12~Sauyin Lamari #2

2.4K 190 6
                                    

🍀****🍀****🍀****
ZUCIYAR MUTUM BIRNINSA
****🍀****🍀****🍀
*What a freaking love story📖*

By  ©UmmySaudat✍
®*Saudat Adam Isah*

wattpad_ummysaudatt

12_
~

3days after,
afkuwan lamura da dama suka ringa kasancewa a cikin daqiqu yayinda kuma suka shude suka zama qaddararrun Tarihi,
zan iya fadin ciki harda wanda ya ringa afkuwa a cikin rayuwan Najib Ahmad Mekudi(meturare),
inda tuni ya soma gwada lamuran da yake da kyakkyawan zato kan zasu iya taimakawa dan inganta masa ryw,
batareda yayi wata wata bane su biyu da mahmoud sukai tattaki har can qauyen ikara wanda ke jihar Kaduna,
inda sukai katarin ganawa da Malam Iliyasu me iyali,
Najib ya dingi qirga masa lamuran al'ajabi masu ban tsoron dake masa barazanan katangeshi da samun ni'imar Allah,in a brief note yai ma mutumin bayani,yai hkn ne ata dalilin kauce ainihin abin da ko da wasa baze bama wani mahaluqin daman sani ba,
nan ne mutumin ya ringa jaddada masa cewan tabbas yaazo gun da za'a share masa hawaye,hanzari ba gudu ba,yace su samu lkc su dawo masa a nan da makonni uku gaba,ata dalilin aiyukan da suka taru suka sha kansa,
a hk de najib ya cigaba da lallabawa badan yaa so ba,har ya daddaure ya maida haquri maganinsa,
a yanzun ya maida hnklnsa kan yadda ze inganta mu'amala a tsakaninsa da both mahaifinsa da ita bugun zuciyar tasa,
a kullum shine miqa kira a gun Alhaji,
na safe daban,na rana daban,na dare daban,duka ta waya dan har kawo i yanzun Alhaji be samu sararin bullowa Nigeria ba,kalan hada hadan aikinsa ne suka taru suka hassaso wannan,
batun son da yakema zahra nanan daram banda ma ruruwan da wutan sonnata keyi a cikin ko wacce daqiqa,
daman tuni ya yankema kansa kan bin komai a sannu,sam a yanzun be samu shigan daze sata a cikin ido ba,ita din daman tuni suka tafi hutun semester,amman hk ya danne maraicin da yakeji na rashin ganinta,ko dan ganin yaa kyautata wanda ze biyo masa ninkin ba ninkin,
wato yana nufin qudurinsa na aurenta,
yeap yananan zaune qyam qyam a dashe qasan qirjinsa,babu gudu babu jada baya
~
a yau ne Najib ya idda shirinsa tsaf na yima Mahaifinsa ba zata,
kaman yadda ya kasance Mahmoud qarqashin AMP yake aiki,sarai yabi diddigin schedules din Alhaji ata hanyan PA dinsa,
tun wayewan gari ne Najib ya hau jirgin daze tafi dashi zuwa qasar Morocco,inda ze samu Alhaji can,
dan daman kaman yadda AMP ya zama fitaccen company a ko ta ina a Nigeria,hk dakwai rassansu a wasu qasashen african','Morocco,South Africa da Egypt',

isansa qasar morocco a cikin tsohon daren yau ne har ya wajabta masa yin probing necessary Hotels din dake gun,da taimakon google har ya samu ya za'bi wanda yai daidai da ra'ayinsa,inda anan ya kwana,
Washegari qarfe takwas na safe a cikin AMP yai masa,
anan ne har yai katarin ganin secretary din Alhaji,inda yake sheda masa kan cewan yanzu hk su Alhaji 'n sun shiga meeting ne,amman yai ta jaddada masa a gun tabbatar masa kan cewan suna dab da fitowa,
nan secretary din ya tafi ya barsa zaune waiting section yanata haqurin jira,
banda daddadan aroma da fragrance din perfumes wanda ake industrializing babu qamshin da yasa hancin Najib a gaba,se kuma kaiwa da komowan wasu ma'aikata jefi jefi,bugu da qari ga manyan manyan mutane masu hannu da shuni wa'anda suka kasance business associates din Alhaji,
trying to get rid of boredness ne ya bashi daman lalubo wayansa,
be bi takan tarin missed calls din daya gani bane ya qira layin Mahmoud kai tsaye,
ya tsiri sheda masa diddigin halin da ake ciki,ko a nan din Mahmoud beyi qasa a guiwa bane ya zaqe har ya gwanance da qarfafa masa guiwa,
suka ijje waya Najib zuciyarsa fal alfaharin samun managarcin mutum irin Mahmoud a cikin rayuwarsa,kuma nanne ya samu qaimin nan na 'no going back de',
bayan nan ne ya zarce da duba uban mails din dalibansa na jibgin aikin da sukai submitting,

a cikin sa'a guda ne ya lura da shigowan text,inda a fuzge yaso ya karance da taimakon kafe idanunsan dayai ata setin saman screen din,
with curiousity ne ya tsinci kansa na tapping,

"u re one good lucky guy Najib,
...as for u being d love of ma life is 1 hell of a fluke,
OMG...! ,
for all d trouble,...u to be informed,
'm so not apologetic,well,it's like crystal obvious mana,
hhhh
just did all dat as a warning for u being more dan careful,
..u wont ever mess with me right?,
any ways,...out here on a fashion Trip,
nd u know what,for sure,dats freaking becoz of u,crafting to better myself,
willing to be back full time well braced like playing d perfect ladylove u've never seen around,
so much in love with u bae,
Mufee

ZUCIYAR MUTUM BIRNINSAWhere stories live. Discover now