part 116

1.9K 79 2
                                    

*UNIQUE WRITERS ASSOCIATION*

*MATAR SARKI*

*WRITEN BY*
*AYUSH ILIASU*
*HAWWA SALEH*

*WATPAD @ AyushaIliasu*

1⃣1⃣6⃣

*Congratulation sis Hawwa saleh for completing ur level 200 second semester exams,wishing u oll d bst in ur studies.Allah ya nuna mna ranar graduation Ameen y rabbi*

*Tnx fr d dedication my sis Zeebells u really make me happy,tnx fr d love and care ,may god reward u abundantly with jannatul firdaus.thumbs up ma Zeebells,wishin u success in ur studies*

*Mun sadaukar da wannan page din ga daukacin masoyan wannan littafi na matar sarki,wadanda ke biye damu tun daga farkon sa har ya zuwa yanxu ,muna gdya da irin adduoi da fatan alkhri da kuke mba,Allah y faranta muku,ya kuma bar zumunci Ameen y rabbi*


Tin ckn mota farha ta fad'a kogin tinani ba tinanin komai take ba sai na ydd suka tsara rywr aurensu d fahad,hk tai ta tinani har suka k'arasa gida.kofar motar wani bafade y k'araso d gudu y bud'e mata ,t fato t nufi bangarenta,kfn ta k'arasa sukaci karo d jakadiya take farha taji gabanta y fadi rasss,cikn kidama take karanto innalillahi wa inaana ilaihir raji'un a ckn zuciyarta,zubewa jakadiya tayi tana kwasar gaisuwa gurin farha,saida suka gaisa sannan farha tai gaba, juyowa jakadiya tayi ta watsawa farha harara gami d girgixa kai tare da cizar lebe sannan tai gaba.

A hk farha t karasa bangaren ta tana karanto duk adduar d fado mata ta neman tsari,tana shiga falon ta baiwarta dake zaune gefe d'aya t zube tana mata sannu d xuwa ta amsa ckn kulawa dan mahaifiyar kullum na  gargadin ta  banda wulaqanta bayin ta sannan t k'arasa bedroom dinta,kayanta t rage tafada bathroom ta watsa ruwa sannan t fito,tsane jikinta tai d towel sannan t feshe jikinta d sanyayyan turare,wata doguwar Riga Mara nauyi ta xura ta fada saman gadonta d yaji lallausan zanin gado,rigingine tayi tana kallon saman dakin take t km fadawa duniar tinanin soyayyarsu d fahad,gsky tanason fahad dole ce d km kaddara t rabasu amma badan hk ba da tini ynx itace a gdn fahad suna shan soyayyarsu har tana dauke d cikinsa kmr ydd ynzun fyrouxa ke dauke dashi,wata k'walla Nagani t xiraro ta gefen idonta d alama itama farhan batasan ta zubo ba,Allah sarki farha,jin dumin hawayen yasata gyara kwanciyarta gami d janyo filo ta rungume,kukane yaci karfinta tana me adduar gara d Allah yasa basu hadu d fahad ba da batasan wani yanayi xata shigaba tanason fahad sosae amma kaddara tai mata juyin waina,hawayen tai saurin sharewa gami d ajiyar xucia take wani wahalallen bacci y dauketa wnd yake cike tafff d mafarkai masu dadi d nutsar d zuciya,ba ita ta farkaba sai daf d magriba.

Bayan sallahr magriba farha ta kira ummansu bugu daya t dauka byn sun gaisa take Sanar d ita zuwanta gidan fyrouxan,tayi murna sosae,ckn sanyin murya farhan ke sanar d ita daddad'an lbrin kanwarta n dauke d juna biyu,bakin  umma washe dan murna,take ta shiga sambada adduar Allah y inganta y km rabasu lpy,farha ta amsa d amin,saida suka dan taba hira d umman sannan sukai sallama.

Ko ajiye wayar umman bataiba ta dannawa fyrouxa kira lkcn fyrouxan n kwance kan cinyar fahad suna hirar zuwan farha tajiyo rurin wayarta,yunk'urawa tai xata tashi dakkowa d sauri fahad y maidata d cewa haba maman 2wins kada ki jijjigen yarana bari n miqo miki,dariya tai gami d cewa harda  zolaya kuma? Eh man ai gskyne yana mai mik'o mata wayar d cewa momyce ma ashe,tinda taji momyce tasan tabbas farha t labartawa momyn zancen cikin,d sauri ta karbi wayar tana karawa a kunnenta gami d cewa gsky mom nayi fishi tinda kinqi zuwa kinsan km wllh ina kewarki,dariya momy tayi tana cewa haba ai ynx dole nazo tinda na kusa yin sabon ango,take wata kunya t lullube fyrouxa tana sinne kai cikn cinyar fahad kmr tana gaban momyn,jin shirun d momy tayi ne t tabbatar kunya diyar tata take ji dan haka bata jira cewar ta b tad'ora d adduar Allah y inganta y raba lpy,kasa amsawa d amin fyrouxan tayi sai da taji momyn nacewa to sai anjima ki kula sosae km ki ringa cin dabino d tofa ayatul kursiyyu d fatiha safe d yamma kina sha,sosae fyrouxan taji ddin shawarae d momyn t bata ta shiga yimata addua Allah y saka d alkhri y kara girma,momyn t amsa d amin sannan sukai sallama.

