*HASKE WRITER'S ASSO.*(Home of expert and perfect writers)
*BABU WAIWAYE*
BILLY GALADANCHI
Sadaukarwa ga K'awata
*HAFSAT ELHAM*22
Sarai ya fahimci ya kashe mata jiki, miqewa ya cire kayan hikinshi ya daura towel yazo ya d'agata, runtse idanta tayi ya ce
"Deeyah mey haka wai? Kina san ki mayarda kanki wata er qauye haka kurin yanzu menene yake baki kunya a nan?" shiru ta masa sedai a hankali ta bud'e idanta,qirjinsa dake cike da gargasa ta kalla da sauri ta sauke qwayar idanta qasa, batasan mesa takesan ta daurewa zuciyarta ta kwanta acikin qirjin nasa ba, idan bazata manta ba tun farkon ganin shi ba riga a london take yawan tunano yanayin qirar jikin zakin mijin nata amma wani haukan gruges ya hanata hango sha'awar sa takeyi, tana wannan tunanin batamasan girjin nasa ta qurawa idoba wanda ya kula da hakan, waist d'inta ya zagaye da hannayenshi ya rungumeta da kyau ta fad'a qirjin nasa yana ciwo sanda ta sauke nauyayyar ajiyar zuciya kuma lokaci ta lafe luff acikin faffad'an qirjin sa ta kwantar da kanta batama san yin motsi sun kusa 3 mnt a haka d'agota yayi yace
"Kije ki shirya kwanciya kuma ki daura alwala zamuyi sallan isha a tare sanan kuma zamuyi nafila bayan nan" bata kawo komai a ranta ba taje jiki ba qwari bataso ya qatse mata kwanciya a qirjin nasa ba abinda ta kula ya saukar mata da wata irin nutsuwa fiye da tunanin me hankali, wanka tayi ta feshe jikinta da turaruka rigar baccinta ta saka me kyau da laushi sannan ta daura zani akai ta sanya hijab tabi bayanshi, atare suka sallaci isha sannan sukayi nafila sukayi adu'a miqewa yayi ya kwanta asaman gadon d'akin nashi,miqewa tayi da zummar barin d'akin harta kai qofa yace
"ki kashe fitilar d'akin kizo ki kwanta a kusa dani Deeyah" tsoro ne ya shigeta sosai, amma seta kasa yi masa musu, kashe fitilar tayi taje can qarshen gadon ta kwanta dayake akwai hasken dm lght, matsawa yayi kusa danyabrungumota ta baya a kunne ya rad'a mata a hankali
"Baki saba kwanciya da hijab a jikin kiba, sannan kuma wannan zanin ma ze takuraki ki cire plss" Wani irin abu taji yana shirin sace mata dan gudun tunanin ta da nutsuwarta gabaki d'aya,kasa magana tayi seji tayi yana qoqarin cire mata hijab din kasa hanashi tayi har zanin ma ya cire mata ya wurgar a qasa, juyawa yayi yabkashe dm light din, ya janyota jikinshi, ya kula hajiyar tunkan ya soma bata saqon gaisuwa tayi laushi gabaki d'aya, juyo da ita yayi ta fuskance shi, hancinsa da nata ya soma gogawa a hankali cikin wata murya me sanyi yace
"Deeyah kin bani dama in miki dukkanin abinda ya kamata miji ya matarsa ta sunna?" batace masa qala ba ya kuma cewa
"Deeyah ina nufin zan iya yin jima'i dake? Nasani kinada ilimin addini kin kuma sani cewan lallai abinda kikayi zunubi ne babba, inada haqqi akanki kuma wajibine akanki ki sauken haqqi na kamar yanda ya wajaba agareni na sauke naki haqqin, ki sani bazan taba kusan tarki ba se idan kece kika yadda ayi d'in banasan shiga haqqin ki" shiru ta kumayi tana nazarin kalamanshi harya kuma cewa
