Chapter 128-130

2.7K 94 5
                                        

*UNIQUE WRITERS ASSOCIATION*


*MATAR SARKI*



*WRITEN BY*
*AYUSH ILIAS*
*HAWWA SALEH*

*Watpadd@AyushaIliasu*


1⃣2⃣8⃣-1⃣3⃣0⃣

*Mun sadaukar da wannan pege din g kafatanin masoyanmu d masoyan wannan littafi namu ,ubngji y bar zumunci ,y biya muku bukatunku duniya d lahira.Alhmdlh, se kun sake jin mu a littafi n gaba me suna *YAR TSUNTUWA*

Ranar d akai sadakar bakwan mai martaba aka nad'a d'aya daga cikin kannensa,bayan ansha hatsaniya da tashin hankula tsakanin yan uwan sarki,yayansa harma d alummar gari,ansha badaqala sosae har saida wasu dg ckn masu mukamai, a fada suka ajiye mukaminsu sbd ba wnda suke so aka nad'a. ba sai daii ba yanda zasuyi dole suka hakura,tindaga wnn lkcin gidan sarki y hargitse anata shirye shiryen shigowar sabon sarki gidan.

"Nace uhumm ana bikin duniya ana na kiyama kenann".


Bayan kwana arba'in din sarki aka tattara matan marigayi mai martaba xuwa wani gidan sakamakon dawowar matan sabon sarki gidan,nan fa farha tace ita bbu inda xata koma saidai gidansu,jin haka d yan uwan sarki sukai sukace suma inhar gidan su xata koma sai dai tabasu su adeel ta tafi gidansu ita kadai,jin haka dasu usman sukai suka ce aikm bbu wnda y isa y raba farha d yayanta dankuwa kfn sarki y mutu, sai da y bar wasiyyar kada a raba farhan da yaranta duk inda xata,yan uwan marigayi sukace Sam baxata tafi da yaran ba,sakamakon haka ansha badaqala da tashin hankali,an kai ruwa rana d dangin farhan sannan d sukaga bbu sarki sai Allah suka hakura farha t tafi da yaranta.

Tinda farha t taho yau kimamin wata uku kenan bbu wnda ya leqo yaga ya su farhan suke,lmrin yabawa farha d momy mamaki ko dan yaran da suke tsakaninsu sa leqo dan ganin lfyarsu , ko basuxo dan farhan ba,usman ne ke kokarin xuwa yagansu kawai baya dashi ko kare daga xuriar sarki bai taba takowa y gansu ba.

A yaune laraba majalisar shugaban kasa dake babban birnin tarayya Abuja ta karawa fahad matsayi sakamakon dawowarsa dg Karin karatun wani course da ya tafi n shekara daya akasar waje.

Ranar yan uwa d abokan arziqi sun yi murna sosae gami d taya fahad murna d adduar fatan alkhairi Allah y ta yashi riqo,hk bangaren fyrouxa suma sunyiwa fahad din murna d adduar Allah y kareshi dg sharrin masu sharri,sosae fahad yai murna d nuna farimcikin d jin dadin adduar yan uwan nasa.



Bayan sati daya fahad y hada gagarumar walima ta nuna gdy g Allah d yasa akai masa wannan babban muqamin,anci ansha anyi farinciki d adduo'i.

Ranar d fahad xai tafi Abuja domin fara aikin d aka bashi saida yai kuka sosae kmr karamin yaro sbd alhinin raabuwar  sa dasu Abdllh da kanwarsa fyrouxa ( Anum) dakyar hajiyansu ta rarrasheshi d cewa idan y samu lkci weekend yaxo y ringa ganin su,sannan tai masa nssiha sosae y kare mutincinsa ya riqe addininsa kada yaga bashida aure ya tsiri shashanci,yaji ddin nasihar mahaifiyarta sa gami d yi mata alqawarin insh Allah xai kiyaye duk abinda tace masa,sosae hjy taji dadi tasa masa albrk d adduar Allah y kare hanya,saida y amsa d amin sannan suka rabu.

A yaune farha suka fita dg takaba,yan Uwa d abokan arxiqi sunxo yi mata murna d fita d km adduar Allah y kara haqurin rashi.


Gadan gadan fahad y kama aiki sosae kuma  yanajin ddin aikin km alhmdllh baya samun matsala ta bangaren abokan aikin sa,wnd suke kasansa suna yabonsa d halayensa d dabiunsa n kwarai,fahad baisamu damar xuwa gida ba sai da yai wata biyu,ranar d yazo kuwa su abdallah d Anum sunfi kowa murnar ganin mahaifin nasu.

Kwanan fahad biyar ya shirya Dan komawa gurin aikinsa,nan ma dakyar aka raba shi dasu Abdllh,saida yai musu alqawarin idan y dawo tare xai tafi dasu,jin hk d hajiya tayi tai murna tana adduar Allah yasa abinda take zato y tabbata.




You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Sep 22, 2018 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

MATAR SARKIWhere stories live. Discover now