chapter 119

1.5K 70 1
                                    

*UNIQUE WRITERS ASSOCIATION*

*MATAR SARKI*

*WRITEN BY*
*AYUSH ILIAS*
*HAWWA SALEH*

*Watpadd@AyushaIliasu*

1⃣1⃣9⃣

Daren ranar cir duk k'ok'arin mai martaba wajen ganin y samu nutsuwa d farhan hakan y gagara ba k'aramin mamaki lamarin y bashi ba musamman d yaga farha sai rabzar kuka take yi,gigicewa yai ya shiga tmbyrta dalilin d ya sata kuka,k'in magana tayi tana sake sakin wani Sabon kukan,kansa y dafe yana fadin subhnllh cikin ransa yake kissimawa kodai ya takura mata ne shiyasa take kuka gashi duk ynd yaso samun nutsuwa d ita hakan y gagara motsin kirki tak'iyi balle  ta taimaka masa kmr ydd tasaba............bai k'arasa tinanin ba yaji kukan nata y kuma tsananta,kidimewa yai tare da janyota y rungume yana jero mata tambayoyi amma ta gagara amsashi sai kuka,hankalin maimartaba b k'aramin tashi yai ba tako ina ya shiga rarrashinta yana bata hakuri idan takurata yakeyi ya daina,jin haka d farha tayi ne ya sata saurin kwace kanta daga jikinsa tana zaro ido cikin mamakin tmbyar sa,kallo ta kafeshi dashi,take tashiga girgixa masa kai alamar bai takurataba,kansane y daure ya shiga tmbyr kansa to inba hkba me xaisata kuka lkcn da yadace su farantawa juna rai,har lkcn girgiza kanta take cikin kuka,tausayin ta y kamashi y kuma kamota ya manna kanta bisa faffadan kirjinsa yana shafa bayanta sigar rarrashi dakyar y samu kukan y lafa sai shashsheqa dataketa faman yi,haka sarki yai ta shafa bynta xuwa gashin kanta,jin ta sauke ajiyar xuciya ne ya sashi saurin dago kanta yaga ashe baccine y dauketa maida ita yai jikinsa saida baccin yai nisa sannan y kwantar d ita.

Haka mai martaba yai ta tinanin dalilin d ya sanya matar sa cikin wnn yanayi ganin tinanin baxai kaishiba km ba amsarsa xai samu ba ne ya gyara tare d addua  y kwanta,nan fa bacci yace baida mahalli cikin idon sarki,miqewa yai lkcn karfe 3:25 ya nufi toilet,alwala y dauro yaxo ya fara jera nafilfili har sai da aka kira assalatu y tashi dan tafita masallaci,tinani y fara ko ya tashi farhan ko y bari saiya dawo dg masall.............jiyai ta kwalla kara ta tashi zumbur tare da fashewa d sabon kuka,innalinnali wa inna ilaihir................sarki ya ambata gami d saurin rikota,danneshi tayi tana kuka mai tsuma zuciya,adduo'i sarki yai ta tofa mata har sai da y samu kukan nata y tsagaita,toilet y rakata y had'a mata ruwan wnka sannan y fito y tafi masallacin zuciyarsa cike d tinani fal.


Tafi minti goma a tsaye tana matsar kwalla kfn tayi wnkan ta dauro alwala t fito,sallah ta gabatar xuciyarta cunkushe t rasa dalilin d ya jefata wannan halin,tana zaune t xabga uban tagumi sarki y dawo dg masallacin gefen ta y samu y xauna amma duk bata saniba t Lula wata duniyar,a hnkli yasa hannunsa ya riqe hannun d tai tagumin yana saukeshi k'asa,firgigit ta kalle shi ganin damuwar da tayi ckn kwayar idonsa kawai sai sbwr kwalla t xiraro dg idonta,subhnllh sarki y furta yana me kamo fuskar tata ckn hannayesa,rasa me zaice d ita yayi kawai ya rungume ta ya shiga aikin rarrashi a hk har bcci y kuma daukarta sai da y kwantar d ita y tofeta d adduoin tsari dan gudun kada t kuma tsorata kmr dazu sannan y fita xuwan sashinsa ya shirya.

