*UNIQUE WRITERS ASSOCIATION*
*MATAR SARKI*
*WRITEN BY*
*AYUSH ILIASU*
*HAWWA SALEH**Watpad@AyushaIliasu*
1⃣2⃣7⃣
'''BAYAN SHEKARA DAYA'''
Al-amura haka suka ringa gudana marasa dadin ji dg ciki harda auren d fahad yai n rashin dace d mata ta gari inda t ringa azabta 'ya'yan fyrouxa wahala tin fahad n d'auke kai har sai da y fara yi mata magana amma kmr tunxurata yakeyi,gagara jurewa yai sbd ydd yake son fyrouxa haka yakeson yaranta baxai bari a cutar dasu ba dan haka y sawwaqewa matar,abinda yake gudu kenan ya sashi k'in yin aure acewarsa sai su abdallah sun girma amma yan uwansa suka tilasta masa d cewa xama haka bai kamashi ba,kuma gatan d xaiwa su abdallah kenan y samo musu wadda zasu ringa gani a matsayin mahaifiyarsu,ba yadda xai yi haka yai auren ashe matar b yar goyo bace.
Riqe take d sweet guda uku a hannunta ya fito dg falonta xuwa farfajiyar sashinta,tafiya take tamkar mai tausayin qasa,d kallo d'aya xaka mata kasan izza d takama sun gama ratsa ilahirin jikinta,inda su saifudden d abeed ke wasa ta nufa,ganin ta d yaran sukai ya sasu rugowa d gudu suka d'afeta,guntun murmushi t saki tare da rungume Su itama,alawar dake hannunta t miqawa kowa daya, ba tare d tai magana ba,abeed ne yace shifa bazai karb'aba sai anvashi ta adeel, "Sun saba duk Abin d aka bawa d'aya tofa lallai sai anbawa dayan ko da baya nan" dan haka ta km miqa masa dayar dacewa to yi maza ka kaimasa,cikin maganarsa d ba sosae take fita ba yake fada mata cewa ai ynx bacci ya keyi km amminsa tace lafiya yakeyi,"a hausar yaran idan sukace mutum lapiya yakeyi to suna nifin bashi da lafiya".
"kubrah d ta fuskanci mgnr tasa wato adeel ba shida lpy kenan ashe shiyasa bata gansu tare ba",Dan zaro ido tayi tace to maza kuje Ku kaiwa ammin ta ajiye masa ko,d gudu suka kwasa suna murna suka bar sashin nata,sunje bakin kofar farha garin rige rigen shiga sukai gware alawar hannunsu t fadi duka,cikin rashin damuwa ya sasu k'ara mik'ewa duk d sun ji zafin gwaren d sukai amma su kawai t alawarsu sukeyi,saifudden ne yai sauri y dauki d'aya inda adeel y d'auki biyu suka k'arasa cikin falon,cinyar farha suka fada suna murna d nuna mata alawar,gaban farhan ne ya yanke y fadi,rasa dalilin d yasa taji haka tayi kawai tai auziyya,abeed ne y miqa mata alawar adeel ta karba ta ajiye masa,har sun juya xasu km fita abeed yace nima ammina ki ajiyemin sai adeel y tashi zamusha yana miqa mata alawar,bata kai g karb'aba y saketa sbd wasa y dauke masa hankali,saifudden m cewa yai bari n kaiwa mamana nima t ajiye min tawa.
Koda suka isa bangaren gimbiya, saifudden cewa yai mamansa t ajiye masa alawar, baxan iya ajiyewa ba gara kashanye kawai,bata rai saifudden yai,ganin y batarai gimbiya tace to Kawo n ajiyema idan wani kuma ya d'auke y shanye ka huta ai,jin haka yasa saifudden noqe kafada,dakanta t karba t bare masa tanasha,ba b'ata lokaci kuwa yahau sha.
Tinda saifudden y fara shan alawar yanayin sa y canja,aikuwa baikai g shan rabi ba idonsa y juye,ganin y fadi yana murk'ususu yasa hankalin gimbiya tashi,shi kuwa abeed ganin d yai saifudden y fadi tini y ari na kare,rasa ydd gimbiya xatai ganin yaro n kumfar baki yasa ta kwalla ihu tayo waje, hannu aka tana fadin ku taimakeni yarona zai mutu,cikin kankanin lokaci,bangaren y cika d mutane harsu kubrah d farha duk sunyo waje dan b karamin ihu gimbiya ke xabgawa ba,
Allah yasa maimartaba na nan,afusace y umarci fadawansa su dakko yaron,aikm bbu b'ata lokaci suka shiga dakin gimbiya inda saifudden ke kwance tini rai yai halinsa,haka suka fito dashi d hanxari sai asibiti,ita kuwa gimbiya saboda tsabar kid'imewa kuka kawai take wiwi ta kasa koda komawa daki.
Ganin ydd jikin saifudden yai yasa Kubrah kid'imewa tasan ita dai b saifudden ta bawa alawar d take d'auke d guba ba,tinani t fara to ya akai taxo gunsa?ganin bata da amsa yasa t silale tai bangaren ta hnklin ta atashe tana cewa a ranta yau kashinta y bushe inhar likita yai gwaji y tbbtr d guba yaron nan yasha a alawar,ita y xatai kodai t gudu ne,gsky wnn tayi gangancin yadda d shawarar jakadiya,kuka t saki mai tsanani tana hango ydd rywrta xata kare idan asirinta y tonu.