chapter 12

664 68 6
                                    

Khairat up

Hikima writer's association.

     Yan jarida ne makil cike da harabar kotun ana ta jiran aji yadda case din ze kaya.

Wani dan jarida ya tsaida ta barr kina ganin zaki nasara a wannan case din?

Murmushin ta me tsada tayi tace ae dukkan me gaskiya yana tare da nasara,insha Allah yau ce zata zamo rana ta gaskiya kowa ze gani abunda yake cikin duhu.

Zai kuma tambayan ta tace no comments pl ku bani hanya.

A bakin kofa suka hadu da barr imran ya sa dariya hade da ce mata ke kina ganin ksman kin fi kowa wayo ko? To yau dai zaki fadi a shari'ar da kike tunkahon zaki samu nasara dan kuwa ba haka bane ba baki da wata nasara a yau, se na karya record din ki na multiple case winner barr.mihjana.

Murmusawa tayi ta ce dashi we shall see tayi shigewanta ciki

Daidai take nazartar cikin kotun da mutanen da ke cikin court din gaba daya wani irin kwarin gwiwa take ji, nan aka shigo da abdool, basu jima ba judge ya shigo yayin da aka fara proccrdure's din karar.

Tsabar confidence din da barr yake ciki ya sa yace shi kam yau bashi da wani karin bayani saboda komai a bayyane yake hujjoji da shedu sun nuns cewa abdool ne yayi kisan kan sedai yana rokon kotu me adalci da tayi duba da gaskiya ta yankewa me laifi hukincin sa daidai da abunda ya aikata nagode.

Alkali ya ce ko mihjana tana da shaidu?

Na'am ya me shari'a ina da shedu da hujjoji ds zan budewa kotu na kuma fito da me laifi a bainar jama'a.

Ina bukatar kotu ta bani dama na kira dr.mukhtar.

Kotu ta baki dama (procced)

Mukhtar:-nayi alkawarin farar gaskiya daga gaskiyar nan bazan kara komai ba.

Mihjana:- yaya sunan ka?

Mukhtar:-mukhtar muthallab

Mihjana:-aikinka?

Mukhtar:-ni likita ne

Mihjana:-ko kasan dr.abdol?

Mukhtar:-eh nasan shi

Mihjna:-mecece dangantakar ku?

Mukhtar:-abokina ne

Mihjana:-aboki kawai ko kuma fiya da aboki?

Mukhtar:-eh fiye da abokina aminina ne

Mihjana:-kuna boyewa juna sirrikan ku kennan?

Mukhtar:-ah'a komai tare muke yi da shi.

Mihjana:-ko kasan yana da dangantaka da maryam?

Mukhtar:-eh na sani

Mihjana:-yaya zamantakewar su take shi da maryam.

Mukhtar:-daya fara kosawa da tambayoyin cikin ginshira yace suna soyayya ne.

Mihjana:-_a matsayin ka na abokin sa aminin sa shakikin sa wanda yasan sirriksn sa baka nusar dashi hanyr da yake bi bata da kyau ba?

Mukhtar:-erm ae ya dade da maryam suna tare tun a paris,

Mihjsna:-hmm (smile) baka amsa min tambaya ta ba shin bayan auran sa ka taba bashi shawara kan ya aure ita maryam din ko ya rabu da ita?

Mukhtar :-shiru

Mihjana:- answer me shin mesa baka bashi shswara ba?

Mukhtar:-sabida nassn......erm ya fara kame kame.

Mihjana:- ya me shari'a da abdoll da mukhtar aminan juna je,hallayar su daya ce shi yasa be iya hana abokin sa abunda yake ba illa ma zuga shi da komusho a kara sa shi a hanyar bin wasu matan da yake yi, ta juya yana kallan muktar tace am i right or am i right?

RASHIN SANI!!!Where stories live. Discover now