Mum dinta ce ta dafa ta cike da tausayawa zata mata magana kennan mih ta mike tsaye ta suri jakarta tayi hanyan waje.
Ina zaki je mih.
Ba tare da ta juyo ba ta ce station.
Cikin kankanin lokaci ta karasa station dan ma ta samu hold up a hanya.
Insp.faruk beyi mamakin ganin ta ba, ya mata iso ta zauna.
Insp.ina san ganin abdulrazak.
Insp.faruk ya ce ok barr.
Inda aka ajiye shi a bayan canter nan ta shiga tare da insp.faruk ya buga tebur din da abdool ya sa kansa a kai
Dago fuskarsa yayi inda ya sauke su kan mih dinsa dadi ya kama shi ya mike da murna MIH....
Wani kallon tsana ta bishi da shi ta zabga masa harara.
Shiru yayi ,ta juya ta kalli insp dan Allah ina bukatar privacy da shi just some minutes insp.ka mun alfarma!.
Shi kennan 30min ya miki?
Nagode harma xata yi yawa ya juya ya fita daga canter.
Zaunawa tayi tana fuskantar sa idanunta sun tsotse sun yi jawur dasu dan bakin ciki da takaici kukan ma yaki zuwa dama mih da taurin rai ba komsi take ma kuka ba jaruma ce a cikin mata.
Mih am sorry
Ta daga masa hannu dakata kar ka kuskura ka fads min kalmar sorry dnt u dare ka yi naka nima zan yi nawa zan kwatar wa maryam yanci ta u must rot in jail.
Mih ina ganin kece ta farko ds zaki shede ni, kece ta farko da zaki yarda dani ki taimake ni ki kubutar dani daga laifin da bani na aykata shi ba ki saurare ni ki yarda dani a wannan karon nasan is nt easy!
Ba surutsn ks nazo ji ba kuma yarda babu ita a tsaksnin mu why razak? Why? Me na maka?me na maka da na cancanci ka yaudare ni duk so da kaunar dana nuna maka still u cheated on me why raxak?
Hswaye ne yayi rolling a kan kuncin ta.
MIHJANA trust me wallahil azim ban kashe ta ba, bani na kasheta ba.
How can i trust you again?
Ku biyu na yarda daku ku biyu mafi soyuwa a gareni amma kuka yaudare ni maryam has gone bazan taba samun answer daga gareta ba.
Mih i was lost (na bata ne)
Mih laifina daya ban fada miki relationship dake tsakani na da maryam ba,mih zan fada miki abunda baki sani ba, i knew maryam for years (nasan maryan shekaru da dama), i knew her before i knew u wallahi ni da ita muna tare da daddewa hasalima sanadin ta ne na sanki.Mamaki ya gama cika ta wato sun dade tare ita ce banza how could she not notice cewa shakuwarsu tayi yawa.
Goshin ta , ta dafa tayi ajiyan zuciya ta ce.
Razak zan karbi case dinka amma da sharadi guda biyu.
Me kennan ?
Na farko ka min alkawari zaka fada mun from the begginnig banda karya banda 'boyo.
Na biyu kuma idan mun yi nasara zaka sauwake mun i mean zaka sake ni.
Idanuwan sa ya zaro waje no mih i can't bazan iya sakin ki ba i love you morethan words can express. Ki bani wani option din banda wannan pls.
Well ta mike wannan ita kadai ce option din ya rage naka if you are ready ka nemo ni dan nasa zaku court on monday ta juya zata fita
..
Stop mih
Ta juyo uhm ina ji
Na yarda ya fada yana ihina yana runtse idonsa.Good ta fada zan dawo gobe za je nay filling case din ill study ur case file zan dawo gobe insha Allah i nedd to know evrything kamun na san yadda zan bullowa al'amarin bye daga nan ta juya ta fita daga gun.
Insp.faruk thank you so much for the time, ina bukatar tattaunawa da shi kamin ransn zuwa court dan nasan razak be kashe maryam ba.
Bar.shedu suna nuni da cewa lallai shi ya kasheta
No bashi ya kasheta ba wani ne daban third person.
Taya zaki fadi haka? bayan baki karanta FIR ba.
Murmusawa tayi tace insp.a kallo daya nake gane criminal i knw waye rszak matsoraci ne shi mutum ne me tsoro da nesanta kansa daga crimal activities kodan career dinsa ka bani photocopy na FIR din da na casefile din.
Owk ya fada ya na bada order ayo photocopy.
Washe gari ta gama komai a court ta gama nazartar case din yanzu ta bakib oga zata ji.
Kiran minal ne ya shigo wayarta lokacin tana gidan su maryam dauka tayi hade da yin sallama.
Salamu alsikum
Wa'alaikum salamMih me nake ji.
Me kika ji?
Wai ke zaki kare abdulrazak?
Eh wani abu?
Kin san ko me kike yi kuwa ?
Eh mana ko ance miki na fara hauka ne?
Mih kinsan cewa shi ne ya kashe mana kawar mu yaci amanar ku keda ita yay using din ku amma still
Eh haka ne but ba shi ya kashe ta ba akwai third party kuma batun yaudara ni suka yaudara duka su biyun dukkan su ba wankaku bane ba da madara.both of them cheated on me.
Mih nasan kina san abdulrzak shi yasa kike san kare shi sabods shi mijinki ne?
Minal look bana mixing personal life dina da aiki na ke kin sa ni ba wai zan kare razak ba ne saboda yana mijina ba no zan kare shi be saboda be aikata laifin da ake tuhumar sa dashi ba da sannu culprit din ze fito gaskiya zata bayyana kada ki kuma mun haka duty first family next.
Ni dai ina gargadin ki dan nasan iyayen maryam baza su ji dadi ba.
Look meenal nasan kina da ayyuka a off nima ina da aiki so ltr . kamun ta kuma magana ta kashe wayar.
Meenal ta ciji yatsa tace in kin san wata baki san wata ba ae.
Kallo en falon suka bita dashi
Murmushin dai ta kuma yi tace yes nice me kare abdulrazak a court sedai a matsayin client ba matsayin matar sa ba biya na zasu yi kudin aikina ko kadan ban manta abunda suka mun ba shida maryam sun ci amanata bazan kuma yarda da kawa ba bazan kuma yarda da namiji ba sun koya mun hankali.
Kuma zan kwato ma maryam yancinta ta hanyar nemo wanda ya rabata damu!.
Jiki hajiya rukkaya yay sanyi kunya ma take ji wai erta ce ke cin amanar aminiyarta ta bar duniya ta na aikata sabon sa wannan abun ne in ta tuna kuka yake dada kwace mata kaicon ki duniya kaico.
Station ta nufa ta bawa insp.wata takarda sannan aka mata iso gun razak.
Ckin kankanin lokaci ya zabge ya rame kaman ba dan kwakisan nan ba dr.razak me dealing da en mata ba (the heartbreaker). Hhhh aiko ya kawo kansa gidan maza.
Mih ta dauko tape recorder ta kunna ta ce dashi ina jinka karka bata mana lokaci.
Sunana.....
Muje zuwa
Vote nd get more!
Khairat up ce....
YOU ARE READING
RASHIN SANI!!!
Historia Cortalabari ne a kan mata biyu wayanda suke soyayya da mutum daya. aminan juna ne, labari ne me tsantsar yaudara,fushi,butulci,amintaka,kisa ku biyo ni dan jin wannan gajeran labarin.