Khsirat up
Tun da ta shiga daki ta kulle kanta yayin da ta ke ta juya wannan zoben tana tunanin a ina ta gan sa? Dan tabbas ta taba ganin zoben sedai ta kasa tunawa goshin ta , ta dafa tana murzawa kofar dakin aka buga hakan yasa ta amsa da waye?
Uhm nice
Oh mama ta mike ta bude kofan mama ta gani ds tray din abinci ta shigo ta zauna.
Nasan hali yanzu abincin ma gagarar ki zeyi zauna ki ci ina kallon ki bana so ki rage ko guda daya.
Murmusawa tayi ta soma cin spagetti din data ji kayan lambu da kifi se kamshi ke tashi ta gama ta kora da ruwa me sanyi dan ita lemu be dameta ba.
Yowa er albsrka ko ke fa yanzu kya ma fi tunani da kyau naji labarin yanda kuka yi a court kim burge ni Allah ya baki nasara a kan gaskiya.
Amin mama.
Sallah tayi tana zaune kan praying mat kamar an zunhure ta ,ta mike da azama ta fita daga dakin tana yane kanta da dankwalin abaya.
Mama tace ina zuwa kuma?
Mama yanzun zan dawo ina zuwa.
Gidan su maryam ta shiga ta samu maman su a falo
Ah mih ce shigo mana
Karasawa ciki tayi ta zauna tace mami dama nszo ne naji ko an baku kayan maryam dukka.
Eh an bamu lfy?
Lafiya lou dama ina so na gani ne.
Ohk ina zuwa mikewa tayi ta nufi dakin maryam ta bude da mukuli ta shiga bata jima ba ta fito dashi a hannun ta a cikin wata farar leda.
Mih ta bude ta soma en dube duben kayan har ta ci karo da sbinda take nema hakan yasa ta yi dan dum ta ce a ranta me kennan? Lallai akwai lauje cikin nad'i.
Mami zan iya shiga dakin ta?
Mamin ta dan harareta
Yi hakuri ta mike ta shiga dakin ta soma en dube dube dake tasan cewa maryam ma'abociyar rubutu ce a diary kuma tasan ma'ajiyarta hakan yasa ta soma nema bata gani ba, ta duduba wasu abubuwan sannan ta fita.
Mami nagode sossai se anjima.
Wani shagon jwellry ta nufa, ta jima a ciki sannan ta fito motar ta ,ta nufa ta bude sedai tana zama ta saki murmushi dan jin bakon kamshi a cikin motar kuma tabbas tasan turaren da kuma me amfani dashi sedai tana cike da mamakin al'amarin.
Fitowa tayi daga cikin motar ta gyara mayafin ta hade da daukar jakarta ta kulle motor din dan tasan confirm akwai matsala.
Napep ta tara ta nufi gaida gidan meenal.
A harabar gidan ta kira meenal kina gida ne?
Eh ina gida ya aka yi?
Ok zo ki bude mun kofa tor
Kina nufin kina nan ne?
Uhm
Ta kashe wayar.
Ta kai kusan minti takwas a gun a tsaye kafin meenal ta zo ta bude mata kofa tana en kame2.
Am sorry na barki kina jira wlh ina cikin toilet ne kin san .....
Ba komai muje ciki magana nake so muyi dake.
Duk seta diririce ta bata hanya suka shiga cikin falon.
To me suke cewa?
Nima ban sani ba kuma kasa kasa suke magana ta yadda na kasa dauko muku rahoto.
Cikin sati daya mihjana ta gama hada duk wasu abubuwa da zata hada dan kare kanta a court duk sakon barazana da take samu tana sane da su tsna basarwa kuma hakan take so dama ita ana kara mata kaimi ne a case din.
THE UNKNOWN!
Ya kuke ganin za ayi?
Yarinyar nan mayya ce bazata rusuna ba .
Karya take tace zsta ruguzs mana shiri abdool razak seya mutu wannan buri na ne.
Da alama akwai abunda ta samu na proove a kan mu wanda in taje kotu dashi mun kad'e, gashi tasan aikin ta.
Mihjsna bata zuwa kotu sau uku na tabbata wannan karan shi ne karshen karar zata bayyana sirrin dake boye.
Ku daina damuwa dan nasan mihjana bata da wata sheda akan mu saboda bamu bada kofa ta samu tangarda ba.
Humm!
Hannun ta ,ta dunkule ta buga ds daya hannun ta zaro idanuwan ta waje kamar zasu fado kasa
What! Ta fada a razane
Menene? Zobe na ! Ina yake?
Zobe kuma?
Eh zobe na
Ki duba a tsanake ko kuma ya fadi da kina wanka is nt a big deal dan zobe ya fadi.
Aiko big deal ne tunda dashi muka je hotel
Suka zaburo suma what!
WHO ARE THEY?
A hanyar mihjana ta zuwa court aka bugu mata waya
Hello barrister ki duba sakon vedio da aka tura miki yanzu.
Birki ta taka ganin sakon vedio din da ya shigo mata idan ba gizo idanuwan ta suke mata ba wannan ta gani mamin ta ta gani wato mahaifiyar maryam a daure goshin ta a fashe yana jini sn dadaure mata hannaye.
Kiyi gaggawar bamu shedun da kika hada ko mu hallaka wannan tsohuwar! Bs ita kadai bace ba harda mahaifiyarki ma ita ma suka nuna mata ita kums kar ki sanarwa en sanda muna sane da kowanne takun ki.
Kai ta gyada ta na kokarin kunna motsr taji blinging din abu yana tashi yana hasakawa hakan yasa ta tsuguna wata er na'ura ta gani kamar gps kamar hacker.
Ta yi dariya s ranta ta ce nasan dama ransr abunda kuka min kennsn a mota.
A boye tayi wa insp text hade da tura masa vedio din nan tace am being tracked so ka kula kayi aikin ka da kyau zanje court kayi kokarin nemo hideout din da aka boye su ka kamo su .
Haka ta isa court tana murmusawa se na ga bayan ku wlh.
Muje zuwa.
YOU ARE READING
RASHIN SANI!!!
Storie brevilabari ne a kan mata biyu wayanda suke soyayya da mutum daya. aminan juna ne, labari ne me tsantsar yaudara,fushi,butulci,amintaka,kisa ku biyo ni dan jin wannan gajeran labarin.