_*HABIBI DA'IMAN*_🌷
_*BY~AUFANA*_
_wattpad@Aufana8183__*Intelligent writer's association*_
_*Page 25~26*_
_*Bismillahir rahmanir rahim*_
Cikin fara'a har suna had'a baki wojen gaishe da'ita, itama cikin fara'a ta amsa sannan suka kariso ta zauna kusa da HUDAYYA.
Cikin fara'a tadubi HUDAYYA tace "Wow masha Allah, HISH'HUD lallenki yai kyau ssi" jin sunanda tafad'a yasa HUDAYYA tadubeta tace,
"Aunty menene ma'anar HISH'HUD kuma" dariya billy tai tadafa shoulder d'inta sannan tace "HINASH & HUDAYYA shine maanar HISH'HUD" murmushi tai tareda sadda kanta k'asa alamar kunya batareda tasake cewa komai ba.
Y'ar fira aunty billy tadinga jan HUDAYYA harta sake jiki da'ita sukacigaba da firar anayiwa su humaida lallen,
Bayan ank'aremasu lallen humaida tace "Aunty billy kizo kema amaki lallen tinda naga ma bakiyi ba" murmushi tai sannan tace to ta sakko itama akamata lallan,
Suna a zaune sunajiran lallen billy ya bushe saiga HINASH yashigo d'auke da aami, cikin fara'a du hunayya suka gaidashi shima ya amsa yana tsokanarsu suna mayar masa suna dariya,
Kallon HUDAYYA yai wocca tai kwonciyarta bayan aunty billy tana latsen katsen woyar aunty billyn yace "kunga wota itama sbd munin nata lallen koma son agansa batayi sai faman b'oyonsa take tana rurrufesa".
Tanajin abonda yafad'a tasan da'ita yake sai kawai tai murmushi, billy ma tafahimci da HUDAYYA yake sai tai dariya kawai, Amira ce tamayar masa da martani sukaita dariya.
Itakam uffan bataceba daga k'arshema tashi tai tafita abonta dan dama ita batacika son hayaniya ba ssi, idan magana tawoce uku, hud'u nantake zatafarajin komai yaisheta idanma ba'ayi ahankali ba saitaji kanta yafara ciwo.
Yana ganin tafita dasauri yakashewa aunty billy ido d'aya yasauke aami yana murmushi sannan yafice yabi bayanta.
Gudu gudu tafiya tafiya yadingayi domin yacimmata, saidai bai cimmataba amma yana hangota yana ganin inda tanufa,
Side d'in hajiya tanufa danhaka yacigaba da bibiyarta har tashige sannan shima yaiso side d'in.
Koda yashigo cikin parlon saiya ganta tana dakko ruwa a fridge domin tasha, turus tai tana kallonsa harya shigo parlon,
K'arisowa yai gunta tana kallonsa cikin tsintsar tsoro da fargaba takuma kasa cemasa uffan harya iso kusa da'ita, hanunsa yakai yajanyota dak'arfi tafad'o k'irjinsa yamannata da jikinsa, k'ara taso tayi dasauri yasaka hanunsa yatoshe mata baki yana kallon cikin kwayar idonta kamar yanda itama shid'in take kallo.
Fuskarsa yakai a wuyanta kamar wonda zai mata rad'a saikuma taji yana shinshinar woyanta yana lomshe idanuwonsa, k'ara matsota yai izuwa jikinsa yakai hanunsa yacusashi ak'asan rigarta yafara shafar lafaffen cikinta,
Tini jikinta yafara rowa tafara kuka tana k'okari taraba jikinta da nasa sbd abonda taji yanamata, dikta tsorace jikinta sai makyarkyata yake, dawo da fuskarsa yai dai dai kunnenta yace,
"Relaxed my habibty, ba abonda zan maki ai inaso ne kifara sabawa dani kamin kishigo daga ciki" muryanta na rowa cikin muryar kuka tace,
"Dan....dan Allah ya HINASH kabari, kayi hakuri dan Allah, Allah fa yahana abonda kakeyi, haramun ne sunansa ZINA, Allah yaharamta shi" d'an shuru yai yana sauraronta baikuma saketaba, aransa yace,
"Ashe dik yanda nake d'aukan HUDAYYA k'aramar yarinya tawoce hakan tinda har tasan bambamci tsakanin tarayyar aure da zina" murmushi yai sannan yacemata "umm gsky fa hakane, to amma kuma waenda suka kasance ma'auratan juna fa, sukuma abonda sukeyi menene sunansa?".