A/N
MASHA ALLAH,
wow,
as in one of d most mental,plus emotionally challenged chap i've ever written so far,
Ya Allah,
daga yanzun har zuwa finale,duka ba aiki ne me sauqi ba,
sorts of gigantic revealations coming close at hand,
nd yeah,labarin har ya soma zuwa gangara,coz ina kyautata zaton dududu ragoyin bazasu wuce 10chaps ba insha Allah,guys,dukkaninku na cikeda qoshin lfy ai,
hope so,insha Allahnd dont never ever forget to vote plus comment,
HAPPY READING,🍀****🍀****🍀****
ZUCIYAR MUTUM BIRNINSA
****🍀****🍀****🍀
*Strictly inspired by Truelove📖*By ©UmmySaudat✍
®*Saudat Adam Isah*wattpad_ummysaudatt
17_
Washegari,
ya kama lahadi,
1:00pm_AN UMARU RADIYALLAHU ANHU,
ANIN NABIYYI SALLALLAHU ALAIHI WA SALLAM,QALA:"Innallaha yan hakum,an tahlifuu bi'aaba'ikum,faman kana haalifan,fal yahlif billahi au liyasmut" MUTTAFAQUN ALAIHI_wa'annan suka kasance wasu cikin sautin lafuzzan dana jiyo ke tashen fitowa daga fatar bakin zahra,
wanda ta kafe tanata faman bitansu da qwaqwalwanta (Hadda),kaman yadda ba kadai Alqur'ani take hadda ba,ya ha'da harda wasu muhimman littafan addinimmu,
a shirye take tsaf shigar fita islamiyya,
unnecessary motsin da taketa jiyowa marasa qara ne ya sanyata hanzarin setawa gun da take jiyosu,
kaman yadda hasashenta suka bayar khairat ce nan durqushe site din da shoe rack dinta yake,
ta wani maida kai se kace wadda aka aiko,banda bankade bankade da lalube laluben tarin takalman da ke gun babu wani abinda tasa gaba,"_wai fa ki fadamin ke wacce irice ne,
gasar kwalliya ake zuwa yi islamiyanne ko ko karatu,
d worst part shiriritan naki be tsaya a iya nan ba,
a kullum naki stuffs din baasu taba isanki,har se kin sa idanunki takan abin wani ko",
furucin dasuka fito bakin zahra knn,a fusace ta qarqaresu da auna doguwar tsaki taja,"kai fa Yaya,
wai idan bakii sharing stuffs dinki dani ba to fadamin dasu waye zaki rabasu ne,
nd nasan at d end of d day wa'annan duka de will be all mine de ko,....hamdulillah we wore thesame size,
kuma de na tabbata komai qyashinki de qarshen abin tfy zaki ki barsu,
if u no marry u go die fa,
nd banda abunki keda a kullum ga ya Ya Najib pampering dinki kawai yake tayi da wa'annan abubuwan,
dan kawai na dauki common 'Wedge' cikin tarin wa'annan se kuma ya zama abin ai min masifa",a fusace zahra ta yunqurota da fadin,
"ni din nake maki qyashi da masifan wato",
yayinda khairat din ta fice da gudu gudu riqe da pair din takalmi a hannu,tai qwafa a cikin ranta na jinjina how annoying siblings could forever be,
dukkuwa da cewan tasan they are her most special enemies she just cant help loving,cant live without,nd her one nd only BFFS like no other,ta koma ta zube mazaunanta gefen gado tana kuma jin wani emptiness kaman an zare mata wani muhimmin sinadari a jiki,wanda ya kasance kaman wani garkuwa ne dake mata katanga a tsakaninta da duk wani bacin rai ko alhini,
duka ba komai bane suka taru suka hassasa wannan illa rashin jin sautinsa tun kawo i jiya da dare har i zuwa yanzunnan,nd all d thanks goes to those annoying twinning siblings of hers,
afra da affan wa'anda a jiya jiyannan kamin su kwanta giggiwa da rashin natsuwansu har ya sanya suka sa qafa a kan saman wayanta suka take,yasa suka nakasta ilahirin screen din wayan raqwarqwafe,dan qarewarta ma tun incident din ko kunnuwa ma ba'a ci sa'a yayi ba,a sannan ne kaman wadda ta tuna abu,ta sauke dubanta nan qasa ta gefen closet dinta,
maaka makan paper bags ne har guda ukku,wa'anda Najib ya bar mata a haduwar da sukai jiya,wadda tun zamanin data zubesu gun bama ta kuma bi takansu ba,
"uhm,
su betterhalf kam dangin hidima",
ta fada all smiles a karo guda se yunqurawan datai ta janyosu,
wash,lalle fa kam,
idanuna da bakina duka ware ne na ringa kallon abin arziqin da zahra ta bada azama tana fiddowa,
box box,packs packs,da foils din da aka killace tarkacen snacks da chips din MC DONALDS ne suka somai min sallama,ga kuma conoid box din Chocolates,na brand din Debauve & Gallais,a dangin motsa baki fa,
dangin tufafi ko,
se kuma ga galla gallan Abayoyi masu qiran dubai har kala biyu,masu kalan skyblue da sea green wanda a qalla ko wanne dayansu ze iya haurawa sama da 100k,
hadaddun takalma guda biyu na jimmy choo dana Gucci,
wasu shegun handbags suma set biyu,na Fendi se na Hermes,duka match ne da kalan Abayoyinta,
ga wasu kyawawan agogon gold kala biyu na Cartier La Dona,
da wata 'yar qunbulalliyar make up kit na Mary Kay,
ga tsadaddun perfumes biyu,na Chanel Grand Extrait da na masu abun wato AMP eau de cologne,wadda aka qawata shi na gaske,kama daga silvery flacon(kwalba) din turaren bayyane da qayataccen tambarin sunan masoyan wato NajRah,
har ban ida birkicewa ba se dana tsinkayi kwalin danike kyautata zaton na wayane riqe hannunta,
"ikon Allah,wai meye ya hau kan mutuminnan ne,
Haba all these re more than necessary mana",
zahra ta fada sa'ilin data saurara tana bin kayan da ido a tsanake,cikin wani irin yanayi dan kam lamuran Najib har sun soma qure mata tunani,
a karo guda sabuwar waya fil fil me qiran iPhone XS ta sumbule,
zuciyarta fari qal har ta kwashe tarin kayan ta maidasu cikin paper bags din,
banda iPhone din dake hannunta,
tarwatsatstsen galaxy s9 din dake kan dresser dinta ta janyo ta cire sim cards da memory dinta,take a lkcn ta sama masu muhalli a space dinsu na jikin iPhone din,ta kunna,
babu abinda ta soma se dialing din layin Najib,
ŞİMDİ OKUDUĞUN
ZUCIYAR MUTUM BIRNINSA
RomantizmStrictly inspired by TrueLove, extraordinary LoveStory,revolving around Islamic Values,Family goals,Friendship,Destiny nd a lot more, Showcasing dis in a super baffling way, #ZuciyarMutumBirninsa, sabon salon labari,wanda ya ke tafe da asalin qasait...