_*HABIBI DA'IMAN*_🌷
_*BY~AUFANA*_
_wattpad@Aufana8183__*Intelligent writer's association*_
_*Page 43~44*_
_*Bismillahir rahmanir rahim*_
Har kusan 5miss call's amma Abban nata baid'aga woyarba,
jefarda woyar tai akan tiles d'in dakin cikin tsintsar b'acin rai da takaicin rashin d'aga woyarta da ba'ayiba.Nantake kowa woyar yai k'asa kasa komai nata yafita yai gabansa, screen d'inta yai datsa datsa sbd buguworda yai da tiles d'in.
Zama tai kan bed d'in tana huci tamkar kumurcin maciji, can kuma ta mike a tsaye tana zarya acikin d'akin, kira tashiga kwollawa hamida cikin dagawor murya,
"Hamida....Hamida..woi kina inane?" hamida dake k'okarin shigowa d'akin domin sanarda ita takammala aikinta tana jiyo irin kiranda take mata ta tabbatar akwoi matsala, dan haka tashiga amsawa,
K'arisowa tai ciki hanunta rik'e da woyarta tana fad'in "momy lafiya kike kwollah man irin wonnan kiran haka" batareda tabata amsaba tace,
"Kije kifad'awa mani driver yashirya tafiya zowa Lego's yanzu yanzu, tafiyar gaugawa tasameni yanzi" cikin mamaki hamida tace "tafiyar gaugawa koma momy?" cikin d'agawar murya tace,
"Nace kije kifadamasa ba tambayana nace ki tsaya kiyiba" ganin dai momyn tata yau sai a slow yasa tafice dasauri, saidai zuciyarta a cike take da sake sake kala akan sauyawor yanayinta yanzi yanzin.
Cikin gaugawa ta shirya shape shape tad'ibo kaya cikin jaka bako mayafi bare hijab tasaka woni k'aton glass tafice,
Yaya hassan ne yashigo cikin b'acin rai ya tadda hamida tsaye cikin parlor itama guskarta babu wolwala yace "woi ina momy zataje ne yanzu taketa sauri bako, maybe ma wlh ko Abban mu bata sanarwa ba, woi meyasa momy take hakane, tana abu kamar wocca batasan hukuncin Allah akanta ba".
Cikin damuwa hamida tace "hmm....!!! wlh yaya narasa meyasa momy take abubuwonda takeyi, haba mukam kamar mukadaine mukafi kowa uwa, dik acikinsu mama da ummi bawonda yake abubuwonda takeyi wlh, saisu share wota hud'u biyar basu gita ko'ina ba suna acikin gida suna ibadar aure, kuma bawocca zakaji tai korafi akan hakan, amma ita saitai kusan fita goma sha a wota d'aya kacal, haba abun yayi yowa wlh".
Hussain ne yashigo tareda Abban su saisuka taddasu suna maganar ya gyada kai kawoi yace "Hmm....!!! Allah shi kyauta" sannan yafice, dama shi halayyarsa d'aya da HUDAYYA, basucika yawon surutuba ssi.
"Ameeen....."
Suka amsa dashi, daganan hamida tad'ibo masu abinci sannan takoma gun HUDAYYA abunta,
Abba kowa ko tasayawa sauraron abunda suke fad'a baiyiba ya d'auki wortch d'insa daya ajiye kan center table yafice abunsa.
*********
Har kusan 6pm HUDAYYA nagidan tareda y'an uwonta, har girki yau a tare sukayi ita da hamida da hunayya a side d'in momy.
Sai bayan datai sallar magrib sannan HINASH yazo ya d'auketa sukayiwa su hunayya bankwana suka fice HUDAYYA da hunayya sai sharan kwollah suke kamar wo'enda zasuyi rabuwor har abada,
Dakyar da wolahaula HINASH yasamu ya rarrasheta acikin mota, shima daida yaharde bakinsu gu d'aya yai kissing, koda yabarta tabar kukan.
Kai tsaye gidan yaya humaida suka fice, acanma dai saida suka b'ata lokaci dan acan sukai sallar isha sukaci abinci sannan sukamasu sallama suka fice.
Kai tsaye gidansu mamin sa suka koma, canma sai kusan 9pm sannan suka fice bayanda aunty billy tacika HUDAYYA da kayan mata kala kala, english wears da kayan bacci kala kala masu kyau da d'aukan hankalin mai gida, da HUDAYYA tagansu a ranta cewa tai,