118

1.6K 68 0
                                    

118

Bayan kwana Hudu

Tinda farha t wayi garin yau take jin yanayin jikin ta y sauya, ita b xaxxabi b ko komai b, haka dai take jinta ga kasala d takeji komai yin sa take yi bbu kwari jikinta kmr mai yaron ciki haka t yini bbu wani kuzari tattare d ita.

Byn t gabatar d sallahr la'asar ne ta nufi kitchen d xummar had'awa mai martaba abincin dare sbd yau kwanan d'akin farha ne,halima baiwarta itace t taimaka mata wjn girkin inda farhan t umarci d'aya baiwar tata Rakiya data k'ara gyara shashin nasu duk d b wani datta yai ba,haka suka ringa gabatar d aikin nasu cikn nutsuwa sai dai tin farawar su halima t lura d uwar dakin nasu yau Sam bata da wani kuxari sabanin ydd take kaxar kaxar idan irin wannan ranar t xagayo mata,dan sam farhan bata shiga kitchen indai b girkin mai martaba zatai ba to su haliman keyin komai,hakan ne y jefa halima cikin tinanin ko me y sami farhan yau kwata kwata ba tada wannan kuxarin,Sam halima bataji dadin hkn b dg uwar dakin nasu ita b abin t tmbyeta b ,hk t haqura har suka kammala aikin,gdy farhan tai musu sannan t shige dakinta Dan yin wanka,sosae halima d rakiya kejin ddin xama d farhan sbd mutuncin ta d ydd take musu komai,ta sakar musu kmr b bayinta ba sai abin d sukeso ,su ci su sha babu kyara d tsangwama dan hk suke k'ara girmamata d daukarwa Kansu alqawarin bazasu taba bari wani abu y cuceta ba inhar sun Sani.

Ana kiran sallahr magriba farha t fito dg wnka,jin ana kiraye kirayen sallah ne ya sata komawa t dauro alwala ,bata tsaya shiryawa  ba t xira doguwar riga d hijab  t gabatar d sallahr mgriba,byn t idar ta janyo alqur'ani ta shiga rera karatu ckn muryarta mai ddi,duk d sabonta ne krtn Qur'anin byn sallahr mgriva da asuba amma yau d dade tanayinsa har saida tajiyo ana kiran sallahr isha'i sannan ta rufe Qur'anin ta ajiye,wnn karatun d ta dade tanayi b karamar nutsuwa t samu b dg yanayin d take ciki tin safe ba dan hk tai gdy g Allah d km kara tbbtrwa d lallai littafin Allah waraka ne dg dukkan alamuran d bawa y tsinci Kansa a ciki,(Dan hk yan Uwa mu riqe littafin Allah wato alqur'ani domin yana yaye dukkan alamuran kmr ydd Allah y fada a cknsa cewa "shi waraka ne g mutane" km y sake fada " mun saukar d alqur'ani dan y xamo waraka km y xamo rahma g muminai" dan hk yan Uwa duk sanda wani yanayi y sameka d kke buqatar nutuwa to k karanta alqur'ani zakaji saukin wnn abin duk girmansa da tsananinsa)

Sallahr isha t tashi t gabatar saida ta dan jima tana adduo'i sannan t shafa ta miqe dg kan sallayar t ninketa t maidata maajiyarta,toilet t nufa t kuma watsa ruwa sannan tai brushin t futo,gaban dressing mirror  t karasa t dau humra  mai ddin kamshi t shafe duk ilahirin jikinta lungu d sako sannan t shafa mai kadan,wasu riga d skirt material t dakko yellow d akaiwa adon flowers d green colour ta saka msh Allah b karamin kyau kayan sukai mata ba,gaban mudubin t koma t xauna t shiga yinmakeup,ba wata kwlliya sosae taiba amma tayi kyau matuka,tana ckn taje madaidaicin gashinta d ta shafeshi da mai mai kamshi taji anturo kofar d sauri t juya ganin mai shigowar dauke d sallama a bkinsa ne y sata sakin wata ajiyar xuciya ta lumshe sexy eyes dita gami d sake budesu ta watsasu cikin nasa take yaji wata kasala t lullubesa baisan sanda ya rintse idanuwan sa ba shima,murmushi tayi tare da daukar ribom t kama gashin nata dg tsakiya,d sauri t xari dankwalinta t yafa saman kanta tana karasawa wajen d yake tsaye,bai auneba kawai yaji an rungumeshi firgigit ya bude idonsa d mamaki dauke kan fuskarsa sukai ido hudu d farha y saki ajiyar xucia,ganin kallon d yake mata ne yasata katseshi d fadin yadai yallabai? Mirmishi y sakar mata baice komai ba aransa kuwa mamaki yake wai yau farha CE d kanta t rungume shi gani yake kmr a mafarki sbd kunya irinta farha,"nikm nace yallabai kaidai bari kaga tafiya tai tafiya abin d yafi hk ma farha xataima sbd shauqin soyayya duk wnn kunyar xata daina ne"murmishin t sakar masa itama tana masa sannu d xuwa,hannunta y kama suka karasa kan wata lallausar kujera d ke ckn dakin suka xauna,byn sun gaisa ne take sanar dashi food is ready,d ido y amsata sannan t miqe dan shirya abinci a tsakiyar falon.

