page 7

2.5K 202 14
                                    

*HASKE WRITER'S ASSO.*(Home of expert and perfect writers)

*BABU WAIWAYE*

BILLY GALADANCHI

Sadaukarwa ga K'awata
  *HAFSAT ELHAM*

                               07

A parlor ta taradda momy ita d'inma yau mur tasha tace "Ke kuwa Haleema ina kika tsaya? Halin da baki saba dashi ba shi zaki tsira? To daga yanzu dama tunkan ki qaraso yayanku yace shine zena kaiki yana daukoki duk sanda zaki skul,ina ganin hankalinki amma zaki bani kunya,shashan cin banza maza wuce zuwa sallah" durqusawa tayi ta baiwa momy haquri sannan ta wuce ciki se yanzu ta kula cewar tayi kuskure idan ma zata dade ai kyautuwa tayi tamusu waya kumama gaskia ta dade batare data kula da hakan ba, da dare har qarfe sha d'aya yaa bg be dawo ba ita kuwa tana zaman jiran shi ta bashi haquri,abin haushin koda yazo shigewa be kula da ita ba a zatonshi ta wuce dakin baccinsu tunda ya saka musu tv a dakin sabuda su dena zama mishi a main parlor, d'auke yake da wata kobaka tambaya ba daganinta kaga bahaushiya kuma yar musulmi, kallon farko kuwa Deeyah ta gano yar class d'insu ce yarinyar datake yawan yawo da jallabiyu shiru shiru da ita,amma yanxu guntun skirt ne ajikinta da wata b'ingilalliyar riga iya cibiya ta baje sumar ta sannan kuma ba dankwali a kanta,mamakine ya sanya deeyah ta kasa dauke idanta akansu har sukayi ciki ba yaudai setaji zuciyarta na azalzalarta akan san sanin me yaya bg yakeyi da 'yan mata yau wannan gobe waccen?  A hankali ta tashi tabi bayansu,qofar parlor d'in ta tura a hankali taje daidai kofar dakin sa'a tayi qofar a bude ma take se duhu sabida an kashe hasken fitilar dakin, a jikin kofar ta rab'e kadan tana jiyo yanda dukkansu suke sambatun masha'an dasuke gudanar wa,dafe kanta tayi har zata juya tajiyo muryan yarinyar tana cewa

"Haba mana Big G, yanzu da gaske ni bazaka gamsar dani ba? Se kawai daga na baka blow job kayi rilease ni ko oho,dan Allah kamun wasanni wlhy im high,u can even fuck me im in need of it"

"Look zuzu i cnt,biyanki fa nayi sabida ki biyamun buqatana bazeyiyu kuwa kema na biya miki taki ba, beside kinsan principles nawa ai babu  sex aciki, bazan iya amfani da mace ba indai wannan sigar ne sefa matar aurena, kuda kuke qazamai kowa baiwa kuke,ni bazan iya ba kedai kinyi aikinki idan zaki kwana to idan bazaki kwana ba na maidaki inda na dakkoki yanzu,can ki nemi qazami irinki kuyi abinda kuka saba" daga can taji yarinyar tace

"Da safe na tafi" bata qarajin ance komai ba ta juya tana mamakin wannan mugun aikin, daga can cikin duhun kuwa Bg na tasowa donya yi wanka ya hango Deeyah sad'af sad'af tana kokarin bude kofar ta juya, be taba tsammanin wani ze masa wannan laben ba shiyasa ma be damu ya rufe kofar ba koya kashe fitilar parlor din harta bude taji yace

"Deeyah zo mana" jiki na rawa tayi waje taje d'akinsu ta rufe qirjinta se dokawa yake ba qaqqautawa, zaune ta kwana seda ma bacci b'arawo yayi awon gaba da ita sannan tayi shi, asuban farko ta farka kuwa a firgice take gaba daya bata cikin nutsuwarta koda akazo breakfast yau seda kowa ya kula batada walwala,a tsammanin momy fad'an jiyane ya kashe mata jiki, shiyasa batama tambayeta meke damunta ba, dama da shirinta na zuwa skul ta sakko tana kammalawa tabkalli yaa bg tace

"yaa bg na shirya konace tomars yabkaini naga baka kammala brkfst ba?" shan omo ya qarayi ya kalleta yace

"Ni nace dake ban kammala ba,ki jirani yanzu zanzo" waje taje tana jiranshi qirjinta se dokwa yakeyi,koda ya fito beko kalleta ba ya bude mota ya shige itama haka,ganin be tayar ba ya sanya ta qara takura sega Humaina nan ta fito ashe dai itama zata school wani sanyi ne yabratsa ta har kwanyarta  amaimakon ya fara ajiyeta itada batada nisa da school seya bi ta baya ya ajiye  humaina school nasu sannan ita ya kaita nasu school daga baya,seda ya tsaya harabar school din ya kalleta yace

"One hour ne lecture dinki ko?" d'aga masa kai kurun tayi  "Kije zan jiraki anan" batace komai ba tafita koda suka gama lecture qirjinta se dokawa yake sabisa sunyi da Hisham zasu hadu a daidai wannan time a school din kuma ta sani baze sab'a alqawariba,tunda yace zezo tabbas zezo dinne, haka suka kammala lectures zuciyar ta na lugude, abinda ya bata mamaki shine ganin suna ta shan hira suna kwasar dariya abinsu,kasa qarasawa tayi kusa dasu tama koma cikin hall d'in dasukayi lecture cikeda tsoro,dama Bg yasan Hisham sosai koda bawai sanin dazasuyi abota bq amma dai yasanshi suna had'uwa sosai kuma yasani ko zuwan dayake turai aikin kenan kalwalanci yaran yan siyasar Niger ne, shida kanshi yasha mishi tayin en mata sedai yace masa aa,ganin Deeyah acikin motarsa kuwa ya qara tabbatar da zarginsa akanta kuma ya qarajin ya tausayawa rayuwarta kasancewarta qaramar yarinya wacce ko teenage age nata bata fitaba, hirarsu suka gama sannan bg ya kalli hisham yace

"Wai nikam oga hisham me kake anan ne?" dariya yayi yace

"Wani sabon kamu nai zan kaiwa oga na qaramar yarinya sharr da ita,kuma wlhy ingaya ma innocent girl im sure vergin ce kawai dai na kula qaddara ce ta afka mata,yanzu haka ta zata nasan santa nake wahalalliya nida ke neman kudi ina naga ta aure yanzu, oga idan yaga wannan kamu dana masa kyautar gida sukutum zemun wlhy,ina ma zata samu alkhairi,danma lura da yanayinta danayi bawai 'yar hauni bace shiyasa sam ban nuna mata komai ba se tafiya tayi tafiya na d'orata akan ntwrk" dariya  bg yayi yace lallai kayi tunani me kyau,Allah ya sa ta aminta to" dariya yayi yace "Ko yanzu dala dubu hamsin zan bata na fara siyeta"

"inko hakane barin gudu sekun had'u d'in" sallama sukayi ya wuce batare daya jirata ba yana tunanin indai har Hisham yace yarinya ba yar hannu bace toko tabbas hakan take inko hakane baze bari suci zarafin baiwar Allah ba, shegu maganinsu zeyi.

Mom Nu'aiym

Yarona bashida lafiya kumun uzuri ga alama Baqon dauro ke damunshi ku tayamu da adu'a plss nagode...

BABU WAIWAYEWhere stories live. Discover now