🌕⚜DA'IMAN⚜🌕
Na MAMUH GEEE
31→35
Kashe gas din tayi ta fito kamar me satar hanya takoma daki ta zauna. Har dare 'kin bari tayi su xauna guri daya. Da daddarema haryayi bacci idonta biyu tana kallonsa dan ganin take idan tayi bacci wani abun kuma xaiti mata. Da safe ma tun tana gudunsa harta daina sbd shi baimasan metakeyiba tunda ba wani hnkline dashiba. Da maraice bayan sungama komai sun sauka gurin karatu ta lurada duk karatun datake idanuwansa nakan lips 'dinta datake motsawa Duk saita fara rudewa sbd tsoron kada yayi mata kiss agaban malami Aiko bata gama tunaniba taga fuskarsa ta nufo tata fuskar Tayi zambur ta mike jikinta na rawa tana raba idanu. Malamin yakalleta yanason tambayarta amma sai duk yaga a rude take. Kafin yayi wata magana cikin sauri tace, Mlm ina...ina..inajin ciwon kai abari sai gobe. Da sauri ta wuce har 'kafafunta na hardewa. Bin bayanta yayi shima da sauri suka shiga palo takama stairs ta haye. Yanda take haye stairs 'din arude da saurine yasa ta taka ba daidaiba ta zame Tameer dake biye da ita abaya ya ca'beta atsorace shima yana ware ido da le'ka saman yana duba wanda ya turota ta fado "danshi atunaninsa turota akayi. Amma harya haye saman da ita baisaniba yanata ware idanu atsorace. Kasa 'dauke idanunta tayi akansa tun lokacin daya tarbota harya 'dauketa ya hayo saman da ita. Wani irin masifaffen sonsa takeji yana bin jinin jikinta tana kallon kyakkyawar fuskarsa har suka iso palon batasaniba saidataji yasaketa tim tafadi tsakiyar palon amma sam bataji zafiba saima binsa tayi da kallo tana murmushin dashi baimasan tanayiba. Saidaya gama le'ke le'kensa kafin yazo gabanta data shagala da kallonsa duk inda ya wulga shima saiya saki murmushi ahankali yana kallon tsakiyar idanunta. Ahankali ya taka ya isa gabanta har numfashinsu na haduwa sosai Tayi saurin juya masa baya tana murmushi Ya tsurawa bayanta ido yana kallon lafiyayyar fatarta fara tas data bayyana abu'dadden bayan rigarta sbd tuni gyalenta ya zame. Wani kiss ya manna mata atsakiyar baya dayasata numfashinta sha'kewa tajiyo da sauri tana fidda numfashi da sauri da sauri Bai tsaya komaiba ya kai bakinsa cikin nata yana bata wani mahaukacin kiss daya kashe jikinta takasa kwatace saima lafewa datayi ajikin nasa yana cigaba da kissing dinta. Kamar wasa taji yana shafarta harda zura hannu arigarta amma sam takasa kwace kanta dan bakaramin kashe mata jiki yayiba. Jin suna shirin xubewane yasa ta 'dan tattara 'karfin dabaifi cikin cokaliba ta xame tareda fadawa daki tashige toilet da sauri tana maida numfashi. Da daddare bayan sunkwantama har bacci yafara 'daukarta taji yanata juyi ta bude idanu dakyar sbd bacci saitagansa ya dafe ciki yanata juye juye cikeda axaba ta tashi zaune da sauri takamosa arude tana kiran sunanta Yana dude idanunsa akanta kawai saiya fixgota tafado jikinsa yana wani irin nishi yafara kissing dinta yana shafa arude takeso tashi amma sai maidata yake da karfi nan take wani irin tsoro yakamata tafara kuka tana kiran sunansa dan tasan tunda ba hankaline dashiba komai xai iya faruwa. 'Yar Rigar baccin dake jikinta ya 'barka da karfi yana lugwui gwuitata tako ina tana rixgar kuka duk karfinta amma sam kamar wani mai cikakkiyar lafiya sbd karfin dataji yanadashi. Tanaji tana gani yakusanceta adaren Yarabata da budurcinta ta dunkule gefe tana kuka awahalce sbd yanda ya nuna mata rashin tausayi sbd beda hnkali gashi ya kusance a lokacin baisan waye shiba itada taso saiya warke idan ya yadda ya karbeta amatsayin mata tukunna amma yanxu agaba idan yajita ba budurwaba yaki yadda da shine yakusanceta. Duk ta tuno da hakan wani sabon kuka take saki sbd tsoron abunda xai iya faruwa agaba. Shikuwa wani irin baccine yadaukesa cikin kwanciyar hankali yake sharar abunsa fuskarsa cikeda annuri.....