Sanda t fito bbu kowa a falon ,dede dasu halima ma basu nan, tinda mai martaba y shigo suka tafi dakinsu basu qara fitowa b,  hk sukeyi d xarar y shigo to basa fitowa saidai idan farhance t kirasu,km sune suka tsarawa Kansu hkan ba uwar dakin nasu ce t shardanta musuba,ganin basanan t girgixa kai tana murmushi tare  da yaba hnkli d nutsuwa n bayin nata,kira t kwalawa rakiya amma bata jiba sbd sunacan halima n labarta mata ydd taga farhan daxu cikin damuwa d rashin walwala,saida farhan t kuma rangada mata kira ckn nutsuwa sannan taji tana amsawa d namm ranki y Dade,bbu bata lkci t fito tana tsugunnawa kfn tai mgn farhan tace d ita abincin mai martaba zaki tayani shiryawa t amsa d angama ranki y dde,sunan nn farha b kaunarsa takeba,dan  b ydd xatai ne kawai ,dan t fada musu sudaina fada mata haka suka sanar d ita wnn dokace t gdn sarauta dolene hkn Dan gudun samun matsala tayi musu afuwa dole t hkri b ydd xatai.

Saida suka shirya komai tsaf sannan farhan taiwa mai martaba jagoranci xuwa falon,byn farhan t gama servin masa komai a gbnsa  t cemasa bismllh yallabai,jin bai amsa taba ne yasata dago kai,kawai t ganshi y shagala d kallonta,kanta t kawar dan kunya t km maimaita masa bismllh sannan yai ajiyar xucia gami d cewa gsky bbynah b karamin kyau Allah yai miki ba,Yar dariya tayi tace inata mgn shiru har saida n maimata,dariyar shima yai gami d cewa b doleba inacan n shagala d kallon santaleliyar matata son kowa kin wnd y rasa,kallonsa farhan tai tana cewa ckn shagwaba hakadai kace byn kanacan k maqale gurin matanka k barni ni kadai,tausayinta yaji y janyota kusa dashi yana rarrashinta d nuna mata b asonsa yake barinta b saidan sauke hakkin d Allah y dora masa n sauran matan,kunyace t rufe ta Dan Sam batasan ta furta hkn b dan tasan haqqinsune dolene y sauke musu suma,saida y lallasheta sannan sukaci abuncin cikin so d kaunar juna.

Byn sun kammala ne yace bari yaiwa sauran sallama kmr ydd y saba take farha taji bbu ddi amma b yadda xatai , dole t haqura t rakashi har bakin kofa tana masa sai y dawo sannan t koma,kiran halima tai akan ta gyara gurin d sukaci abincin sannan t wuce daki dan shirin bacci kfn sarki y dawo.

Bai jima ba y dawo danma kubrah t tareshi d kissa dan taga yau dakin farhan xai kwana amma d ta tina plan dinsu xaifara aiki yasa ta kyaleshi y taho d wuri,lkcn d y dawo har farha t kammala shirinta tsaf t hada masa ruwan wnka shima,saida tai masa rakiya xuwa toilet sannan t dawo,bai ddeba y fito ganin shi daure d towel t runtse ido dan yau shine karo n farko d ta ganshi HK kmr ydd shima yaune karo n frko d ta taba rungumeshi.

Saida y shirya tsaf ckn kyn bacci  sannan farha t juyo t kalleshi ckn ranta ta furta msh Allah kayi kyau,hasken dakin y rage musu sannan y jata suka kwanta saida suka gabatar d dukkan adduoin kwnciya bacci sannan yallabai y shiga nuna mata ydd yai kewarta,wata mummunar faduwar gaba farha taji gabanta yayi ,take  xucitarta tashiga harbawa d Sauri d Sauri ckn lokaci kadan nutsuwarta t farayin rauni take kwalla t ciko idonta jikinta yai sanyi kalau ta kasa tabuka komai d ya dace amma duk hkn baisa yallabai y fahimci komaiba svd yai nisa.

Ko me yajawa farha shiga wnn yanayin lokaci guda hka?🤔
Ko wane plan kubrah ke cewa yau xai fara aiki akan farha km?🤔

Nasan wadan nn tmbyoyin xasuyita xarya a xuciar masu krt...............kudai cigaba dabin diyar Iliasu d saleh  sannu a hnkli danjin amsoshinku.

MATAR SARKIWhere stories live. Discover now