_*HABIBI DA'IMAN 🌷*_
_*BY~AUFANA*_
_wattpad@Aufana8183__*Intelligent writer's association*_
_*Chaiii zaku cinyeni nama d'anye 😂*_
_*Aslm...my Fan's cikekkiyar sallama tareda tarin godiya agareku, naji dad'in sharhinku na page d'in baya sosai,*_
_*Saidai inaso kusani ni ina rubuta littafainane kamar reality, ina rubutune akan abubuwonda zasu iya faruwa a zahiri kokuma suke faruwa azahiri, bawoi kawoi dan soyayya da makamincin hakan ba.*__*Dik wonda ke karanta littafaina yasan yanda suke, bana rubuta soyayya zallah, sbd ko a rayuwa bazai tab'a yiwuwaba ace mutum zaita rayuwa batareda anjarabce shi ba ta wota hanya, impossible ace kayita jin d'adi batareda kasamu jarabawa ta damowa ko wota matsala ba,*_
_*Sbd haka masu cewa woi Never bazai tab'a yiwuwa ba ace HUDAYYA tamutu sbd itace star d'in littafen, haba inaso kugane inayin hakan ne sbd wod'anda ke cikin jin d'adi dawota daula suke kuma tinanin bazasu tab'a samon famuwa ko b'acin raiba, sugani kuma susani cewa jin d'adi baya tabbata, Koda kaji dadi anan duniya ba lallai bane kaji d'adi a lahira*_
_*Tabbas idan naso zai tabbata akan HUDAYYA ta mutu kuma bazata sake dawowaba, but...bahaka littafen yakeba a tsare,kucigaba da bibiyata kawoi domin ganin yanda zata kasance*_
_*Shin tabbas HUDAYYA ta mutu ne...??*_
_*Shin woce sakayya momy saudat da mahaifinta malam haliru zasu gani a karshensu..??*_
_*Shin Ammin su HUDAYYA zata tashi kowa, kodai itama mutuwa zatayi kamar yanda yanzu akace HUDAYYA ta mutu...??*__*Shin ya rayuwor HINASH zata kasance bayanda yarasa abar kaunarsa HUDAYYA...??*_
_*Shin ya y'an uwon HUDAYYA zasu cigaba da rayuwa bayanda suka rasa Yar uworsu, musamman yanda suke matukar kaunar junansu...??*_
_*Shin burin momy saudat na aurawa Hamida HINASH zai cika kowa...??*_
_*Domin jin amsoshin woennan tambayoyin dama sauran woenda baku jiba, kucigaba da bibiyata dakuma cigaba da suburbudo sharhi da comment sbd jin kwarin guiwar yimaku tyaiping*_
_*Nagode ssi da k'auna, nima ina k'aunarku ssi, one luve*_😘💋❤
_*Page 53~54*_
_*Bismillahir rahmanir rahim*_
Saida aka kwashe kusan 1hr kamin numfashin HINASH yadawo, bayan ya farka yafara ambaton sunan HUDAYYA yana fad'in "haba HUDAYYA meyasa zaki tafi kibarni acikin wonnan duniyar, meyasa zaki tafi kibarni bayan kinsan kece b'arin jikina wonda bazan iya rayuwa Mai kyauba matukar babu shi, rayuwata bazata taba tafiya daidaiba matukar babu ke, ina k'aunarki HUDAYYA ina sonki fiye da kaina, dan Allah narok'eki kidawo kada kitafi kibarn....I" yak'arisa tareda fashewa da kuka Mai ban tausayi.
Isma'il ma kasa jurewa yai Saida yazubda kwollah sbd tsabar tausayi, matsowa yai kusa da HINASH yasanya hanunsa acikin nasa sannan yadurkusa yadora fuskarsa akan hannayen nasu daya rike,
Tsawon mintina biyar bawonda ya'iya cewa uffan, HINASH ne yad'ago da kansa ya kalli Ismail yace "Isma'il woi dagaske ne HUDAYYA tsrasu, kodai dogon suma ne tayi, dan Allah narok'eki kada kace dagaske ne HUDAYYA tamutu" woni irin sabon tausayinsa ne yaji yakara kamashi, a zuciyar Isma'il mamake yake ssi, sbd shidai tinda yake baitab'a ganin tsintsar so da k'auna irin wocca HINASH keyiwa HUDAYYA ba, mutuminda baruwonsa da mata, dik y'an matan University dayagani kala kala amma baitab'a bama daya daga cikinsu fuskaba bare har su rainasa dikda suna kawo masa hari kowa, wosu sunasansa da aure wosunsu kuma soyayya wosunsu kuma zaman banza kawoi ayita lalata,
Amma bawocca yake bama fuska, dan wosunsu ma tsoronsa suke ganin yanda kullum fuskarsa ba annuri agareta gashi baya dsukan raini,
Amma dikda wonnan halayyartasa gashi yau yagani da idanuwonsa HINASH na zubda kwollah akan mace, dikda kowa shi yasani kuma yanada yak'inin zai iya aurar mace sama da daya woenda sukafi HUDAYYA komai ma.