RASHIN SANI 01

2.1K 71 0
                                    

🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀

        RASHIN SANI!

    🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀

   F.O.W

Bismillahir rahamanir raheem

Allah ya bani ikon fara da gama wannan littafin lafiya
amin.

daga alqalamin khairat up

  vote @wattpad khairi_muhd

              "01"

"Wai ke me ya faru ki ke wannan kukan? me aka miki? kawai kin zo kin sani a gaba tun dazu kina kuka kin ki magana kuma? gashi se kiran ki Abdul_razak ya ke kin ki dauka what happen?"

"jajayen idanuwan ta ,ta dago wanda tsabar kuka suka zama ja ta kamo hannun kawar ta aminiyarta MARYAM na tafka babban kuskure a rayuwata kuma ina cike da tashin hankali da dana sanin kasancewata matar ABDUL_RAZAK"

"cike da ginshira da mamaki ta ce MIHJANA me ya sa ki ke fadar irin wanan kalaman? bayan na sani kin sani ke da ABDUL_RAZAK kuna ji da junan ku,kuna kaunar junanku and me ya kawo maganar dana sani kuma?"

"MARYAM mijina macuci ne, mayaudari ne, mugu ne, ya ci amanata, ya yaudare ni, ABDUL bakin kumurci ne."

"saida kan MARYAM ya sara mata jikinta yay mata sanyi ga tsoro da fargaba da ta tsinci kanta a ciki a fili kuwa cewa tayi innallillahi wa inna illahir raju;un ta fada sau uku."

"MIHJANA! Ta dafa kawar ta ko kin san cewa ABDUL mazinaci ne? duk ranar da na san wacce take hulda da mijina sai na aikata lahira kuma shima na lahanta shi ta yadda ze san ni ba irin matar da ze yaudara bace.ban ki ya kara aure ba kuma ban yarda ya aikata sabon Allah ba ya cuce ni yanzu haka ma asibiti zani a duba lafiyata. a yau ina me godewa Allah da ya sa ban da d'a tare da ABDUL!"

"zufa ce ta kama maryam kawai ta ce kawata komai yay zafi maganin sa Allah kar ki gagawar furci mara kyau ki zo kina ..."

"hannu Mihjana ta daga mata ya isa kar ma ki fara defending din sa da ita karuawar na gama yanke hukunci kuma sai na yi!"

"shi kennan! muje na raka ki!

"ah'a kar ki damu i'll update u later"

"to sai anjima."

"tam ki gaida mami"

"zan fada mata in ta dawo!"

"ok bye"

"ta kunna motar ta ta bar harabar gidan."

"da  azama ta koma dakin ta wayar ta ,ta soma nema ta na hakki a kasan pillo ta ga wayar da sauri ta nemo wata number ta danna kira................

RASHIN SANI!!!Where stories live. Discover now