chapter 7

749 60 1
                                        

    Nida maryam mun san juna tun muna makaranta a paris inda muka yi karatu a makaranta daya.

Tana karantar law ni kuma doctoring nake yi.

Mun hadu da ita ne a wajan bikin party din wani abokina ita kuma ta raka kawarta.

Ranar muka soma magana muks yi exchanging number da adress din juna duk da ita a hostel take.

Maryam irin matan nan ne masu shiga rai da iya kula da mutum wasa wasa muka saba da ita harta rinjaye ni.

Ranan mun gama exams tazo dakina sallama , ta same ni a kan kujera a zaune, ban ankara ba naji ta a kusa dani na mike da sauri nace da ita maryam what happen?

Idanunta sun cika da hawaye ta ce dani muryarta na cracking, abdool ina san magana da kai kafin na tafi, na bita da ido sannan na lumshe mata su na ce go ahead,.

Ajiyar zuciya ta sauke ta ce abdool na dade ina son ka ina kaunar ka kada ka barni pls, komai ze iya samu na in ka barni.

Saida nay minti biyu ina kallan ta ban ankare ba naji hannun ta a kan kirjina lokacin ne ma na tuna babu riga a jikina.

  Da taga zan magana ta hada bakin ta da nawa in takaice miki ranan nida maryam muka fara sabawa ubangijin mu, muka yi fatali da addanin mu muka manta da komai da kowa da outcome din, ranan nasan maryam ta san ni and i regratted that day.

Amma ita ko a jikinta.

Washe gari muka kuma haduwa a party again still nan ma muka rinjayi juna kinsan abun shedan ya dinga ingiza mu yana buga mana gagar sa muka manta da komai, maryam dai seta kasance kamar matata ni kuma kaman mijinta.

Bani da shamaki da ita haka ita ma bata da shamaki dani.

Sabida ita naki komowa gida dan ina jin dadin zama da ita duk wata larura ta tana dauke min ke maryam dai ita ce ta koya mun mu'amala da mace.

Dawowata gida ns samu aiki a asibiti na soma aiki dad dina ya soma mun gini dama a nan lamido crecent.

Wata na hudu da fara aiki ta kira ni tace ko nazo ko ta zo  dama nima ina da bukatar ta dan tun da na dawo ban kuma taba koda hannun mace ba, kums ina tsoron dad yasan cewa ina mu'amala da mata to duk wani tallafi da yake mun ze daina.

Haka naje na mata sati biyu sedai komawa ta na kuls ta sauya hali, ta soma shaye2, bin maza wand ban ji dadin hakan ba.shekaru na uku da maryam na sanki na hadu dake ranan maryam tazo gidan ku wajan ki ni kuma ina cikin mota dake glass a rufe yake kuma baki ce se baki gan ni ba kin rako ta kina sanye da kimono kim nada veil da jaka a hannun ki da mukulin mota, da alama kema zaki fita ne.

Tun da na gan ki naji ina san ki ina san kasancewa da ke gaba daya na zamo wani wawa a kan ki, baki karaso inda nake ba naga kunyi sallama keda ita kij shiga motan ki ita kuma ta shigo tawa.

Kissing dina tayi tace muje ko
Nace mata uhm seda muka hau kwalta nace da ita sweery wai ita  ce kawar mu da kike yawan maganar ta?

Ta na murmushi tace eh ita ce MIHJANA aminiyata kuma er'uwata.

Shine bamu gaisa ba?

Oh haka take ta dai ce a na gaida ka bata fiya magana bane ita daga off se gida.

Hah aiki take?

Eh lawyer ce me zaman kan ta

Wow! Ke min tsaya shiririta ko?

Ta yamutsa fuska wlhy boo ina san yi anma bana san hada lokacin ka da wani aikin i jst want to be with you always

Zanji dadi in kika maida hankalin ki gun aikin ki pls kinji.

Zan koma tunda kana so

To ya?

Nace mata ya da me

Ta daga mun gira?

Na ce mata no ina da patient yanzu zan sauke ki a gidan su meenal kawai mu hadu anjima

To kawai tace dani.

Na sauketa na koma off na kasa sukuni a takaice dai kwangila na bada a nemo min bayanai a kan ki saboda in na tambayi marya. zata dago ni , kuma zata shiga tsakani na dake ni kuma i cnt afford loosing you.

Cikin kwana biyu na samu komai a kan ki da daily routine din ki, na dinga bibiyar ki har na samu nasarar magana da ke a mall din nan kuma ban sha wuya ba kika ban num ki kuma kika ban address din ki.

   Wait ! Tace masa

Wato kana sani kayi dating dina tare da sanin cewa maryam kawata ce?

Kai yay mata nooding.

takaici ya kama ta, wato nice a cikin duhu lallai na tafka kuskure na kasance cikin RASHIN SANI na yarda da kai.

Mih i love tou truely

Maryam fa?

Ita ba santa kake ba?

Ita jikinta kake so?

Ko nima jikin nawa ka so dan dai kaga baka da yadda zaka lalatani ne yasa ka aure ni?

Answer me?
Tell me!

No mih wallahi tallahi allah daya ke kadai na so ban taba jin san maryam ba it was a one side love ,a mistake....

A mistake? Oh really ! Baka ji kunya ba playing with two hearts.

Mih am sorry.

Uhm kaji kunya continue

Na shiga............

Muje zuwa
Vote

RASHIN SANI!!!Where stories live. Discover now