"Deeyah bakya jina?" amaimakon tae magana se kawai ta rungumeshi tasa kuka kawai, bayanta ya soma bubbugawa a hankali yana rarrashin abarsa,babu wanda ya sake magana acikinsu a haka bacci me nauyi ya kwasheta, side lamp ya kunna ya qura mata ido yana nazarinta ya kula sosai yarinyar takeda kunya kuma tabbas zuwa yanzu ya hango tsananin qaunar datake masa kawai dai ya kula sosai bata san tana san nasa ba, a hakan shima bacci b'arawo ya tsacesa basu suka farka ba se asuba, shine ya fara farkawa yanaso yaje sallah amma yanda ta matse shi gam yasanya ya kasa motsi ko kadan, ganin zata b'ata masa lokaci ya sanya ya soma motsawa da zummar raba jikinshi da nata,amma daga zaran yayi yunqurin yin hakan seta qara matseshi murmushi ya somayi yana kallon kyakyawar fuskarta, yanaejin dad'in ganin tana samun cikakkiyar nutsuwar kwanciya a jikinsa, a haka harta farka lumsassun idanta ta sauke a kanshi sannan da sauri ta budesu tangaram, mamakin ganinta ajikinshi tayi da sauri ta soma qoqarin qwace kanta matsawar da zatayi taga breast dinta a waje gano tayi sam ba kaya ajikinta ya sanya da sauri ta qara matseshi ta cura kanta acikin qirjinsa, sosai kunyar deeyah ke burge yaa BG be taba had'uwa da mace me kunya kamarta ba, janye jikinshi yayi ya daura towel yabar dakin zuwa toilet koda ya dawo batanan a haka suka ci abinci tana jin tsananin kunyar sa bata iya had'a idansa da nata, kallonta yayi sanda suke kallo a parlor yace
"Deeyah zo kusa dani ki zauna mana" ba musu tazo ta zauna kusa dashi, saqala hannunshi yayi a kafad'arta yace "Mesa kike jin kunya na? Duk kinbi kin sauya se wani takure kanki kikeyi sanar dani menene damuwar ki?" batace masa komai ba ya janyota ya rungume ajikinsa lamo kawai tayi sabida zancen gaskia tana samun matuqar nutsuwa idan tajita a jikinsa.....da dare kuwa yau d'akinta ta gudu taje tayi shirin bacci harta kwanta taji shigowarsa a parlor d'in qirjinta ne ya doka ji tayi tamkar taje ta rufe d'akinta aikam kanta gama tunani ya qaraso d'akin, fitilar ya kunna ya kalleta murtuqe fuska yayi sannan yace
"Ni kadai kike nufi zan kwanta deeyah?" marairaicewa tayi tace batare data shirya wa zuwan kalmomin ba "Na zara anan zamu kwana shine nake jiran zuwanka" bece qalaba ya kashe fitilar dakin sannan ya kunna fitilar wayarshi yaje bayanta ya kwanta, kashe fitilar ya somayi sannan batare da wani jan dogon time ba ya juyota ta fuskance shi, bakinta ya laluba ya cura a nasa ya soma kissing nata passionately, aikin ta somayi na kuka wannan karon be kulataba a haka ya soma lasar ta tako ina jikinta, tun tana qoqarin kwatar kanta harta soma kasawa sabida jikinta daya mace sam ta kasa qwatar kanta bazata iya fad'ar me takeji ba a wannan lokacin, harshensa ya kai kan Nipples nata ya soma lasa a hankali zuwa wannan lokacin Deeyah ta soma numfarfashi ilahirin jikinta tsuma yakeyi ta rasa ma me takeji, hafsat ta gaya mata abin da dad'i amma sam bata zata cewar abin yana d'aukar numfashi har haka ba, seda yaa BG yaga tayi laushi sosai sannan yazo daidai kunnenta yace
"Deeyah ki tausayamun na tara dake wlhy ina buqatar hakan, bazan iya aikata komai agareki ba seda yaddar ki" Kasa bashi amsa tayi sabida ita harga Allah kalmomin suna mata nauyi, cikin murya can kasa ya kuma cewa "Deeyah kinyi shiru kodai karna miki ne?" da qyar tace dashi cikeda jin nauyi "Yaa BG kana qaramun nauyi fa, ina sadaki na ka biya? Komai nawa naka ne koka manta ne?" be ce komai ba ya kwanta yana kallon sama yana so kafin wani abu ya shiga tsakanin sa da deeyah ta yarda cewar wannan time da take tunanin cewar shine ya aikata mata wannan rashin m din bashi bane, amma besan ta ina ze fara ba, ga mamakinsa da kanta ta kwanto saman qirjinsa tace
