chapter 120 n 121

1.6K 63 1
                                        

[9/12, 14:14] Ayush: *UNIQUE WRITERS ASSOCIATION*

*MATAR SARKI*

*WRITEN BY*
*AYUSH ILIAS*
*HAWWA SALEH*

*Watpad @AyushaIliasu*

1⃣2⃣0⃣

Tinda halima t kwarkwantawa farha abinda y dace tayi take kokarin yi ko d yaushe amma hakan bata sake zani ba har saida maimartaba ya hak'ura y xubawa farhan ido,yin hakan ba k'aramin Sosa ran farha yai ba, b ydd xatai ta hakura itama tasawa sarautar Allah idanu.

Yau ma zaune suke byn sun kammala cin abinci sarki ne y k'arewa farha kallo tare da yin gyaran murya yace da farha yanzu haka xamuyi ta xama muna kallon juna ya kamata mu nemo mafita gsky,hkan da ya fada ne y kuma tabbatatrwa d farhan cewa tabbas hak'urin sa y gaza tinda duk watannin d suka shud'e bai taba mata mgn akan halin d take ciki ba sai ynxu hasalima idan yaga t damu rarrashin ta yakeyi yana nuna mata kmr hakan bai dameshi ba,jikinta ne yai sanyi tai shiru tare d sunkuyar da kanta ba tare da cewa komai ba hawaye ne yashiga tsiyaya dg idonta,tana kissimawa a ranta y xata magance wnn matsalar,ganin d maimartaba yai tayi shiru ba tace komai ba ne ya sashi saka hannu sa y d'ago d kanta me xaigani hawaye ke bin kumatunta,take hankalin sa y tashi,hkri yaita bata da yi mata alkawarin insh Allah baxai km yi mata mgn akai ba,kukan ne ya kuma tsananta ckn shashsheqa ta shiga kad'a masa kai t kasa mgna,dakyar maimartabaya shaho kanta y samu tai shiru.

Rayuwa hk taci gaba d gudana gurin farha yau fari gobe tsumma tarasa meke mata dadi,idan t xauna tinani saita shafe awanni batare d tasaniba ita km hk rywrta xata kare dg wannan jarabawar sai wannan Allah ka kawon mafita ckn duk kan lmrina ka bani ikon hakuri d juriyar cinye duk abin d ka jarabcen dashi a rywta cikin tsananin kuka t karasa adduar tana me kuma mamakin wannan lmri dayaqi ci yaqi cinyewa kullin sa ita fad'awa Allah y Kawo mata mafita amma kmr tiri, har takai mijinta y hakura d ita wannan wace irin rywace d tafi mata muni fiye d ta baya gashi km wani Sabon abin mamakin d gari y waye xatajita rass d ita kmr ba itaba,wunin yau hk farha tai ta tinani,tashin hnklinta ma daya fyrouxa takusa haihuwa wane kallo mutane zasuyi mata? Me xata cewa da mahaifiyarta idan t tmbyeta dalilin ramewardatai haka? Kuka mai tsanani t kuma rushewa dashi "nace Allah y Kawo miki mafita".

Daidai kofar asibitin nasarawa yai parkin din motarsa ksncewar bbu space a gurin d zasuje, dakyar t xiro kafarta t fito dauke d katon cikinta haihuwa yau ko gobe,fahad ne gefen ta suna tafiya wani katafaran shagon saida kyn bbys suka shiga nan suka fara jidar kayan jarirai samfurin maza d mata,idan fyrouxa ta dauki n maza fahad sai y dau n mata haka suka dinga zaba suna tsokanar juna har suka gama,sannan suka biya,yaron mai shagon yaita jidowa yana Kawo musu ckn mota,gdy sukai masa tare da bashi dari biyar dakyar y karba acewarsa aikin sune km ogansu n biyansa,sai da fyrouxa tasa baki sannan y karba yana godiya,motar yaiwa key suka bar wajen,ta gefen ido fahad y kalli fyrouxan yace madam kin cikamu d kayan bby boi alhali gal ce kyakkyawa mai nutsuwa kmr ke,fuska fyrouxan ta canja ckn shagwaba tace aikm bby boi ne zuqeqe kmr kai shima marairaicewa yai ckn shagwaba yace ni da nayi ajiyata kikemin musu akai zamugani ne ai waye mai gsky cknmu da Sauri tace eh n ydd km har tararka zanci,dariya y tintsire d ita yace Kodai ni zanci tararki itama dryr tayi tace muxuba to, haka sukaita barkwanci har suka karasa gida.

Tinda sukai shirin kwanciya farha t canja fuska tare da bata rai,ganin haka yasa sarki rabuwa d ita gudun kartaga kmr takurata zaiyi,suna kwanciya tafada duniyar tunanin ydd rayuwa ke katantanwa d ita acewarta bata zaton xata taba samun jin ddi a rywrta,wani b'arin xuciyarta ce tace d ita da fahad kika aura da watakila hakan bata faru dake ba,ni da nake labe kawai sautin kukanta najiyo,cikin muryar tausayi,, can naga maimartaba a gigice ya dagota yana tmbyr ta lpy amma tagagara amsawa sai kuka.

Yauma hakance ta km faruwa daren nan kwana zaune sukayi d farhan yana aikin rarrashi har aka kira assalatu sannan y tafi masallaci,lkcn d ya dawo wjn karfe 6:30am dan yanxu acan yake xama yai azkar indai a dakin farha y kwana sbd rashin kwanciyar hnklin d suke fuskanta sai ya xauna yai krtn Qur'anin , sai yaga gari yafara haske sannan y taho gida,Amma yau d mamaki ragal y tarda farhan kmr ba itace t hanasu baccin daren jia,gashi har tai wnka ma, cikin mamaki y k'arasa inda take zaune gaban mirror tana shafa mai,gefen ta y tsaya yana k'are mata kallo saida t gama shafa man d turaruka sannan tai yink'urin tashi, kawai se ganin shi tai tsaye a gefenta,kamshin tiraren data fesane y doki hancin maimartaba take y gaza hakuri y rungumeta direct kan gado y ajeta ya shiga sarrafata,d mmki yaga t biye masa nan fa hnklinsa y km tashi y kara kaimi lkci kadan yafita hayyacinsa abinka d me nema komawa yai kmr zautataccen. Tamkar Naman dawan dakejin muguwar yunwa,bai saurara mataba saida y samu nutsuwa sosae,byn y dawo hayyacinsa mmki y kamashi sosae ya akai hkan ta kasance alhalin duk dare km labari yakeshan banvan itama bangarenta saida tayi mmki sosae n faruwar hakn,dan hk yau sarki saida y makara baije gaishe gaishen d yasaba b da wuri.

MATAR SARKIWaar verhalen tot leven komen. Ontdek het nu