_🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*ASHWAAN*
STORY & WRITTEN
BY
💞 *Neeshar_jay* 💞
*Godiya ta
musamman ga masoyan wannan littafin banida bakin gode muku Allah dae ya bar kauna* ❤❤❤❤.*Wannan page din naku ne masoyan littafin ASHWAAN*
*TAKU HAR KULLUM*
💞 *Neeshar_jay*💞
1⃣8⃣&2⃣0⃣
Yau ta kama Saturday tun safe su safa suka shirya zuwa skl sbd new lecturern sir Farouq suke da hakan yasa basu ma tsaya yin breakfast dan basu tashi da wuri baKoh da suka isa skl hall din su suka nufa gaba dayan su da suka kawo bakin steps din safa ta tsaya magn da wani lecturer dan haka su Tasleem sukayi gaba .
Bayan ta gama mgn da lecturern ta nufi class tana zuwa bakin kofa ta hango sir farouq a ciki tsayawa tayi jikin bango dan tasan ba zae barta ta shiga ba silalewa tayi a gurin ta kuka mara sauti da kyar ta jawo kafarta ta sakko kasa can gurin wata bushiya ta samu bench ta zauna jiran har su fito dama ita kadae ce lecture din da zasu yi yau
Bayan 1hr saega Sir Farouq ya nufo gurin da take zaune dan a can yyi parking car dinsa safa na ganin shi tayi saurin sunkuyar da kanta akan cinyarta
Yana isa gurin yyi unlocking motar sa ya shiga ya zauna dago kasan da zae yi sae yagan hakan yasa ya fito dan yaji koh lpy ta tsaya anan ita kadae yana isa dab da ita yace"excuse me sis"
Dago da kanta tayi cikin sanyin jiki tace"morning sir"
Tuna wa yyi da ina ya taba ganin fuskar ta da yaga ya kasa tuna wa kawae ya basar cikin muryar sa Mae dadi yace"wat are u doing here all alone koh baki da lectures ne"
Tace"yes am waiting 4 my siblings to come out"
Yace"OK thought kina cikin problem ne shi yasa "
Ta danyi smiling tace"no Sir tnx 4 ur care"
Yace"don't mention "
Ya juya ya tafi ita ma ta mike zuwa nemo su Tasleem
Bayan kwana biyu Safwaan ya shirya ya tafi Enugu dan amsa kiran ogan sa
Ranar da su safa suka je gdn mom faty bayan sun gaesa suka bata sakonn da mommy ta basu suka fito zasu wuce dae ga ma'aruf (shine dan mom faty na farko) ganin su daya yyi bakin gate zasu fita sae ya shiga mortar sa yyi horn Mae gadi ya bude masa a bakin titi ya tarar dasu suna neman adaidaita parking yyi kusa dasu tare da saukar da glass kasa kiran sunan Tasleem ya kira ta juyo yace"sis Ku zo na sauke Ku "
Tace"tnx ya ma'aruf"
Ta shiga gaba safa kuma baya
A hanya sae lbr suke shida Tasleem ita dae safa Iya karta smiling da ya ajiye su sanda ya shiga ciki ya gaeda su mommy da zae fito ya kira Tasleem wajeBayan sun isa bakin mota yace"sis ki bani no din safa"
Tayi dariya tace" hmm ya kae ma kace kana daga cikin wadan da zasu fito takara kenan"
Cikin rashin fahimta yace" takarar me sis "
Tace"toh kaene na uku cikin wadan da keson safa"
YOU ARE READING
ASHWAAN (Love Saga)✔️
RomanceLabarine akan wata yarinya da brother dinta da uncle dinsu ya karbe musu gadon da mahaifin su ya bar musu sae kuma daga baya beat frnd din Abban nasu daya gano komae ya Kae Kara kotu aka karbar musu hakkin su sae daga baya suka koma gidan shi da zam...