CHAPTER 117

1.7K 68 0
                                    

1⃣1⃣7⃣

   Da sanyin safiyar yau kubrah ta aika d'aya dga cikin bayinta ta kirawo mata jakadiya,sbd isa da izzar kubrah yasa kowa a gdn sarki yake jin tsoron ta dan haka jakadiya tabi bayan baiwar d ta aiko kiranta Dan gudun samun matsala,lkcn d jakadiya ta isa dakin kubra, t isketa zaune t kishingide a kilisarta,dan kubrah ji take d kanta tmkar itace matar sarki t fari,sbd kasancewar hjy maryama batada fad'a ko kadan km bata damu d rayuwar wani ba haka zalika matan sarki wato kishiyoyinta bata damu Sam dasuba shiyasa kubrah ta samu fada a gidan takeyin ydd take so,zubewa jakadiya tai tana kwasar gaisuwa gurin kubrah cikin sakin fuska ta amsawa jakadiya,mamaki ne y kama jakadiya dan bata tab'a ganin kubrah tana amsawa n k'asa d ita gaisuwa hkba,ckn xuciya ta nace ai yau amfani xatai dake ne shiyasa.

Lokaci d'aya kuma kubrah t canja yanayin  fuskar ta wnd sai da jakadiya ta tsorata ganin t rikid'e zuwa wickedness tamkar wahainiya gashi ynx taga tana fara'a km gashi t canja yanayi kada fa ace itace t b'ata mata rai.  jakadiya bata ida tunanin ba ta tsinkayo muryar kubrah cikin karaji da isa tana cewa d ita abin d yasa n kiraki jakadiya ba komai bane illah so nake kafin rana ta fad'i ki ganomin wane irin nau'in abinci farha tafi so,jinjina kai jakadiya tai dan dama tasan tabbas kubrah xata neme ta kan batun farha dan taga take takenta km itama tinda aka Kawo farha taji ta tsaneta shiyasa dazu d suka hadu taimata kallon banza,cikin daka tsawa kubrah ta cigaba d magana ko bakijiba ne? da Sauri jakadiya t amsa da angama ranki y dade,hanyar fita kubrah t nuna mata tana km gargadinta d ta tabbatar t riqe wannan sirrin,jiki na rawa jakadiya ta fita tana me tinanin ta ina xata fara wannan aikin Dan ta fuskanci wannan yaran wato bayin farha nutsattsune dg gani km suna d amana dan ydd suke kaffa kaffa d duk mai Shige d fice a bangaren uwar dakin nasu dakyar zata samu hadin Kansu.

Yinin ranar cir jakadakiya t gagara gano wnn aikin d kubrah t aza mata,hasalima d ta tambayi bayin farha shaida mata sukai su basunan wani abinci uwar dakin nasu tafi soba sbd bama komai take ci ba dan hk har ynx bazasu iya ambatar kalar abinci guda daya ba suce shi farhan tafiso.

Hankalin jakadiya yai kololuwar tashi da jin wnn bayani na bayin farha,tinani ta shigayi n ydd xata fara sanarwa kubrah wnn batu to dai ko karya zatai mata ne kawai t k'irk'iri wani abincin ta fad'a mata,ahir dinki wani bari n xuciarta ya gargadeta gara ki shaida mata zahirin mgnr Dan idan kika shirya karya duk randa gsky t bayyana kashinki y bushe,jinjina kai jakadiya tayi Dan tabbas t ydd da shawarar zuciarta sbd duk sanda gsky t byyna tofa b karamin  tozarci da cin mutunci kubrah xatai mata, gara t fadi gsky idan wata hangar xata sake to.


Acan bangaren farha kuwa tinda gari y waye maimartaba y shigo suka gaisa gami d dubata d jiki, saidai y tbbtr jikin nata d sauki sannan y shiga shaida mata yana kewarta sosae y matsu y dawo gareta sbd baya samun nutsuwar d yake samu a gun farhan,Dan hjy babba girma yaxo km kubrah sai addua gara gara ma gimbiya itama idan miskilancin nata bai tashiba,Dan hk yake alfahri d gdy g Allah da auren farha,mirmishi kawai farhan tayi, dayace mata tana kewarsa kuwa,kasa maida masa martani tayi sbd kunya dan itama b k'aramar kewarsa take ba musamman ynx d zumar son Fahad ke addabarta,muryar srki t tsinkayo yana cewa da alama gsky bbynah bakya kewata? Da Sauri t dago kanta suka had'a ido yace eh man Dan banga wata alama ba ai, Hannu tasa t rufe fuska alamar jin kunya bata tanka masa da komai ba,sarkin ne y matso daidai kunnenta y rad'a mata wata mgn d bansan meyace b kawai naga farhan t sinne kanta ckn kirjinsa tana dry kasa kasa ,sallama yayi mata amma taqi dago kanta t kalleshi dan kunya,saida taji alamar xai mik'ene yasa ta janye kanta dg kirjinsa tana kawarwa gefe,dariya yai yana mai jinjina wnn kunya t farha sannan y fice.

Byn magriba kubrah ta aika aka kira mata jakadiya,jikin jakadiya n rawa murya a sarqe take sanarwa d kubrah bata samu wnn aiken ba,tsawa kubran t Daka mata gami d miqewa tsaye tana zabga masifa,jin ruwan masifar d kubrah ke xubawa yasa jakadiya saurin katseta cikin rawar murya yace ranki y dade Allah y huci zuciarki,Amma d zaki zauna kiji wata shawara d na tsara kan wannan yarinyar dan nima tinda aka kawota gidan nan bata kwantan ba,dogon tsaki kubrah taja sannan t zauna cikin yanga tace inajin ki,gani nai jakadiya ta matsa daf d kubrah ta rage sautin muryarta qasa qasa tana rad'awa kubrah wata magana d banjin mai tace ba sai gani nai sun bushe d wata mahaukaciyar dariya,jin dariyar d sukai ne yasa nasan tabbas jakadiya bata kitsawa kubran abin arxiqi ba tinda kubran ke babbaka dariya kmr haka,muryar kubran najiyo n cewa ynx yaushe plan din xai fara aiki kenan? Ido jakadiya t kashe ,duk ranar da mai martaba y koma dakinta mana ranar xata fara sanin kalubalen shigowa cikin gidan sarauta,dariyar shaqiyanci kubrah takuma sheqewa d ita.

Allah sarki farha😢
Masu  karatu kome jakadiya d kubrah suke kullawa farha Ohoooo.

Kubiyo d'iyar Iliasu kawai

MATAR SARKIHikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin