*_🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*ASHWAAN*
STORY & WRITTEN
By
_Neeshar_jay_
0⃣5⃣
..... Washe gari da misalin karfe 10am barrister ya dira a gdan dira area din su Alh sambo
Bayan ya isa ya kira shi yace mae gashinan a bakin gate
Alh sambo yace" OK toh ka shigo"
Danna kan motar yyi cikin gdan a parking space yyi
Cikin gdan ya kara sa shiga inda mae gadi ya mashi jagora har cikin parlour. Koh da ya shiga ba kowa a parlourn TV ce kawae ke ta faman aeki.
Alh sambo ya sauko tare da matarshi suna dariya kallon shi yyi alamun bae gane kowaye ba danshi har ya manta da sunyi mgn da wani yanzun nan
Barrister yyi smiling yace" Allah sarki ni ne Wanda ya kira ka jiya akan maganar gda"
Bayan ya zauna barrister ya mike tsaye ya koma gabanshi ya tsaya ID card dinsa ya ciro ya nuna ma Alh sambo.
Alh sambo yace" toh mae amfanin nuna min ID card dinka da kayi"Barrier yace" sunana Barrister junaid kuma nazo bincike ne akan ka nayi amfani da wnn damar ne dan naganni a gaban sbd nasan da nayi amfani da aikina bazan Iya ganin ka bab"
Alh sambo yace " toh kuma yanzu mae nayi da har xaka biyo ni har gda na"
Barrister yace "dama nazo bincike ne akan wani gda dake sharada"Alh sambo yace "ae barrister gidajen sharada na da yawa wanne daga ciki?"
Barrister yace " toh bari in fito maka a mutum ina nufin gdan marigayi Alh Muhammad karamat nake nufi"
Alh sambo y"toh ae ni barrister na riga da na sae da wnn gdan tun tuni"
Barrister yace " shi yasa ma nake nan"
Zama barrister junaid yyi kusa da Alh sambo
Barrister yace " gsky nake so ka gaya min kar ka boye min komae idan ba haka bah... Kasan sauran"
Alh sambo yace " barrister ni ae koma menene zan fada maka dan wlhi na tsani abinda zae hadani shari'a da wani"
Ganin yanda Alh sambo ya tsorata yanzu2 yasa barrister matukar farin ciki .
Barrister yace "Alh wae koh kasan gdan da ka siyar ansa kara akanshi yanzu haka mgnr da mukeyi da kae jibi za'a kara shiga kotu dan Allah Alh ka taemaki matayun nan kasan duk Wanda yaci kudin maraya sae ammanar Allah ta kamashi"
Alh sambo kam da har zufa ta fara kwaranyo masa a jiki yace" gsky barrister hayata akayi akan naje gdan a matsayin Wanda ke bin Alh bashi munyi da mutumin duk abunda aka samu za'a raba biyu a bani rabi"
Barrister yace"Alh ngd sosae dan ka taemaki wadan nan marayun to amma ya sunan mutumin"
Alh sambo yace " ba kowa bane illa dan uwansa wato Alh Sani kuma tun ranar ya gefar da ni bae kara nema na bah shi yasa ma na goge no dinsa"
Barrister yyi mae godiya sukayi sallama
Yanq fita gdan uncle yaje bayan sun gaesa barrit ya kunna masa tape din da yyi recording bayan ya gama sauraro yace"barrister insha Allah wnn ma ya wadatar insha Allah nasara tamuce "Barrister yace "Allah ya taemaka
A bangarn baffa Sani kuma har ya aika akashe mae Alh sambo sbd kar yaje ya bada sheda a kotu .
YOU ARE READING
ASHWAAN (Love Saga)✔️
RomanceLabarine akan wata yarinya da brother dinta da uncle dinsu ya karbe musu gadon da mahaifin su ya bar musu sae kuma daga baya beat frnd din Abban nasu daya gano komae ya Kae Kara kotu aka karbar musu hakkin su sae daga baya suka koma gidan shi da zam...