🍀****🍀****🍀****
ZUCIYAR MUTUM BIRNINSA
****🍀****🍀****🍀
*What a freaking love story📖*By ©UmmySaudat✍
®*Saudat Adam Isah*wattpad_ummysaudatt
Pre_13
cikin mabanbantan lokuta,
bawa ya kan tsinci afkuwan lamura da dama a rayuwansa,
har suke haduwa su taka masa muhimmiyar rawa gun tfyr da akalan wannan rayuwar,
a cikin wasu lokutan akan dace ya zama na jindadi ne,me tafe da matsanancin farinciki,
idan ko a kai rashin sa'a bawa kan tsinci kannasa cikin halin qunci da baqinciki,
karan kansa babu tabukawan da ze iya yi na ganin ya takama wannan burki ko lunzami,
har mutum ze 'daga kai ya dubi kudu,arewa,gabas har da yamma,amman ya gaza tantance ainihin gun da rayuwar tasa ta nufa,
ina zata kaika?,
har a yaushe ne rayuwar quncin zata qarqare maka?,
nd for like all d reasons in d world u feel so downgraded plus overshadowed by all d people u see around,
ka ringa ganin kai din ba uban kowa bane,
har she'dan ya samu kafan shigowa cikin rywrka,
ya dingi kitsa maka salon hudubansa na tsiya,
kakejin dama ace asali baka fado duniyan ba!,
kai dama ace Allah yaa halarta kisan kai!,
dama ace Ubangiji ya gaggauta daukan ranka,da ko hkn ze fiye maka uban komai ma,
Wa'iyazubillah,
wasu ma kance,sun jima suna miqa lamuransu ga Mahalicci,
sun jima suna dangana lamuransu gareSa,
amman se basusan dalilin daya hassasa har a yanzun Bei amsa masu ba,
pls no one should ever think like dat,
it wholly comes with a capital ERROR wlh,
babban MAFITA anan gun shine
ka ida kyautata zato a kan cewan Allah nanan,
HE understands,nd knows u more better than anyone else,nd yeah more dan ur very own self ma,
ka dubi ayoyinSa,ka dogara dasu,ka kafa hujjoji a gun roqonSa dasu,a kullum Shi din masani ne kuma me gaskata ayoyinSa,
ka kafe har da ambato sunan fiyayyen halittammu Annabi Muhd (SAW),ka kuma kafe da neman alfarma da sunansa,
a kullum Rabbi ma_jiyi ne ma_gani,
me cika alqawuran da Yake daukarma bayinSa ne,
kuma Yake bibiyan lamuran bayi yai masu sakayya da irin kwatankwacin manufarsu da aikinsu,
nd belief,have fate,live life to d fullest,wait for his time with so much patience nd endurance,wallahil azeem uban komai ma nada qarshe
,ni ba cewata bace,
HE,
Allah says it over nd over again,consistently in several verses of d holy Qur'an.
ALLAH KNOWS BEST.
~~
har a cikin rayuwan baiwar Allah Zahrah Mukhtar naAllah...,
it's been a total coincidence,
har take ta gwada iya qoqarin ikonta na ganin ta rufe duk wata kafa na qofan datasan shedan ze iya kunno mata rayuwa,
da hk ta za'bi ta maida uban komai ma ba komai ba,ta idda tarkata lamuranta kaf dinsu ta jingine a ha'de da fawwala ma Allah,Al Hakeemu,
du ko da cewan cikin lamura da dama she just cant help it,
dan tun both incidents din da sukai diran mikiya a gareta(batun fyaden da soke bikintan da akayi),
shine suka hadu suka ringa yin fure har suka sanyata aza karan tsana ta 'dora a kan ilahirin bainan ahalin Matasan dasuka amsa sunan NAMIJI,
bataso ta tsaya ko inuwa daya ne a ra'be dasu,
bata tsayawa saurarensu bare har wata alaqa ta shiga tsakaninsu,
bayan data idda zurfafa tunani a gun kafa hujjojin cewan babu wata rayuwa me tattare da dadin dayai mata saura daga yanzun har illa Masha Allah,
tunda a yadda lissafinta yake shine daman duk wani farinciki,'yanci,qasaita da tunqahon duk wata 'ya mace a duniyarta be wuce a dakin mijinta,kuma sosai ta riga data idda haqiqancema kan ta cewan ta riga data rasa wannan,
ta kuma yin zurfi da lissafa kyakkyawan soyayyan da tai da jabeer,irin son da suka ringa gwada ma junansu,ko a badini bata taba zargin wai dakwai wani abun da ze sanyashi gudunta ba,
she hate to think dat way buh is d damn fact she must accept,
tasan ko waye ya kuma fitowa hk ze mata,tabbas tasan da zaran labarinta ya iso kunnuwansa shima da hk ze gujeta,
basu tunanin cewan ita victim ce,
bazasu tausayama lamarinta ba,
idanunsu a rufe se son zuciyarsu,da hk ne ta ringa daukar ma kanta alwashin cewan babu dalilin daze sanyata kuma sauraron wani 'da namiji,
bazata kuma gigin bude ma wani dan' iskan qofan da har ze sa ya kuma bata wani heartbreak din ba,
ta tsani maza,ta la'anci gaba daya clan dinsu,babu imani da tausayi a qarqashin zukatansu,
ko a ina bawan Allah'n dayai mata aika aikan shiga wannan halin yake,tana kai kokensa ga Sarkimmu Allah,
shima kaman yadda ya muzguna mata ya tozartata ya lalata mata rayuwa, Allah ya gwada masa wanda ya ninka abinda takeji ninkin ba ninkin
~~
dakwai Masifaffen abinda ke ci mata tuwo a qwarya,har ta gaza gane gun daya dosa,
dalilan da suka sanya zuciyan nata yin excluding Namiji qwara 'daya tal,zuciyar ta kafe ta qiya rufe mata babin mutumin da take jinsa kaman bugun zuciyanta,wanda ta faadi wanwar a cikin jajircewan da take tayi na tsigeshi,
~~
Ranan afkuwan wani lamari ya kasance ma Zahra duk akayi a kan idon qawarta Raheelah,
Raheelah ta jinjina abin cikin mamakinta ba dan qarami ba,a inda ta ringa nanata fadin kalaman dake tafe da cewan tunda bata kula samarin ai ko se ta shirya tsufewa gida,
na bama zantukanta corrections masu dauke da capital VERY ma kuwa a inda nace,
"komai daga Allah yake,
kuma komai na tafe da lkcnsa,
idan lkcn nata yazo ko tanaso ko bataso se abin ya faru,ko daa tana qulle ne can a cikin daki,wallah se ya taho ko da rarrafene ya biyota"Guys ko ba haka bane,
well,kui ta bina fa,
nd again do pamper me with ur votes nd comments mana,then after dat,expect MAIN_13 more sooner,
INSHA ALLAH,SunnySmiles,
UMMYSAUDAT
YOU ARE READING
ZUCIYAR MUTUM BIRNINSA
RomanceStrictly inspired by TrueLove, extraordinary LoveStory,revolving around Islamic Values,Family goals,Friendship,Destiny nd a lot more, Showcasing dis in a super baffling way, #ZuciyarMutumBirninsa, sabon salon labari,wanda ya ke tafe da asalin qasait...