*ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A Sweet and pitious Romantic love story
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
*Page 62*
"Abokina" tafada tana kwantar da kanta a kirjinshi cikin sauri ta tashi tareda rike pulse dinshi , jitayi ya harba cikin farinciki tace
"Kizo yana numfashi" itama jikinta na rawa takarasa wajensu, dakyar suka samu suka saukar dashi daga kan stairs din,
Ganin yanda jikin Yusayrah ke rawa gakuma yanayin rudewa atare daita yasa ta shiga driver's side itakuma Yusayrah tazauna dashi abaya
Bazata iya fadin Irin speed din data tsula wa motan bah, polisawan dasuke gadin anguwansu suka Mara musu bah soboda gudu gakuma rashin tsayawan da Zuly batayi bah.
Kafin sugama fitowa dashi daga cikin motan har polisawan sun iso
"Lfy kuwa"wani daga cikinsu yafada, ko iskan data kwaso su basu shaka bah Zuly tayi cikin hospital din dagudu tana kwalawa nurses kira,
Dagudu suka fito da gado Zuly nabinsu abaya itama...
Acikin Yusayrah da Zuly bazaka iya fadin wanda yafi wani rudewa bah,
A dare daya kachal duk sun yamutse sun kode tsabar kuka, Umma kawai Zuly ta iya kira da wayar wata tafada mata,
Da sassafe kuwa saiga yen gidansu Iqbal sunzo, bakaramin kuka suka sha bah ganin yanda yakoma so lifeless,
Da rana su Malam da Umma suka iso, dagudu na rungumi Umma nah tareda sakar mata da kuka mai tsayawa arai cos har lokacin bai farka bah.
Zaune suke da umma awani kebanttacen wajen a asibitin, sai lallashin ta Umma ke yi akan taci abinci
"Haba yar Umma ki taimaka min kici wani abu mana ko sokike sai kin kwanta ciwo neh?"
"Umma nah Friend dina har yanzu bai farka bah am afraid nayi loosing dinshi kaman yanda nayi loosing din Yay Mou dina"
"Ba kuka yakamata kimishi bah Addua yakamata kiyi shima Mourad din am very sure bah loosing dinshi kikayi bah"umma tafada cikin rarrashi
Kwantawa tayi ajikin Umma tana sakin ajiyar zuciya, muryan Umma taji tace
"Garin yaya Iqbal yasake ki?"
Arazane ta dago cos this the least thing she wanna hear a yanzu , hadiye wani yawu tace"umma nah mubar maganan pls"
"Ya za'ayi kice ta bar maganan¿"
Atsorace suka juya inda sukaji muryan yafito, ai batasan lokacin da tamike bah
Zazzare idanuwa suka yau ganin Malam neh, muryan shi tasake yace" baki jina neh"
"Daman ranan da aka kaini neh yasake ni amma fah yadawo dani"tafada cikin rawar murya
Banda innalillahi babu abinda Malam yake fada ga idonshi yayi mugun ja" garin yaya yasake ki?"
Tasake Jin yafada, cikin zaro ido tace"Daman lokacin da Yay Mou ya ajiye ni sai ya tafi massalaci shine fah naga bai dawo bah, danazo fita sai yace in har nafita abakin igiyar aurena guda daya azaton shi Zan ji tsoro nakoma nikuma kawai sai nafita kuma ina dawowa ya miyar dani"
Sarai Umma tasan karya Zuly keyi soboda her eyes says a lot, wajen Zama Malam ya nema yana mai cire hulan kanshi soboda zafin dayaji dukda akasan bishiya suke
Shikam baisan miye zaice bah cos gabadaya kwalawar shi tadau zafi
"Yah Salam miyesa baku fadamin bah?" Yatambaye Umma