part 24

1.2K 72 0
                                    

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

        *ASHWAAN*

🎀 *Episode 2*🎀

Story & Written

                  By

            _Neeshar_jay_

*This page belongs to this groups Aisha Alto Nivels, kainuwa fans 1-10, Gimbiya Balaraba fans, Millionaire Amals fans 1 , Aunty  zee Hausa novels, iya ruwa fans, mutumce kuwa fans, Feedeen Bash real fans club, komai mukaddarine fans, A'indo fans, Rudin duniya fans, Amatullah fans,@nimcy Hausa novel, Maman Ameera fans , mujarrabi fans, Menene matsayina fans,Fareedat Hausa novels, Kishiya fans club, Safiyya A W fans club, Rashin dace Fans club, Real Halimcy fans gruop, Real Nana Aysha fans.*


🅿36_40

Yau takama Saturday gaba dayan su suna gda Safwaan na bedroom din sa yana bacci safa kuma gyaran gda ta shiga gaba daya ko Ina ta gyara sae kyalle yake da kamshi(Mata Banda kazanta dan itace abu na farko dake fara haddasa fada tsakanin ki da mijinki ki zama Mae tsafta a koda yaushe)

Bayan ta gama ta shiga kitchen da daura breakfast kunun gyada da kosai ta musu bayan ta gama tayi wanka ta shirya cikin riga da wando na parkistan colour red and lemon green tayi kyau abunta wayar ta ta dauka ta sakko kasa bayan ta zauna ta kunna data ta fara chatting.



Ganin har kusan 10 bae tashi na yasa ta shiga dakin sae da ta fara gyara parlour kafin ta wuce bedroom dinsa ganinsa a kwance ya rungume pillow tsam a jiki abu yasi bata dariya toilet ta shiga ta wanke shi tass fitowan ta yyi dae² da tashin sa idon sa ya ware akan ta kana yace yau kuma ta Nan Kika billo da asirin naki toh ta Allah ba taki ba


Dariya ta shiga yi sosae karda kire ciki kallon ta kawae yatsayi dan shima kansa yasan ga mishi kyau sosae muryarta ta dawo dashi daga tunanin da ya tafi tace hmmm Ka taba ganin anyima abunda ba'a so asiri ka sake tunanin dae Ni tashi na gyara dakin inaso zan fita.


Wani kallo ya watsa Mata tace Kae dude irin wnn kallon kodae wankan ya maka ne ta fada tana juyawa wani iri yaji a jikinsa da ba safa bace ba abunda zae hanashi rungumar abunsa dan gaba daya ta tafi dashi.

Tabe baki yyi yace hmmm a haka ne kike ganin kin hadu gsky da dijen kyauye kikayi kama.


Tsaki tayi tace hmm fadi gsky dae ai ko makaho ya shafa ya sani wlhi da ya ma'aruf ne da yanzu ya min pics da yawa Yana fadin wow my bby kinyi kyau Kae Allah ka barmu da masu son mu dae.



Wani haushine ya kama safwaan lkc guda ya damkota yace repeat wat u just said

Cikin rashin tsoro ko ta maimaita manne ta yyi da bango ya hade bakin su guri daya Yana kissing  gaba daya ya fita hayyacinsa safa kuma sae neman kwace kanta takeyi amma ba hali sae da ya samu nutsuwa kana ya saketa ya juya ya nufi toilet.


Mutuwar tsaye tayi a gurin tana mamakin wnn abu da kayar ta tashi ta Shiga gyaran daki  har ta gama bae fito ba hakan yasa ta dawo parlour ta zauna cike da tunanin abunda ya Mata.



Bayan ya gama shiryawa ya fito kae tsaye dining ya wuce ganin haka yasa itama ta mike cikin yansin jiki ta isa dining din sae da tayi Saving dinsa kana ta deba nata ta zauna gaba daya taki bari su hada Ido shi kuwa ko a jikinsa a ransa yace na ganoki yarinya yanzu da kinmin rashin kunya ta wnn hanyar zan kamaki.



ASHWAAN (Love Saga)✔️Where stories live. Discover now