So faruwa yake43&44

2.3K 101 1
                                    

[12/18/2018, 11:46 AM] Sis Zee mtn: 💝💝 *SO FARUWA YAKE* 💝💝
                       🎀🎀🎀
                         🎀🎀
💝💝
   💝   *love just happens*👌🏻

By,, *Aysha b (Aeshab)*💌

*© REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM🐄*
           ☆We the best ☆

https://mobile.facebook.com/Real-Hausa-Fulani-Writers-forum-RHFWF-173984973194167/?refid=52&ref=opera_speed_dial&__tn__=H-R

*Email:* realhausafulaniwriters@gmail.com

*Web Page:*
http://www.hausafulaniwriters.blogspot.com

*Follow Us On Insta_gram*
https://www.instagram.com/p/BkZOMcIlfcw/?utm_source=ig_share_sheet&igshid=15q15b5oz4j2u&r=wa1

بسم الله الرحمان الرحيم

                        *043*

safwan da khadija sun sami Abbah kan maganar business dinshi tunda shi yasan kan kayanshi why not ya cigaba da abinshi, cemusu yayi se yayi tunani tukunna..

kashegari
qarfe 10 na dare
abbah ya tara dukkan su a falour, suna zaune dukka ya soma jawabin daya tarasu
"akan maganar business dina ne kamar yadda mukayi da safwan, to nayi tunani yanxu xan rike business din, zan cigaba da juyawa har zuwa lokacin da zata gama karatu ku dawo, se kuma na dora ku kan komai, sannan khadija ya kamata taje taga en uwan mahaifiyarta dake can qasar Niger, yadda zata sansu, amma tunda yanxu india zataje ta bari zuwa in ta samu hutu se muje duka, ko ya kuka ce?"
"eh hakan yayi sosai kam sannan kuma ya kamata muje qauyen da suka riki khadija dan susan taga enuwanta saboda sunyi mata halacci musamman inna da yayarta gwaggo balaraba" alhaji malam ya fada
kowa yayi na'am da wannan hukunci nasu dan haka aka saka rana zuwa gobe se a shirya a je tunda babu nisa, Niger kuma in ta samu hutu se suje

sun kammala shiryawa suka dauki babbar mota wacce bazasu matsu ba, a gaba driver ne se alhaji malam, a tsakiya kuma safwan da abbah se qarshe ummi da khadija da baby suhaimat a gun ummi, wacce yanxu suke cemata baby kawai, 1hr ya isa suka isa kauyen, dayake fitar safiya sukayi yanxu qarfe 10 na safe, tunda suka shiga layin ake kallon motar sedai dayake akwai tint yasa ba'a ganin ko suwaye, alhaji malam yace su wuce gun mai gari kawai, kafin kace me suka qarasa fada, kasan wata bishiya sukayi parking dukkansu suka fito, suka qarasa fadar, maigari ya gane alhaji malam amma bayanshi be gane kowa ba, ko khadija be gane saboda yadda tayi wani kyau, balle kuma safwan, dukda ya dan rame saboda rashin khadijanshi, da sallama suka qarasa aka basu guri su zauna, sukayi musabiha da maigari, se marhaban lale ake musu, bayan sun zauna ne gabadaya maigari yace
"alhaji ashe kune a tafe," nan yasa a kawo musu kayan lashe lashe kamar fura da nono da wasu kayan kauye,,

nan alhaji malam ke mai bayanin dalilin zuwansu inda ya sanar dasu ganin Abbah da akayi matsayin mahaifin khadija, farinciki ya lullube maigari yana hamdala, "to ina ita khadijan?" gata nan fa " inji alhaji malam,, mamaki ya kama maigari ashe khadija ce haka ta zama balarabiya musamman ma dayake shigar doguwar riga tayi baqa tayi rolling,, saqo aka turawa baban khadija na cewar yazo khadija tazo,
maigari yace
"ai tafiyar yarinyar nan babu dadewa en fashi suka diro kauyen nan suka yashe mai komai, yanxu abincin da zasuci ma duk ya gagare su, gashi auren yaran kaltumen ma duk ya mutu, ko shakka babu harda hakkin wannan yarinya da mariqiyarta (inna)" sallama yayi, zabura khadija tayi ganin yadda ya sauya ga wata uwar furfura a fuska duk ya rame, gashi ta ko ina (me karatu yadda kasan kamaye na dadin kowa haka ya koma) mutumin dakeda kibarshi,, gashi rigar jikinshi duk ta yage, an daddaure ta, kwalla ce ta dan digo daga idon khadija dan duk wani me imani seya tausaya mai,
yana zuwa yaga khadija ya ganeta se ya soma kuka sosai, "dan Allah kiyafemin khadija, hakika na dafka kuskure babba, ban kyauta abinda nayi miki ba da inna yanxu ga halin dana shiga bani da komai duk komai ya tafi gidana ne kawai shima siyarwa zanyi saboda rashin abinci kowa yaqi taimaka min saboda banyi zaman mutunci da jama'a ba sanda nake dashi,,

SO FARUWA YAKE CompleteWhere stories live. Discover now