https://m.facebook.com/Brilliant-writers-216569899280295/?refid=52&ref=opera_speed_dial_freefb&__tn__=H-R*
*🅱RILLIANT* *WRITERS* *ASSO* 🖊*
{ _pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers_ }👭 *AMINIYA* *KO* *KISHIYA* 👭
⏩1⃣1⃣
WRITTEN
AND
STORY*FAUZIYYA TASI'U* *UMAR*
® *FAUZAH**TRUE LIFE STORY*
*SHORT STORY*
Saida ya rakata har bangarenta sannan ya bata kayan ciye-ciyen daya siyo musu sukayi sallama ya juya ya koma bangaren Fauzah.
Tana zaune inda ya barta da tunanika barkatai ya shigo bataji shigowar tasa ba saida ya sanya hannayensa ya kamo qugunta sannan tayi firgigit ta dawo daga duniyar data lula.
Dagota yayi sama yayi mata masauki a faffadan qirjinsa lumshe idonta tayi abubuwa da dama suna dawo mata na rayuwarsu da Moha dinta “I love you Moha” ta furta a hankali.
Wani abu yaji ya caki zuciyarsa jin kalamin nata da sauri ya manna lebansa akan nata yanayi wa bakinta wata irin tsotsa da tasa qafarta take neman gaza daukarta da sauri ya dagota ya kwantarta kan kujerar dake parlour yana ci gaba da tsotsar lips dinta da qyar ya iya janye jikinsa daga nata ya miqe tare da dagota suka nufi dakinta inda sukayi alwala sukayi sallah ta canza kayanta zuwa na bacci ta haye gadon.
Ya jima a zaune yana adu'o'i kafin ya tashi ya hau gadon shima yana gdy ga Allah daya nuna masa wannan rana Fauzah a cikin gdansa a dakinsa a matsayin matarsa ta sunnah juyi yayi tare da wata doguwar miqa data sa gabanta faduwa ilai kuwa janyota yayi jikinsa ya fara romance nata wani irin gurnani yakeyi mata sosai ya fita hayyacinsa bargo yaja ya rufesu.
Gajiya ya tara mata sosai wanda shi kansa saida ya tausaya mata duk da kusan da gayya yayi mata hakan ganin yanda take neman yakice shi ta turawa Amina.
Sai 6:52am suka tashi a makare ya rigata tashi saboda haka ya hada ruwan wanka ya taimaka mata sukayi tare suna gama shiryawa sukaji ana nowking shine ya fita ya bude ya dawo lkcn tana daura dankwalin ta janyota yayi jikinsa yayi kissing goshinta tare da lanqwasa wuyansa zuwa tsakanin breast dinta yasa harshensa ya lasa tare da sanya hanunsa ya shafosu riqe hanunsa tayi cikin alamun tsoro tace.
“Kabari Dr Allah na gaji ” shanyayyun idanuwansa da suka cika da jaraba ya dago kada mata kai tare da mayar da hankalinsa zuwa abinda yakeyi zuge zip din rigarta yayi yana qoqarin cire mata ta saka masa kuka dole badan yaso ba ya qyaleta saboda shi kansa yasan babu qarya daren jiyan ya durjeta son ransa.
Mayar mata da rigarta yayi ya kama hanunta suka fita parlourn dinning area suka nufa ya zaunar da ita da kansa ya hada mata break din yana bata a hankali tana ci suna gamawa ta koma parlour ta kwanta bata jima ba bacci me nauyi ya dauketa bayan ya gama kasancewar Monday ce ya shirya ya fita.
Sai sha biyu ta farka bakinta ta wanke ta fita zuwa sashin Amina murdawa tayi ta shiga da sallamarta lkcn ta fito daga kitchen tayi murmushi tace “amarya da kanta kiyi hqr banzo mun gaisaba wlh inata dan aikace aikace ne yanzu nake shirin shigo miki”
Murmushi tayi tana murza yatsunta tace “lah karki damu wlh nima bacci ne ya sake daukeni banmasan sanda ya fita ba” ajiyar zuciya tayi tace “kekuwa ansha soyayya ba dole a makara ba yau da asuba har gajiya nayi da kiran wayar Dr naga be fito masallaci ba amma beyi picking ba saida ya shigo yake cemin makara kukayi”