part 8

1K 78 0
                                    

_🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

  🌈  ~Kainuwa dashen Allah we are unique, celebrities and we entertained pple more than everyone coux we are always the best and we will alwat be the best among all~ 🌈
       ❤❤~United  we stand and succeed and we will always be succeeded by God grace~ ❤❤❤

         🌹🌹🌹🌹🌹🌹

      *ASHWAAN*

     STORY& WRITTEN

            BY

     💞Neeshar_jay💞

🌹🌹🌹🌹Never trust ur fears, they don't konw ur strength🌹🌹🌹🌹

1⃣4⃣&1⃣5⃣

Around 3:45 naga wasu ladies su 4 badan aunty Fauzah ta gaya min ko su waye ba da nace maybe baki akayi agidan wani material ne suka saka mai background army green da touch of baby pink dinkin fitted gown sunyi kyau kamar ka sace su ka gudu dinkin yyi das ajikin su simple makeup suka amma sunyi kyau masha Allah

Compound din gidan ya cika da mutane makil walima Abba ya shirya musu ta gani ta fada ba'a kare bah sae kusan magrib anci ansha kowa ya koma gida lpy harda kainuwa team sunzo sae kwadayi suke tayi😝

Da dare Abba ya Tara kowa na gidan a parlourn sa nasiha ya ma su safa sosae  bayan ya gama Ummi da mommy ma suka dora

Rafeeq ya dauko kwalin waya guda uku ya ba safa daya Tasleem daya dayar kuma yace ta Asma'u ce da suka bude suka ga iPhone 8+ ihun suka saka dan murana safa taje da gudu tayi hugging dinsa tana fadin "tnx bro" Tasleem goduya ta masa suka nuna wa su Ummi suma suka masa godiya

Safwaan kuma laptop ya siya musu shima uku nan ma godiya sukayi da nuna jin dadin su

Abba ya kalli safwaan yace" soja naji kace next week zaka tafi Enugu koh"

Yace "eh Abba "

Abba yace"toh Allah ya taimaka"

Yace"ameen Abba"

Abba yace " toh my twins Ku shirya zaku je ummarah tare da ummin Ku godiya sukayi sosae suka fita suna murana

Part din Ummi suka tafi suka dakko old phones dinsu.

A hanyar su ta zuwa dakin mommy suka hadu da rafeeq da safwaan suma sun fito zasu je part dinsu tasleem na ganin su tayi kasa da kanta tana wasa da wayar da ke hannun ta safa na ganin rafeeq ya tsaya ta koma geje dan tasan fira zasuyi

Idea ce ta fado mata tayi sauri tabi safwaan bayan sa da gudu tana isa gurin shi tace"ya saf dama zan gode mane akan laptop din da ka bamu tnx once again"

Kae kawae ya daga mata  cigaba da tafiyar sa wani mugun haushi ne ya kama safa tace "danma ka samu za'a gode ma mtswww" taja tsaki tayi gaba abunta yaji ta amma ya mata banza  koh da ta koma gurin su tasleem bata tsaya ba ta wuce part din mommy abunta

Rafeeq da,Tasleem kam fira sukayi abunsu

Washe gari da safe Rafeeq ya Shiga part din mommy bayan sun gaesa yace"mommyna dama su safa nake nema"

Tace"ba a nan suka kwana ba son suna part din ummin safwaan"

Yace" tho ya fita"

Part din Ummi ya nufa koda yaje ya samu safwaan na ta knocking dariya ya so yi amma ba dama dan yasan fada zasuyi yanzun nan juya wa yyi tafi ta windown dakinsu safa yyi knocking safa taji alamun ana buga musu windot ta mike ta mitsika ido budewa tayi tana gainin rafeeq ta ware ido yace"princes bude mana door muna ta knocking ba Wanda ya bude"
Tace"toh" tana turo baki gaba

Fito wa tayi tana zuwa bakin kofa ta bude tana cewa"waini ya feeq sanda kaga ina dreaming zaka wani tadani daga bacc.....bata karasa ba mgnr ta makale saka makon gaini safwaan da tayi a tsaye kallonta ya tsaya yi wata sleeveless nyt gown ce a jikin ta Iya gwiwa Rafeeq da yazo ya tarar dasu ahakan sae ya dan taba safwaan yana dariya yace" malam yane ai an bude kofar sai ka shiga ko baka gaji da kallon bane" ya karasa fada yana daga gira

Duka safwaan ya kae masa ya kauce ya shiga parlourn yana dariya

Direct dining ya wuce ita kuma safa tuni ta shige daki.

Tana Shiga ta tada tasleem daga bacci ta shige toilet koda ta fito har tasleem ta gama gyaran daki dariya tayi mai isarta tace"sannu twinie "

Daure fuska Tasleem tayi tace"Allah ke zaki gyara daki gobe dan baki isa bah jiya na yi yauma nayi"

Smiling kawae safa tayi ta dauka karamin towel ta goge kanta tace"maida wukar naji gobe zanyi kar ki gaya wa ya feeq"
Tasleem tace" kanki dae akeji yanzu nidae na gaya miki ba abunda zanyi gobe" tana gama fada ta shige toilet

Koh da tasleem ta fito safa ta shirya tsaf cikin atampha riga da skirt sky blue da ratsin baki da fari duk da batayi kwaliya ba amma tayi kyau

Tasleem ma bayan ta fito irin atampahan safa tasa sunyi kyau abunsu sae kamshi suke fitowa parlour sukayi suna dariya da alamu mgn sukayi da ta basu dariya koh da su ka kawo parlour safwaan da rafeeq na zaune suna kallon ball dariyan da su safa sukayi ne yasa suka juya suna kallonsu. Dining suka wuce dan basu kula da akwae mutane a gurin ba breakfast suke suna fira abunsu

Rafeeq ya kalle su yace" heys! When u re done with d noise meet me here"

Safa tace"oh doctor we are not making noise fah"

Dariya yyi yace" toh matar saf.. bae karasa ba yace Matar soja"

Tasleem tace"kae ma ya feeq ashe kasan tana son soja"

Gyara kwanciyar sa yyi yace" ai tun tana karama take son auren soja"

Tasleem tayi dariya tace" aiko dat is y she is hidden one daria da koh gurin kaje sae kunyi fada"

Rafeeq yace"ni narasa wnn wane irin SALON SO ne take masa"

Safa ta tsuke fuska tace" toh ya isa haka kun wani Sani a gaba sae tsiya kuke min koh dan kunga bani da mai tayani ne"

Dariya sukeyi sosae rafeeq ya mata gwalo

Safwaan dake kwance tun dazu yana jinsu ya mike zaune yace"is either u get out and make d hell of ur noise or u keep ur mouth shut

Dariya rafeeq yyi yace" malam fah mun fika yawa so sae dae kae ka tashi ka bamu guri"

Komae bae ce ba ya dauki remote ya fara changing channel

Bayan sun gama cin abinci  suka dawo parlour suna fira kiran wayar safa da akayi ne yasa ta dauka smilingly jin gina bayan ta tayi da kujeran da take zaune ta lumshe ido tare da yin kasa da murya tace"aslm alkm"

Dayan ban garen akace "amincin Allah ya tabbata a gareki "

Ganin tasleem na mata dariya yasa ta tashi ta shige daki da ido kawae suka raka ta









Yawan comments dinku yawan typing din da zan muku

Neeshar_jay💞💞💞💞

ASHWAAN (Love Saga)✔️Where stories live. Discover now