*ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A Sweet and pitious Romantic love story
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
*Page 104*
Cak suka tsaya kaman ruwa ya cinye su! Ahankali Zuly tacire kafarta da kugunshi shikuma ya ajiyeta tareda manna goshinshi da nata cikin son daidaita nutsuwarshi, Sanda sukayi kusan minti daya kafin yajuyo ahankali yana kallon wa'inada sukayi tsaye abakin kofa.
Gira daya yadaga musu alaman miye gawani irin haushinsu dayakeji! Gyaran murya namijin yayi tareda cewa"colleague dina ceh tace min wata tashiga bayan gidan maza bayan tanuna ma ta wanda zata shiga! Shine fah mukayi ta jiran fitowanku, ganin da mukayi cewan kun dade neh yasa muka shigo soboda tsaro kuma kasan ance mata sunada hatsari sosai! "
"Ohk as you can see babu matsala zaku iya tafiya" yafada yana jawo Zuly dake rab'e ajikin garu cikin jin kunya, kallon juna hostesses din sukayi sannan suka sake kallon Mourad da har yasake pinning din Zuly ajikin garu yana shirin zuwa second round itakuma sai wani zi-zillewa takeyi barinma yanda taga suna kallonta kaman sunga yar iska tinda ita tabiyoshi toilet din...
"please mana! "Yafada cikin seducing tune, gyaran muryan da hostess na mace tayi neh yasake katseshi
"Ohhh Wai can't you see am busy neh?"yafada cikin takaici da nuna cewan sun fah takura mishi kuma still bai juyo bah
"DanAllah kayi hakuri inkunje Motel saikuyi abubuwan da kukaga dama amma banda nan soboda respective mutane neh suke cikin jirgin nan karkusa suyi danasanin biyowa ta airline dinmu"namijin yafada Cak Mourad yatsaya tareda juyowa ahankali yana bashi wani mugun kallon dayasashi sunkuyar da kanshi
Cikin shakakiyar murya dake nuna cewan lallai ranshi ya b'aci yace"Motel kace? wannan tamaka kama da karuwa neh? Kasan waye ita awajena kuwa? "
"Zatayi iya zamowa mistress naka koku... " Cikin bacin rai Mourad yakatseta soboda bai bukatan jin karshen abinda za'a fada akan Zulynshi, hannunta yaja har zuwa gabansu sannan ya riko mai zoben yana nuna musu yace
"kunkalli engagement 💍 namu? And lastly jiya aka daura mana aure so kuna sanin abinda zakuna fada soboda in wani neh bazaiyi taking dinshi da sauki bah!"
Yana gama fadin haka suka fice daga toilet din inda sukuma suka bi bayansu da kallo, cikin sanyin jiki suma suka fita kowa yakoma position dinshi...
Suna isa suka samu Maram harta koma wajen mijinta da zama, murmushi Zuly tasakar wa Maram data wani makalewa Fakhih kaman ancee za'a kwaceshi daga hannunta
A window side yazaunar daita tareda fasten mata belt din dakanshi kafin shima yazauna tareda kwanto daita jikinshi
Kallon fuskarshi tayi tasaita kwayar idanuwanta acikin nashi tace"Am sorry once again kuma zanso jin laifi na soboda gaba! "
Karan hancinta yaja romantically yace"Zulynah banason kina kiran sunan Iqbal agefena I despise anything about him"
Murmushi tasake tareda shafa fuskarshi tace"toh angama ranka shi dade bazan sake maimaitawa bah"
"That's my girl"yafada tareda rungumarta yana shafa bayanta, cirota yayi daga jikinshi yace
"Zulynah bakisa brazier bane? " Turo bakinta tayi tace