41→45
Amai taketa she'kawa kaman ranta zai fita sbd babu komai acikin nata Ga rashin 'karfin jiki. Wanko bakinta tayi tana dafa bango radawo 'dakin tazaun 'kasa bakin gadon tana tsiyayar hawaye. Motsi taga tameer nayi ta yunkura ta tashi ta isa kansa jikinta na rawa takira sunansa Cikin rashin tsammani taga ya bude idanuwansa awahalce Sbd ciwo dake cinsa Ahankali kuma taga ya fara jijjiga idanunsa na juyewa Ihu tasaki tareda dira kansa tana kuka mai karfi tana kiran sunansa. Jitayi ya Shaketa da karfi Idanuwanta suka firfito tana shure shure amma baida alamar sakinta Shidewa take batunyi taji yasaketa yakoma yaxube kwance yana jijjiga jijiyoyin kansa duk sun fito ya ri'ke kan da hannuwansa yafara buga kan abango da karfi yana ihu.. Kuka tasaki tana tashi Duk da bata gama wartsakewaba daga muguwar sha'kar dayayi mata. Hankali tashe take kallonsa kukanta na 'karuwa sbd ganin yana buga kan nasa sosai harya fara jiwa kansa Da sauri ta isa ta 'kankameshi tana kiran sunansa cikin kuka 'Kokarin tureta yake daga jikinsa amma ta 'kankameshi ta'ki sakinsa sai kuka take. Ahankali taji ya daina ya sulale 'kasa xaune idanuwansa arufe. Xamewa tayi itama zaunen agabansa tana ta'ba fuskarsa datayi jajir tana jini tana hawaye tace, Meer meyake damunka? Meyasa ka chanxa sosai? Pls meer kakoma yanda kake sbd zuciyata da kwakwalwata neman tarwatsewa suke, Bansan yazanyiba. Bu'de idanuwansa yayi sunyi jajir kamar bashiba ya 'dorasu akanta yana kallonta awahalce. Tana ganin yabude ido ta mi'ke da sauri ta dauko 'dan 'karamin towel da ruwan 'dumi tafara goge masa jinin fuskarsa tana tanajin ra'da'din ganinsa ahaka. Idonsa akan fuskarta ko 'kyaftawa bayayi ahaka ta goge fuskar ta mike ta maida kayan tazo tashiga toilet ta ha'da masa ruwan zafi a bathtub ta fito takamasa takaisa har cikin ruwan. Suna fitowa ta zaunar dashi ta goge masa jiki tasakamai kayan shan iska tazaunar dashi ta fice zuwa 'kasa dan samo masa abinci. Abincin aikinta takarbo takawo masa dakyar ta lallabasa yaci sbd jikinsa da yayi xafi sosai alamar xaxxabi. Kwantar dashi tayi ta lullubesa takoma gefe tana kallon sauran abincin tanajin yunwa amma baxataci ba sbd kada yatashi babu abunda zaici duk da darene. Da wuri ta tashi tayi sallah tana idarwa shima yatashi takaisa toilet sukadawo tasashi yayi sallah yana idarwa wani sabon xaxxabin yataso masa tamayardashi gado ta futa zuwa aiki. ⚜⚜⚜⚜⚜ Gaba 'daya rayuwar ta juye mata Da kuka take yini, Da kuka take kwana, Sbd komai ya lalace mata Tameer gaba 'daya baida lafiya Ga doke doke dayake wani lokacin yayita farfasa kaya Idan kuwa ya damketa saita kusa mutuwa allah ke kubutar da ita. Wani lokacin har falla mata mari yake bakinta yayita jini. Idn kuma haukar ta kwanta to kwana yake cikin matsanancin xaxxabi..