RASHIN SANI

1K 105 5
                                    

🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀
     RASHIN SANI!
   🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀

daga alqalamin khairat up

F.O.W

   vote@wattpad khairi_muhd

             "03"

"maryam sanda zaki fara haukan ki shin kin nemi shawarata?  ko kin tuntube ni? maryam duk amanar da take tsakanin ki da MIH? da yarda? da kulawa , da shakuwa? dan Allah me ya rude ki da cin amanar MIH?"

"kanta ta dafa ta sauke ajiyar zuciya amina wallahi ni da ABDUL_RAZAK mun dade tare tun kamun ya auri MIH kawai abun ne yazo a RASHIN SANI wanda lokaci ya kure kuma!"

"ban gane ba"

"zan iya cewa ni ABDUL_RAZAK ya yaudara ya cuce ni amma na kasa cire sa daga raina hasalima kullum dada mun kaunar sa a ake a zuciya ta da ruhi na duk da yaudara ta da yayi yana amfani dani kuma ya auri aminiya ta 😭"

"hmm!turkashi to maryam ga shawara kawai ki tunkari MIH da maganar kamun wani ya fada mata a juya maganar in yaso ita sai ta san hukuncin da zata yanke muku da dadi ba dadi kun mata laifi gaskiya."

"cikin sarkewar murya ta ce amina da ace nasan ABDUL shi ne yake neman auran MIH a wannan lokacin da bazan yarda ta aure sa ba dan nasan waye shi."

"RASHIN SANI ae yafi dare duhu call her ki nemi haduwa da ita."

"to"

      🤦‍♀🤦‍♀   🤦‍♀🤦‍♀

"ishaq kasan ko an samu kullewar kai"

"ta me?"

"MIH mana ta gano ni"

"ya mike a matukar kaduwa kai ABDUL ta yaya hakan ta faru?"

"tsautsayi nake fada maka "

"turkashi to yanzu ya abun yake?"

"hmm no idea dan ta ma ki sauraro na ma balle na mata dabara."

"kar ka ce mun ta gano da maryam ku ke tare?"

"no ya jijiga kan sa bata sani ba kasan tsoro na?"

"aa"

"fushin MIH be da kyau be da dadh akwai matsala fa zata iya aikata komai ciki harda kisan kai ko ni ko maryam thats the problem"

"to yanzu me mafita?"

"shawarar ka nake nema nima me mafita?"

"ABDUL wannan babban abu ne ina bukatar lokaci kadan zan nema maka mafitar yadda zaka fita daga duk wata damuwar ka har abada a gidan duniya."

"nagode aboki shi yasa nake ji da kai nake kuma alfahari da abotar mu."

"tafawa suka yi suna dariya ta irin yan duniyan nan gogagu wayanda suka yi fice a harkar duniyanci."

      *ARE YOU ENJOYIN THE STORY?*

*IF YES VOTE*
*COMMENT*
*SHARE*

RASHIN SANI!!!Where stories live. Discover now