chapter 19

614 30 0
                                    

RASHIN SANI!!

Ranar kuka kam mihjana ta aha shikuma babu wanda yayi yunkurin hana ta saboda tayi rshin kawa duk da ta ci amanarta kuma ta boye mata dangantakar dake tsakanin ta da mijin ta sedai tasan abdool shi ne babban mayaudari da tasan cewa abdool shi ne wanda ta dade tans jin labarin sa a gun maryam da bazata aureshi ba ko kusa amma kowa da kaddarar sa tata kaddarar kennan.

Wayar ta dauka jin an dameta da kira insp umar ne ta manta ma bata masa godiya ba dan ya bata gudummowq sossai a case din nan.

Saisaita muryar ta tayi tace salamu alaikum

Wa'alaikum salam barrister tafiya ba ko sallama?

Afuwan insp wallahi na shiga rudu ne shi yasa amma ai zan zo har station dan na mika bangajiya da kuma gaisuwa ta jinjina

Dariys yayi na hutashe ki ai ke gimbiya ce ya kamata a lallaba ki zan zo in an min izini

Ta dan yi jim tace to se ka zo

Ngode da karramawa ki gaida mama ina mata sannu kuma again ki kula da kan ki se anjima.

To nice da godiys insp.

Gaskiya kina ci mun fuska fa barr.

Da nayi maka me?

Insp da kike ta ce min pls ki kira ni ds umar dina ko faruk

Ta yi murmushi ashe dai ba dadi nima ai haka kake kira na barr in kana so a daina ce ma insp kai ma ka daina cewa barr.

Hah! Haka ne kuma to shi kennsn MIHJANA ko kai fa ni kuma daga yau na cire insp sedai na ce umar.

Ina godiya se anjima

Tam mu jima lafiya mihjana.

Nan suka ajiye ways a tare ajiyar zuciya ta saki ta koma ta kwanta dama tana fashin sallah wani irin nauyayyan bacci ya dauke ta a gun ta dade tana yin sa kuwa.

Su mami an shiga ukubar rayuwa a jail dan ko sun gwammace mutuwa aka zartar musu da wannan zaman dan meenal dakin da aka kaita ma dakuwa take yi a gun en dakin dan an hada ta en daban mata su cinye abincin ta su kuma daketa sukuma tsangwameta kullum kuka take.

Mami kuma tana aikin fasa dutse ta kafta karfen a kan kafarta taji ciwo kafar ta soma rubewa ma dan ba wanda ya kula da ita ko asibiti ba a kaita ba duk ta fige ta lallace ta zama abar tausayi in ta tuna rayuwarta a gidan mijinta seta ji kuka yazo mata lallai ta cuci kan ta duk wanda yaji abunda ta aikata aka kamota seya yi Allah wadai da halin ta ana tsine mata.
   A yanzu dai adduar mami kullum ita ce mutuwa.

Shi ko mukhtar gamuwa yayi da gamon sa dan dakin da aka kai shi menema junan su ne wato (gay) suka yi raping din sa da kyar yake tafiya kuma su uku ne a dakin kowa dirzar sa yake yi san ran sa ga mukhtar sabon kamu cikin kankanin lokaci ya zamo wani iri yayi kuka yayi kuka ya godewa Allah yayi nadama marar tushe marar amfani dama ance in kaki ji ba ka ki gani ba yau ga dr.mukhtar a jail duk matsayin sa yasa an lalata yayan wasu shima gashi an masa ashe haka ake ji in taba maka diginity dinka musamman ma in ba ka so lallai base ka mutu ba ake hisabi ba tun a duniya ne ya shigar da kan sa (RUDIN DUNIYA duba littafin khairat up) gashi yanzu beda hanyar fita innallillahi wa inna illahir rajun be taba tunanin akwai ranar da ze kasance a nan ba ko kuma asirinsa zr tuno ba be san cewa kudi basa maganin kmai ba se yanzu da kudin suka kasa fitar dashi daga cikin ukubar da yake ciki ba ga cin amanar abokin sa da yayi ya mass sharri abdool ya yarda dashi ko hakkin sa ma kadai ya ishe shi.

Abdool yaje har prison yaga abokin sa da kuka suka rabu ya tausaywa mukhtar ganin yadda ya koma tafiyar sa ma ta zama abin tausayi kamar dan kaciya ya nemi yafiyarsa kuma ya yafe masa.

Shima yaje gun mihjana ya nemi yafiyarta ta yafe masa yaso ta yarda ya maida auran su amma taki tace ita ta samu miji me kaunarta aure zata yi shima ya manta da cews ya taba yin aure ko yana da mata me suna mihjana dan ita kam dashi har abada.

Yasan yayi rashin mata shi kam.

Umar da mihjana sun daidaita kasan su dan wani irin zazzafan so suke wa junan su yana mugun  bata kulawa da lokacin sa ba a wani dau lokaci me tsayi ba aka yanke bikin su wattani hudu masu zuwa.

Shima abdool an samu a dangin mum din sa wata cousin din sa me suna arfat tana son sa dama can ta yarda zata aure sa suma an gama maganar komai.

A labaraine mihjana take jin labarin mutuwan mami wai zuciyanta ya buga ta mutu on the spot. Taji ba dadi ko ba komai mami ta kaunacesu anyi zaman mutunci da ita.Allah ya mata rahama.

RASHIN SANI!!!Where stories live. Discover now