Duk mai hankali d naxari yau Yana kallon fuskar mai martaba yasan akwai damuwa,sai da y shirya sannan y nufi dakin hjy marym byn sun gaisa ya nufi dakin kubrah,abinka d yar dunia kfn su gaisa saida t kare masa kallo tsaf,nan  ta shiga tmbyrsa ko lpy ta ganshi haka,murmushi y kakaro y dora kan fuskarsa yace mata lafiya batare d ta yardaba ta hkra suka gaisa sannan y fita,yana fita tasaki dariyar mugunta tana cewa kadan kuka gani ma sai xaman lafiya y gagareku  "ckn xuciyata nace aniyarki t biki kubrah farha saidai ta Allah badai mutumba saidai yayi y hkra tazama kainuwa dashen Allah ",saida yaje dakin gimbiya sannan y koma dakin farha da har lkcn bata tashi ba,zama yai gefen ta yana kallonta cikin tausayawa duk fuskarta t kumbura tayi ja sbd tsabar kuka,har ya miqe xai fita yaga t bude idonta a hnkli,komawa yai y xauna wani abin mamaki kawai yaga t sakarmasa murmushi,saurin k'arasawa yai kusa d ita yana shafa gefen fuskarta,mirmishin take masa dai still cikin sanyin mirya yace farha ta amsa da naam jin t amsa y tabbatar tana cikin hankalinta yace meya sameki jiya kiketa kuka? Fuskarta ce t canja yanayi dg walwala ta marairaice murya tace Allah yallabai nima bansani ba haka kawai najini ckn wannan yanayin,tausayi t bashi sosae yace ni kuma duk a tinanina ko takura miki nakeyi ne shiyasa? Zaro ido tayi ckn sigar shagwaba tace haba mijina abin alfahrina kasan nifa halak din kace baxan km taba gajiyawa dakai ba ya kake wnn tinanin haka plsss Dan Allah ka daina kada Allah da mala'ikunsa suyi fushi dani ta karashe mgnr ckn kuka,hakuri maimartaba ya shiga bata dakyar y samu tai shiru sannan yai mata sallama t tafi.


Haka rywr farha taci gaba duk sanda sarki yai yinkurin kusantarta tofa kukane aikin ta kuma ta kasa tabuka komai,idan kuwa hakurinsa y gaza har yai kokarin biyan buqatarsa tofa nan lbri xai sha banvan dankuwa salam zaijita kmr ruwan sanyi,hakan b karamin daga masa hankali yake ba d mamaki meya maida farhan haka abinda ada ckn lokaci kadan yake samun nutsuwa dg gareta.

*Bayan wasu watanni.*

Zuwa wannan lokacin farha b karamar rama tayi ba har batason kallon kanta a mudubi,gashi tin maimartaba yana hkri har ta gano ckn idon sa hkrnsa y fara gazawa duk da bai taba furta mata ba sbd so d qaunar d yake mata bayason y km jefata ckn damuwa,gashi ita km ta rasa yadda xatai ta magan ce wannan matsalar idan tai yinkurin sanarwa d mahaifiyarta sai kunya ta hanata ga damuwa tamata yawa,adduarta daya Allah y magance mata wnn matsala kfn fyrouxa t haihu dan idan taje suna haka a rame zaaita zancenta karshe ace gidan mijin ne bbu dadi.

Can bangaren su kubrah kuwa ganin ydd farhan t kwanjame yasasu farinciki aikin su n tafiya daidai ydd y kamata,dadin dadawa m ynx maimartaba ba karamin like masu yakeba sabani da dayai biris dasu,sosae suke km shirya plan na gaba d xasu danawa farhan.

Misalin karfe 4:00 n yamma farha ce dasu halima zaune a falo suna taba hira sbd hirarsu n debe mata kewa,halima ce t gyara xamanta tai gyaran murya tace nikm uwar dakinmu inason n tmbyeki (halima t girmewa farha nesa b kusaba inda rakiya xatai saa d farha ko t girmeta d kadan) tsaf farhan t tattaro hankalinta ga halima tace bismillah,ckn ladabi  d hikima t manya halima ke cewa nikm uwar dakina cikin watanin nan naga kmr kina cikin damuwa? Murmishi farhan t kirkiro , tace ba komai kawai yanayine,mamaki sosae haliman tayi cikin hikima taita hilatar farhan gami d yimata alkawarin vaxasu taba cutarta b km xasu taimaketa tsakani d Allah, dakyar farha ta sanar d ita abin dayake faruwa,nan fa mamaki y cika halima d rakiya, gyara xama haliman t kuma yi cikin tausayawa ta shiga kwantarwa d farhan hankali tana koya mata dabaru nasu na manya d shawarwarin ydd xata magance matsalar tana cewa kinga gidan sarauta zamansa sai wnd y shirya Dan akwai kalubale d makirce makirce acikinsa,km bakowa ke wanan ba sai abokan xama sune suka jefaki ckn wnn matsala dan haka kixama jaruma ki miqe wjn ganin basuyi nasara akan kiba kinji ko,sosae farha taji ddin shawarar halima,Dan matsawa haliman tayi daf d farhan t rada mata wata mgna da banjiba acewarta mu yarane mu d rakiya,fuska mu kaga farha t rufe tana miqewa d Sauri t nifi dakinta alamar mgnar ta bata kunya sosae,dariya haliman tayi tana cewa lallai yaro yarone.

MATAR SARKIWhere stories live. Discover now