part 22

1K 67 2
                                    

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

        *ASHWAAN*


🎀 *Episode 2*🎀

Story & Written

                  By

            _Neeshar_jay_



*Kae ontop comments dinki na bani laugh sosae🤣*

*My Kainuwa people wannan page din naku ne gaba dayan ku idan nace zan Kira sunanku gaba daya hmmm ina matukar godiya ga duk Wanda ya sadaukar min da page dinsa Kae harda ma wadan da basuyi bah Ina alfahari daku a koda yaushe kullum cikin faranta min kuke kuma Allah ya faranta muku da kansa tnx love u all my ladies😘*




🅿26_30



Farkawa tayi daga baccin da takeyi gaba daya fuskarta ta kumbura idon ta yyi jaa sosae da kyar ta mike ta nufi daki tareda kwashe blanket din wanka tayi bayan ta fito ta shirya cikin doguwar rigar atmapha. Sae kuma ta koma parlour tayi sallah bayan ta idar ta dakko phone dinta ta kunna data.






Rafeeq suna fita aya kalli Tasleem da hawaye ke wanke mata face yace plss Tasleem do me a favour bana so kowa yaji wnn mgnr


Kallonshi tayi cike da mamaki tace lallae ya feeq taya za'ayi kace karna bari kowa ya sani after akan idonka ya mareta gsky this is not fear haba sae kace ba kanwar ka ni wlhi kana ma bani mamaki sometimes .

Yace eh naji amma plss am pleading on behalf of our love don't let anyone know about this

Yace toh shikenan as u wish daga nan suka shiga mota sae gda.



Safwaan Kam tunda ya fita bae dawo ba sae karfe 11pm a lokacin safa kam tayi baccinta dan haka kawae ya shige dakin sa.






Bayan kwana biyu ya shirya tafiya zuwa Francisco akan wani aiki da zasuyi da ya gaya ma su daddy sukace ya tafi da matar sa yace aa sae idan ya dawo zae koma da ita suke to tareda mishi addu'a ya tashi ya koma gda.


Safa Kam tun ranar da abunnan ya faru bata kara saka shi a Ido ba dan bata ma fita sae ta tabbatar da baya nan ko tafiyan da yake Shirin yi bata sani.




Washe gari ya ajiye mata 200 thousand  a centre table din parlour ya kama gabansa.

Itana da ta fito taga kudin bta bi ta kansu ba dan a tunanin ta shi ajiye kayansa.



Mommy ta tura mata Tasleem akan ta dinga kwana da ita tunda.mijimta bayan gari.



Tayi matukar mamakin abunda ya aikata mata dan ita a iya tunanin ta bata taba kawo mutum da suke kwana gda daya ba ya iyabarin har kasa baki daya ba tareda ya gaya mata ba lallai tsanarda safwaan ya mata ba karama bace.


Haka suke rayuwar su cikin gida ita da Tasleem kuma kullum Rafeeq sae yazo dan safa ma ta gaya mishi bata san da tafiyar safwaan ba shima abun ya basa mamaki irin wnn iskanci na safwaan.





Bayan kwana biyu mommy tace su zo gida gaba daya za'a je auren Maryam sunyi matukar farinciki sosae.

Ba'ayi bidi'a a bikin ba sbd iyayenta sunce aa dan haka walima kawae akayi sae daurin aure aka amarya dakinta. Kwanan su biyu a can bayan sun dawo safa tace ma mommy dan Allah a barta a nan dan bazata iya zaman gdan ba itabkadae tsoro take ji.




ASHWAAN (Love Saga)✔️Where stories live. Discover now