rungumota ta baya yace cikin sigar rarrashi  "blossom  could u plss find a place in ur heart to forgive me?  Could u plss let all dat happened  and let bygone be bygone?,blossom  I beg of you  with all my heart  to please  forget  everything" batai magana ba duk wannan surutun daya gama rattabawa,kuka kawai ya saka mata da iya k'arfinsa tamkar wani qaramun yaro,mamakine ya kamata jin yana mata kuka hadda jiniya lokaci  d'aya jikinta yayi Sanyi ta miqe tsaye zuwa tayi ta tsaya gabanshi ta sanya hannayenta ta tallafo kanshi,be dena kukan ba kuma besamu Damar cewa komai ba, a hankali tace itama tana  kukan

" hubby plss kukafa? Noo plss ba girman ka bane, Allah trust me komai ya wuce awurina" be iya dena kukan ba kurun dai ya taqaita sautin kukan,ganin ya kasa dena kukan ya sanya lokaci d'aya  tayi shutting  bakinsa ta hanyar manna Nata da nashin tana tsotsa a hankali bashiri yabiye mata sunfi 30mnt suna abu d'aya tamkar bazasu qyale juna ba,itane da kanta tayi pulling out  sannan ta sakala hannunta cikin sumar kanshi tana shafa a hankali,murya na rawa tace "I so much miss u hubby, Nafi watanni biyar banji d'umin jikinka ba,
nasha wahalan rashinka kusa Dani, wlhy yaa Abdul duk Girman laifin dana maka idan ka qara mun horo irin wannan bazan tab'a gafarta maka ba, zan barka har abada" matsowa yayi da ita jikinshi yana hawaye har cikin b'argon sa yakejin qaunarta na ratsa shi " wlhy blossom bazan qaraba,har Abada bazan qara gudinkiba nafiki shan wuya dabana tare dake, Dan Allah promise me that you will never leave me ever again " qara cura kanta jikinshi tana me shaqar daddad'an qamshin jikinshi data jima bata jishiba,a hankali ya soma sarrafata cikin salo na qwarewa bata wani tsaya yangaba sabida Harga Allah Hafsat tana cikin matayen dabasa jurar rashin namiji kusa dasu,kuma wannan lokacin data d'iba ita kadai tasan irin wahalar datasha akan rashin sahibinta kusa da iya, a wannan Daren Kuwa kasa qosawa sukayi da juna sabida dukkansu Sunji ajikinsu......

*Bayan shekaru hudu*

     A London  princess  zaune tana koyawa qannenta Amir da Amira homework da aka basu a skul,yarinya er shekaru bakwai se qoqarin ba kadan ba,ita kuwa masifar qaunar twins masu matukar kamada Elham takeyi, ta dawo London sabida karatunsu......Zuwa Yanzu Elham ta samu matsayi Sosai awurin aikinsu tayi Kudi daidai gwargwado,harta siyawa mahaifinsu gida yabar aikin gadi......

     A parlor tana zaune tana shan milkshake Abdul ya shigo,hannu ya saka ya warce cup d'in ta bayanta da wasa aikam ta diro Tabi bayanshi suka kwasa a guje se daki,ajiye cup d'in  yayi ya kamata yashiga shafarta tako ina take itama ta biye mishi suka shiga faranta ran junansu,tana wasa da sumar kanshi tace "Hubby shekaru uku,plss kabani guzy baby yau dinnan  , i really wanna have a baby again" laquce mata Hanci yayi yace "Elham har Yanzu bazaki dena shed'ana bako? Bakya jin kunya na kike cewa na miki cikiba? " murmushi tayi tace "kaga ni idan yanga kakeji ko bazaka iyaba kwanta na hau" Dariya suka saka dukkansu sannan yace "Allah yau senayi Maganin bakinnan naki".......

   Yayan Abdul shine aka radawa sarautar garin nasu,yayinda sukaci gaba da rayuwarsu cikeda jin dadin rayuwa da kaunar juna, Elham d'auke take da ciki na watanni biyar se fatan sauka lapiya......

Tammat bihamdillah..

Inda nayi kuskure Allah ya gafarceni, Inda kuma nayi daidai Allah yasa ya amfanemu baki d'aya.

Mom nuaiym ce👌

Hafsat ElhamWhere stories live. Discover now