Tinda fyrouxan ta fara wayar fahad y tsura mata ido kmr yasamu T.V sbd komai n matar tasa burgeshi yakeyi dan cikin nutsuwa takeyinshi,ganin d tayi y kafeta d ido ne yasa t yunkuro t hura masa iska a idonsa,dariya yai mata tace hb mlm wnn kallonfa hk? Mirmishi y Sakar mata yace b dole n shagala d kallon kiba tinda Allah y azurtani d kyakkyawa km nutsattsiyar mace mai Sani nishadi,gsky n godewa Allah na km godewa momy data tarbiyyantar min d matata haka,cikn jin ddi fyrouxa ta miqe zaune gami d Sanya hannayenta biyu ta tallafo fuskar fahad tana cewa nima n godewa Allah d ya axurtani d miji kmr kai, km n godewa hajiyata data tarbiyyantar min dakai  d km karfafama guiwa wjn fita haqqin gidanka,jin ddin wnn adduar tasa fahad y hade fuskarsu y sunvaceta d cewa Amin hayaty nah (Sunan d yake kiran farhan kenan) kema Allah y rabaki da bbynah lpy,amin tananata itama t amsa masa dashi,(Itama sunan d take kiran fahad din kenn).

Komawa tai t kwanta kan cinyarsa tana cewa kasan me kuwa aljannata? Yace a'a sai kinfadamin  yana me zuro kunnensa daidai bakinta,dariya tayi tana cewa to n fasa Sarkin jin zance,marairaicewa yai cikn sigar shagwaba  yana cewa Dan Allah kiyi hkri kifadamin kinji,kaji fa Ashe Aunty farha ce  ta fadawa momy wai ciki gareni wllh ynx d takirani bakaji kunyar d najiba,dariya yai yana cewa yeeeee munyi biyu wllh gara d ta fada mata nimafa n fadawa hajiya yana kanne ido daya,baki ta zumburo tana cewa ammafa kasan ba haka mukai dakai ba ko,janyota yai yana cewa yi hkri kinsan wnn abin frnciki ne baxan iya hkri ba wllh ban fada mata ba,km kinsan idan taji dg baya fada zataimin ko so kike taimin fada?da Sauri t girgiza kai yace to kiyi hkri ai ba abin kunya bane,d Sauri tace haka dai kace Allah ni kunya nakeji,dariya yai yace to ki daina kinji t masa d Allah yasa yace amin,kaga momy ma tace n ringa karanta ayatul kursiyyu d fatiha kullin d safe d yamma km tace na ringa yawan cin dabino,cikn jin ddi fahad ya ringa yiwa momy addua d gdy gami d cewa gobe insha Allah xai siyo mata dabino d ruwan zamzam ta ringa tofa adduar aciki,sosae fyrouxa taji ddi ta shiga yimasa godiya,tsokanarta y Shigayi yana cewa to ynx da ba'a fadawa  momyn ba kinga d kin mana asarar addua fa,zumburo baki tayi tashiga yimasa shagwaba a haka har akai Kiran sallahr isha'i.

Misalin karfe 9:30 mai martaba y shigo d'akin farha dan yimata saidai safe kmr ydd yasaba yiwa dukkan matansa d ba adakinsu xai kwanaba,babu yabo bbu fallasa haka suka gaisa d farha sbd yinin ranar d tayi cikin yanayin tinawa d masoyinta,ganin yanayinta d sarki yai ne yasa bai takurataba kmr ydd yasaba,saidai y tmbyeta ko lafiya ya ganta cikin wani yanayi? Cikn sanyin murya t amsa masa d cikinta ne yake ciwo shiyasa,tausayinta ne qarara y bayyana a fuskar sarki take yaji dama ciwon a jkinsa yake sbd ydd yakeson farha ko quda dan dole yake bari y tabata,tallafo ta yai yana shafa bayanta gami d yi mata sannu y dora d cewa ko muje asibiti ne dai adubaki ko nayi ajiya a cikin nan? Tabe baki tayi kasancewar baya kallon fuskar ta cike da Yar razana tace hb dai swty wllh bbu komai,dariya yai yace haba kodai bakyaso n Sani ne shiyasa da Sauri ta janje jikinta tana cewa a'a fa kaga ynx ma period na keyi fa shiyasa cikin yake ciwo,Ayyah sannu to nazata ajiya nayi ai,dariya ce ta subuce mata yace eh mana,amma kada ki damu ai na kusa baki ajiyar kwanan nan kusa  ma,rufe fuskarta tayi d hannayenta sbd b karamar kunya sarki y bata ba ynx take km tbbtr d cewa lallai maza komai tsufan su basuda ta ido a gaban iyalinsu,nikam d nake labe nace daidai kenan ai,bai dade ba yai mata sallama tare d fatan samun sauqi y tafi,yana fita tai shirin kwanciya ta rage hasken dakin ta haye lallausan gadonta taja filo t rungume, dorawa tai dg inda t tsaya wato shauqi d tinanin masoyinta fahad a hk har bacci y saceta.

MATAR SARKIOù les histoires vivent. Découvrez maintenant