So faruwa yake 37,38 & 39

2.2K 109 1
                                    

[12/18/2018, 11:40 AM] Sis Zee mtn: 💝💝 *SO FARUWA YAKE* 💝💝
                       🎀🎀🎀
                         🎀🎀
💝💝
   💝   *love just happens*👌🏻

By,, *Aysha b (Aeshab)*💌

*© REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM🐄*
           ☆We the best ☆

https://mobile.facebook.com/Real-Hausa-Fulani-Writers-forum-RHFWF-173984973194167/?refid=52&ref=opera_speed_dial&__tn__=H-R

*Email:* realhausafulaniwriters@gmail.com

*Web Page:*
http://www.hausafulaniwriters.blogspot.com

*Follow Us On Insta_gram*
https://www.instagram.com/p/BkZOMcIlfcw/?utm_source=ig_share_sheet&igshid=15q15b5oz4j2u&r=wa1

بسم الله الرحمان الرحيم

                        *037*

yana kwance kan gadon asibitin, idanuwanshi wanda suka mai nauyi suna lumshe, ummi ce a kusa dashi dukta saduda ganin halin da safwan ya shiga, babu abinda bakinshi ke furtawa se khadijanshi, duk ya rame ya koma wani irin mutum na daban ya zama shiru shiru, kamar ba shine dan gaye ba, arfa kuwa tunda ya fara rashin lpiar nan se kaiwa da komowa take wanda yasa ummi taji dadin yadda take kulawa da safwan,,

cikin khadija ya cika wata uku shakuwa me qarfi ta shiga tsakaninta da yayan nata dr. karim,, karatu kuwa yinshi take babu kama qafar yaro,, cikin wadannan kwanakin babu abinda khadija ta tuna sedai abinda dr. karim yake fadamata gameda kanta,

safwan ne ya shirya cikin wata suit ash colour irin me hasken nan, yayi kyau sosai, acikin wadannan kwanakin safwan ya rage magana ya koma wani mutum na daban bayan jinyar dayasha ya dawo, shi har yanxu be fidda da rai da samun khadijan shi, ummi kuma ta takura mai kan maganarshi da arfa wai yanxu kusan wata 1 da kwanaki da 6atan khadija haka zeyi ta zama?,, shi bakowacce magana ma yake amsawa ba, wani sa'in ma seka dauka baya magana,

check up dinshi na wata wata zeje, kamar yadda yake a scheduled dinshi,

*india*

straight asibitin ya wuce zuwa inda zega likitan, yana zaune sega dr. karim, matsowa yayi shima safwan ya miqe suna musabaha da yaushe rabo suga juna, dayake ma karim din yasan rashin lpiar da safwan yayi da 6atan matarshi duk ya qarayi mai jaje ya wuce,

tafiya yake a cikin asibitin zuwa hanyar waje yana waya ita kuma tana shigowa dauke da abinci a hannunta, se murmushi take, kwanar da tana shanta zasu hadu ita take qoqarin shawowa shima ya kusa kaiwa ga kwanar, daidai kan kwanar suka bangaji juna Allah yasa abincin hannunta be 6are ba, se wayarshi data fadi ta tawarwartse,, tsugunnawa sukayi wanda yasa mayafinta sulewa ya dan kare fuskarta,
khadija na qoqarin bashi haquri se ga muryar dr. karim, meya faru haka, khadija ta miqe, bata kaiga bude bakinta ba yace "wuce kije office ki jirani" shikuma safwan yana durqushe yana tattara abubuwan wayar,,
miqewarshi yayi daidai da wucewarta, murmushi dr. yadan yiwa safwan "am so sorry she's just a kid, qanwata ce..." "ohh karka damu is ok" safwan ya fada cikin sanyayyiyar muryarshi, sannan ya wuce..

wata doguwar ajiyar zuciya dr ya sauke "tab yau da yaganta ai da kashina ya bushe kome ya kawota asibitin nan ma oho",

safwan kuwa tunda suka buge da yarinyar yake jin wani strange feelings se yakeji kamar khadijanshi na kusa somewhere around him,, haka ya fita yana waige koze ganta..

doctor ya koma office "wat the hell re u doing here?" ya tambaya cikin daure fuska,, tasowa tayi cikin shagwaba "yaya abinci fa na kawo maka, yau bakaci komai ba ka fita, nd i care pls eat something" "ok but nxt time ki kirani kafin kizo kuma kijirani na gama mu wuce tare banaso kina yawo ke kadai haka" ba musu ta zauna suna ta hirarsu gwanin ban sha'awa,,

SO FARUWA YAKE CompleteWhere stories live. Discover now