👭AMINIYA KO KISHIYA👭

2K 86 25
                                    

https://m.facebook.com/Brilliant-writers-216569899280295/?refid=52&ref=opera_speed_dial_freefb&__tn__=H-R*

*🅱RILLIANT* *WRITERS* *ASSO* 🖊*
{ _pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers_ }


👭 *AMINIYA* *KO* *KISHIYA* 👭


⏩1⃣5⃣


WRITTEN
           AND
             STORY

*FAUZIYYA TASI'U* *UMAR*
® *FAUZAH*

*Wattpad* 👉🏻realfauzah

*TRUE LIFE STORY*

*SHORT STORY*


Kuka takeyi sosai kamar ranta zai fita sosai maganganun Dr Jameel suka qara daga  mata hankali me yake  nufi kenan me yakeson ya aikatawa rayuwarsu  me yasa yakeson datse  musu farin cikin da suka fara gina rayuwarsu  akai?.

Tambayoyin da take ta yima  kanta kenan wadanda batada amsarsu tafi awa daya  a zaune a wajen  kafin ta tashi cikin nauyin jiki ta shige dakinta tayi wanka sallaci magrub da insha tayi shafa'i  da wuturi sannan ta canza kayanta zuwa gown red ta bacci ta daure  kanta da band ta haye  gadon tare dayin  addu'o'in neman  tsari sannan ta miqa hanu  ta kashe glob din ta kunna deem taja  blanket ta rufe  jikinta badan  tayi bacci ba saidon  kawai jikinta yadan  samu rest har  yanzu maganganun su mama da aunty Rabi sun kasa  gogewa a zuciyarta.

Tunanin ta ya tafi akan yanda zata bijirewa auran Dr Jameel badan  komai ba saidon  kasancewar ganin bata  zama silar raba ma'auratan da suka gina  soyayya akan gsky da amana  ba dana  sanin  shigowa  rayuwarsu  takeyi sosai har  gashi zuwan nata  ya fara haifar musu da matsala.

Bataji shigowar sa dakin ba  sai  jinta  da tayi cikin faffadan qirjinsa kukanta ne  ya qara qarfi tanajin  wani baqin ciki da nadama suna saukar  mata jijjigata yakeyi  yana bubbuga bayanta  kamar wata qaramar yarinya janye jikinta tayi a hankali ta miqe ta koma saman resting chair din dake  dakin ta kwanta kallonta takeyi yana mamakin halin ta tashi yayi yaje kusa da ita ya tsuguna tare da kamo hanunta yasa yatsanta a bakinsa yana wasa dashi.

A hankali ya shafo qirjinta yace “kiyi hqr ki tashi muje mu  kwanta my Angel dare yayi fah” janye hanunta tayi tace “dare fah kace Dr ashe  kai kana ganin dare yayi kenan bayan zuciyarka bata  aiyana maka abinda yake  alkhairi gareka Jameel kana tunanin ni Fauzah zan sake hada  shimfida dakai  wlh aa  Dr bazan sake hada  shimfida dakaiba na tsani halinka Dr meyasa kakeson sakin  damarka Dr me nayi maka zaka  yankemin farin cikina...”

Kafin ta rufe  bakinta ya zura harshensa cikin natan  kuka ta shiga  yi tana tureshi miqewa yayi ya dagata  ya dorata a gadon yaja blanket ya rufesu ya shiga  jagwalgwalata tureshi takeyi tanayi  masa  magiya amma yaqi sauraronta saboda tagama  bata  masa  rai.

Iyakar wuya ya bata  saboda baitaba yi mata mugun ci irin na yau ba kuka takeyi masa  tanayi  masa  magiya miqewa yayi ya shiga  wanka ya fito ya zauna kusa da ita ya yaye mata bargon yace “idan har  zakici gaba da yimin mgnr nan nikuma zanci gaba da hukuntaki ta haka da hakan har  ki gane  abinda nake  nufi Fauzah ina  qara yi miki tuni da ki cire  kanki daga  wannan mgnr babu ruwan ki a ciki wlh zan iyayin komai akan kare  qimata da mutunci na kuma Amina da kike  cewa na zalince ta ai babu zalinci tsakaninmu ita ta zaunar  dani tace nayi mata alfarma nace  tame ce  tace ita so take kawai na saketa  nayi iyakar qoqarina na ganin hakan bai faru ba qarshe takani  qara wajan  iyayena Alh da kansa  ya kirani yace yanason ganina  ina  zuwa suke  sanar  dani karo na uku kenan matata tana zuwa tana roqonsu susa  na saketa  suna bata  hqr amma wannan karon tace in har  basusani na saketa  ba to zata kaini  court inyaso sai  alqali ya raba aurenmu.

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Feb 01, 2019 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

True Life StoryWhere stories live. Discover now