*ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A Sweet and pitious Romantic love story
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
*Page 79*
*Meem@rtjj Novel Group, MATAR SO COMMENTS ROOM,SADNAF NOVEL FANS,RABO AJALI FANS📚📚,QADDARANMU CE TAZO A HAKA Fans grp, 🔵🔴AL-HEENE🔵🔴 H.@.S ,Zeeta Hausa Novels, Gorgeous Writers Fans, TASKAR MARUBUTA...📚,'YAN CINKI FAN'S 2, UMMU SUHAIL FANS, WATA UWA, SANAZ NOVELLA, ME MAGANI FANS, Ammin Manal Hausa Novel📚.... kuyi hakuri fah bansamu kiran sunayen Ku bah Wlhy yawa gareku. .. much love wannan page din nakune💋💋*
Jitayi kaman ba aduniya take bah, ahankali tasoma takowa tana layi duk akwai babynta a kafadarta,gabadaya jikinta sai rawa yakeyi kaman mazari, Awad naganin kaman zata gefar da babynZuly yayi maza yakarbeta.
Gaban Iqbal ta tsaya tana kallon kwayar idanuwanshi, idanunta duk sunyi jahzir, cikin rawar murya ta nunashi da yatsa tace "kaine daman kake zukemin ciki? Why? Ashe kai bazallan mugu bane you're also a monster, a beast, a murderer
Daskarewa yayi awajen cikin firgici yana karanto duk Adduar datazo bakinshi, abinda ma yasa yake daga muryar shi yazata bayanzu zata dawo bah tinda tayi messaging dinshi gashi daman Yusayrah ta tafi wuni gidansu.
"Wayyo Allah nah! , miye na maka arayuwa dayasa nayi deserving haka daga gareka? Nazata yau ranar Farinciki na neh ashe kuwa yau neh worst moment din rayuwata, wai nikam ya'akayi kazamo dakiki Mara tunani neh? Ka kashe rayuka 6 acikin shekaru 3 kcal! Yeah rayuka 6 tinda kowani cikina en biyu neh ! You killed our children, kamiyardani abar tausayi batareda Kasan cewan Kaine abun tausayin bah! Yeah kai abun tausayine and when i mean tausayin i mean asalin abun tausayin, nazata tsanarka nakeji acikin zuciyata ashe haushin Kane kawai soboda wannan feeling din da nake ji shine tsana cos I feel like strangling you to death" tafada hawaye na gangarowa dacikin idanuwanta, juyawa tayi wajen Awad dake rike da Babynta, mika mai hannu tayi shi kuma yamika mata baby, batareda tayi magana bah takarbe ta tanufi hanyar waje
"Karki yarda ki fita daga gidan nan " yafada cikin borin kunya Kojuyowa batayi bah tace
"Wlhy hakkin ya'ya nah bazasu taba barinka bah, karka sa aranka zandawo gidan nan , nabaka kwana biyu koka furta min kalman sakina ayanxu kokuma ka rubuta min cikin lallami kokuma na maka ka akotu! Kuma I don't care ko nawa zaiyi costing dina."
Ragwaf yazube asaman kujera zufa duk yagama wanke mai jiki, hannu yasa arufe fuskarshi cikeda damuwa, Awad naganin haka yayi hanyan waje abinshi , zai bude kofa kenan yaji muryan Iqbal nacewa" yanzu Kaima barina zakayi?"
"Uhmmm what do you expect? Karka damu matar so dinka takusa dawowa saitazo ta rarrasheka."yana gama magana yafice abinshi yana Kuma godewa Allah da ba'a bakinshi Zuly taji maganan bah...
☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆
_DUBAI_
Zaune take a parlourn gidansu tana shan fruit dukta rame ta yankwane Kaman ba Qudsiyah bah, Kaman daga sama taji sallaman Mourad acikin dodon kunnenta, dago kai tayi ta kalleshi , ai wani irin zaro idanuwa tayi cikin rashin yarda da abinda take gani, mikewa tayi dasauri tace"kardai gizon daka Saba yi mun neh.?"
Murmushi yasakar mata tareda riko hannun ta yace"ba gizmo bane Qudsiyah"
"What! !" Tafada dakarfi
"Ke karki tara mun jama'an gidan nan mana" yafada cikin sanyin murya tareda zaunar daita yace
"Uwar kwadayi kawai" Kallonshi takeyi Kaman Wani sabon hallita, hawaye neh suka gangaro mata , hannu yasa ya dauke mata su yace