💝💝ZULFA 44💝💝

295 41 0
                                    

*ZULFA*

@MHIZZPHYDO

A Sweet and pitious Romantic love story

*Bismillahir Rahmanir Rahim*

*Page 53*

"Yay Mou neh yace min konayi aure agida daya zamu zauna dashi" Wani irin kallon kinma haukace Kuwah kebinta dashi  kafin tace

" wai ke wata irinyan mahaukaciya ce? Ina kika taba ganin anyi haka?" Turo baki tayi tace

"toh aini ma haka yacemin" Tsaki Kuwah taja zatayi magana kenan Mourad yashigoda sallama, tashi tayi zata tarbeshi Kaman yanda tasaba yayi saurin dakatar daita da hannu Gaishe shi Kuwah tayi kafin tafice domin basu waje cos ta fahimci da akwai magana abakinshi...

"Baki daina kukan bane Zulynah?" Yatambaye ta lokacin daya aza murmushinyake asamar fuskarshi Marairaice fuska tayi tareda kamo hannun shi duka biyu tace

"pls katafi dani duk inda zaka" Share hawayen daya zubo mata yayi yace

"Ba amfanin hakan"

"Why??"

"Soboda akwai auren Wani akanki"yafada cikin sanyin murya

"Muje toh mu rokeshi yasakeni" Girgiza kanshi yayi yace

"bakisan babu kyau mata ta tambaye mijinta saki bah?" Kuka tasaka mishi tana mai kwanta mai ajiki,ahankali yacireta kafin yasa hannu a aljihu yafito da wasu envelopes  guda  3

"Wannan duk lokacin da kike cikin bakin ciki kidauka ki karanta"yafada yana mika mata red envelope

"Wa'inan biyun Kuma a kowani birthday dinki zaki dauki daya ki karanta" yafada yana bata sauran biyun Kallonshi takeyi tace

"why are you giving me this?"

"Just, I will miss you" Zatayi magana kenan yakatse ta da fadin" oya get ready you know long drive zamuyi zuwa Abuja baza mutafi a jirgi bah"

"Yes kace zamuyi having nice tym"

"Erh"yafada yana lumshe ido ganin yanda takeyi...

Shiryawa tayi cikin simple wedding dress amma batayi kwalliya bah cos cewa tayi babu  amfanin yinshi,haka suka barta badan sun so bah Wajen Malam akayi daita inda yana Mata fada sosai da nashihohi dayawa akan zaman aure,jikinta yayi Sanyi kalau amma ko kuka batayi bah soboda Mou dinta yace tamai alkawarin bazata sake zubarda hawayen ta bah, idonta tarr akan Malam as usual amma expensive gyalen dake yane akanta ya hana aganta...

"Afitoda Amarya" wasu goggonita suka fada Kuwah ce tafito da ita daga cikin Fada hannun ta sakale da nata, banda tsaki babu abinda takeja Wajen motan da wasu goggoninta suke ta nufi daita Tsayawa tayi tace

"Ke miye haka?"

"Na miye fah?"

"Naga kin Wani Jani zuwa wannan kurbebiyan motan neh"tafada tana nuna wata Lexus din gabansu Zaro ido Kuwah tayi  dajin abinda Zuly tace zatayi magana sukaji muryan Mourad ta baya yace

"Zo mutafi" Juyawa tayi tana sakin murmushi datin dazu takiyi ido daya ta kanne mai ganin ya kureta da ido, shafa lausasiyar sumar kanshi yayi ya mikar da hannu shi tareda dan rusunawa yace

"please"

"Sure"tafada cikin murmushi tareda zare hannun daga na Kuwah sannan tayi gaba Sororo Kuwah tayi tareda bin bayanta,dakanshi ya bude mata bayan mota tashiga

"One minute pls" yafada wa Zuly bai jira jin miye zata fada bah yakai gaba abinshi. Jiyayi yayi karo da mutum daidai kofan shiga fada, mikar da ita yayi yace

ZULFA💝Where stories live. Discover now