"Yaa BG kamun komai dan Allah, kayi hakuri da abubuwan dana maka,wlhy sharrin zuciya ne da jagoranta wato shed'an" Murnushi yayi tamkar tana ganinsa sannan ya cafko harshenta ya soma tsotsa yayinda hannunshi kekan breast nata yana murzawa a hankali numfarfshin ta soma yi masa ya kula deeyah weakpoint dinta nakan breast dinta da zaran ya tab'asu yanzu zatake fita hayyacinta, haka ya dinga mata wasanni masu dadin gaske wanda suka gigita duniyar ta gabaki d'aya wayayyiyar koda yazo aikata gogan bata hanashi ba, kazalika dukda zafi da azabar datakesha ta zamtowarta virgin be sanya ta masa wannan ihun ko rakin ba, shi kuwa gentle yabi da ita cikeda tausayi abu d'aya ya bata wahala dad'ewan dayayi yana abu d'aya seda ta soma gumi dukda na'urar sanyaya d'akin dake cikin d'akin ga iskar fanka dake tsakiyar kansu, koda ya sauka kunya kasa bari yayi deeyah ta nuna masa azabar datasha wannan shagwab'ar ma duk seta nema ta rasa kurun dai ta kwantane, seda yaje yayi wanka sannan yazo yace taje tayi wanka ba kyau kwantawa da janaba a jiki, batai masa musu ba amma abin mamaki koda ta miqe seta kasa tafiya ko tsayuwa ma gagararta yayi,gashi towel kawai ta daura tanajin kunyar shi musamman ganin da tayi se kallon ta yake yana washe baki tamkar gonar auduga, zama tayi nanma taji azaba se kawai ta kwanta
"Yadai Deeyah na, kin gajine?" bata dago ba sedai tace dashi "Yaa BG bana iya tsayuwa fa qafana rawa sukemun da jiri kuma"
"Subhanallah shine abinda ya fad'a sannan ya miqe ya d'agata zuwa toilet, da kanshi ya taimaka mata tayi wanka sannan suka dawo dakinshi ya wuce da ita,dukda kasancewar bedsheet din bawai yayi wani abin bane kurin dai yamai qyanqyami ne, acan kam BG so yayi ya qara Deeyah ta soma masa magiya dariya kurin yayi ya gano ta tsorata yasani sarai a yanda duk iya kokarin sa ya kasa shigewa jikinta kai tsaye bata tabayi bane,kuma ya sani tasha azaba dukda kasantuwar bawai jini tayi ba amma yanayinta kadai ya tabbatar masa hakan kuma yaji dadin samuwarta cikakkiyar budurwa, betaba tsammanin ze sameta a haka ba, albarka ya dinga tsula mata harda hawayen shi lolxx. (Qalubalenku maza da mata, ina sane da cewar maza ma suna karantar hausa novels, toku sani shifa budurcin mace bawai dole setayi jima'i yake tafiya ba, akwai abubuwa da dama dasuke bude mace daga cikinsu akwai shekaru, tsallake tsallake, hawa ice, daukar abu me nauyi, guje guje da yawan wahala, mutane ko ince maza suna daukar cewar wai jini shine budurci toku sani sam jini bashi bane budurci, budurci wata fata ce a farjin mace wacce batada maraba da yana, kuma yagewar ta yafi yankan wuqa saurin zuwa, kuma da hanyar wannan fatar ne idan am mata da qarfi ake samun jini, duk kuwa abu daya daga cikin abubuwan dana lissafa a sama na iya zama sanadiyar yagewar fatar, hanya d'aya zata nuna maka mace ba budurwa bace wannan hanyar ba wata bace sefa ta yanayin bud'ewarta ma'ana suluf d'aya ka tsinci kanka aciki,dan Allah akiyaye adena wa ko wace mace da batayi jiniba kallon mutuniyar banza,Allah ya sa a gane Ameen).
Mom Nu'aiym
YOU ARE READING
BABU WAIWAYE
General FictionBugun zuciyar tane ya qaru, ganin shigowar Al'ameen gidan, ktchen take qoqarin shigewa sanda ya qaraso gabanta ya murtuqe fuska hade da ce bayan ya qura mata manyan idansa "Ina sanin meye asalinki? Wacece ke? Wannan aikin dakike beyi kamada jikinki...