🎀🎀🎀🎀
*ASHWAAN*
STORY& WRITTEN
BY
Neeshar_jay
*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Dedicated To
Aunty fauzah Yar Amana♥️
&
Aunty Hauwa(mmn:uswan)♥️
Kuyi hakuri na manta ban gaya muki rank dinda aka ba safwaan bah toh yanzu shi major ne
4⃣1⃣to4⃣5⃣
Washe gari da safe ummi ta fito daga dakin ta zata shiga kitchen taga safwaan kwance da alama koh sallahr asuba baeyi bah karasawa tayi inda yake tasa a hunna ta dan bubbuga kan safa dae² inda ya dora kansa.
Da addu'a ya tashi a bakinsa ummi tace "safwaan kayi sallah kuwa"
Girgiza kansa yyi alamun aa tace"toh kar shida tayi kayi sauri ka tashi"
Dafe mararsa yyi yana kokarin tashi ummi dake gurin tana kallon shi tace"baka da lpy ne"
Kae ya koma girgizawa alamun aa dan koh mgn ji yake bazae iya bah
Ya tashi ya shiga toilet dinda ke parlour bayan yyi alwala ya fito anan parlourn yyi sallah. Idarwa warshi tayi dae² da shigowar Rafeeq bayan sun gaisa yace"ya akayi jiya baka dawo ba"
Safwaan ya dan ciza lips dinsa yace"bacci ne ya dauke ni kuma da na farka naga dare yyi shine kawae na kwanta anan"
Rafeeq yace"toh amma dae baka da lpy ne ko"
Yace"aa mai ka gani ne"
Rafeeq yace"yana yinka ne ya nuna hakan"
Tabe baki kawae safwaan yyi ya mike ya nufi hanyar kitchen anan ya tarar da ummi tana hada breakfast itada mai aikinta baba ladi bayan sun gaisa da bba ladi ummi tace"safwaan yunwa kke ji ne mun kusa gama breakfast din"
Ya dan sosa bayan wuyansa yace"aa ummina dama Lipton kadae nake so na sha"
Ummi tace"toh bari na zuba ma"
Ta zuba masa ruwan da ta dora a kettle ta dakko Lipton ta saka tasa sugar dae² bayan ta gama ta Mika masa. Bayan ya karba ya dan sosa kansa yace"ummina kina da lemun tsami". Tace"eh bari baba ladi ta yanka ma guda nawa"
Yace "uku ma ya isa"
Ummi tace"anya ko safwaan lpyn ka kalau kake shan ruwan zafi da lemun tsami haka da yawa"
Yace"laaaa ummina na riga da na saba ne ba abunda ke damu na"
Tace"toh shikenan"
Baba ladi dae smiling kawae takeyi bayan ta gama ta mika masa ya fice
A inda ya bar Rafeeq na ya tarar dashi hakan yasa ya hade fuska dan yasan halinsa. Kallon sa kawae Rafeeq yyi yace"dama nin nasan baka da lpy amma mae yasa kake cutar kanka kana fa da damar auren mata hudu idan kaga dama amma ka tsaya kana cutar da kanka wlhi kagi tsoran Allah ka kula da lpyr ka baka san illar wnn abun ba kae kati son kasha ruwan zafi bayan nan kasha magani koh toh amma dae kasan na fika snn illar wnn abun"
YOU ARE READING
ASHWAAN (Love Saga)✔️
RomansaLabarine akan wata yarinya da brother dinta da uncle dinsu ya karbe musu gadon da mahaifin su ya bar musu sae kuma daga baya beat frnd din Abban nasu daya gano komae ya Kae Kara kotu aka karbar musu hakkin su sae daga baya suka koma gidan shi da zam...