*_🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*ASHWAAN*
STORY & WRITTEN
BY
*Neeshar_jay*
_I dedicated dis page to Ilhaam I Ibrahim and 🌈. KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_
_Luv u all_0⃣4⃣
.... Washe gari uncle masud ya kara kiran barrister junaid bayan sun gaesa uncle masud yace" barrister kana ganin alamun nasara a wnn abun kuwa?"Barrier yace" karka damu Alh insha Allah muke da nasara kawae dae addu'a zamu cigaba dayi"
Uncle yace" toh sknn acigaba da kwakkwaran bincike "Barrister yace" insha Allah "
A ban garen baffa kuma ya saye lawyern sa ta hanyar bashi kudi masu yawa kimanin naira million 5.
Amma duk da haka hnkln baffa a tashe yake sosae itama inna larai sae yawon zuwa gurin malamae take bata gurin wnn bata gurin waccen.
Yaran su ma koh mgnr su ba'ayi sbd duk basu damu da shari'a da za'ayi da mahaifin su bah saema sheke ayarsu da suke yi.Yau da yamma baffa ya je gdan unlce a parlour ya same su gaba daya
Yana shiga ko zama bae yi bah ya fara maaifa.
" ke Amina kina ganin zaki Iya jaa da nine dan iskanci shine zaki hadani da kotu koh toh wlhi.... " bae karasa bah uncle masud ya fara mgn
"Ba ita bace ta hada ka da kotu bah ni ne nan koh da kwae abunda zaka Iya yi? Kuma dan kana bahagon mutum kawae sae ka shigo wa mutane gd bako sallama"
A fadace baffa yace"tunda haka ka zaba kajirayi abunda zae faru da kae"
Yana kaewa nan ya juya ya fita uncle ya zauna yace" Ku kyaleshi ba abunda zae Iya kawae dae borin kunyace ya keyi.
Ummi tace" abban yara wnn mutumin da kake bani komae zae Iya aika tawa tunda har yace zaka gani toh daga gani ba karamin abu zaeyi bah"
Mommy tace" ki kwantar da hankalin ki ba abunda zae faru insha Allah sae alkhari"
Ummi tace"Allah ya sa"
Suna cikin fira aka kira sallahr magrib kowa ya tashi zuwa gurin sallahKotu na gani makil da mutane kowa ya zauna gurin shiru kamar ba mutane judge ne ya shigo sae kowa ya mike bayan ya zauna suma mutane suka zauna.
Aka fara gabatar da shari'a judge yace"koh lawyers din zasu gabatar da Kansu wa kotu.
Barrister Junaid ya mike yace" sunana barrister Junaid Ahmad ni ne lawyern masu kara ngd" ya zauna shima lawyern baffa mike wa yyi yace" sunana barrister Kabeeru maigini kuma ni ne lawyern Wanda ake tuhu ma ngd"
Bayan judge ya gama yan rubuce2 sa yace" koh lawyern masu kara na da tambaya"
Barrister junaid ya mike yace" ehh ya Mae shari'a "
Judge yace "kotu ta baka dama"
Yace" ngd idan kotu baza ta damu bah zanso na gabarta Wanda ake tuhu ma a gabanta yanzu"
Judge yace" kotu ta baka dama"
Simi2 baffa ya fito hnkln sa duk a tashe gurin da aka tanadarwa wadan da ake tamabaya ya tsaya barrister ya matsa kusa dashi yana wani smiling.
"Malam Sani koh zaka iya fada wa kotu cikakken sunan ka da aikin da kuma alakar dake tsakanin ka da zuri'ar gdn marigayi?"
Baffa yyi gyaran murya yace" sunana Sani karamat kuma in dan kasu wane snn kuma alakar dake tsakanina da gdn marigayi shine shi dan uwa na ne uban mu daya"
Barrister yace" koh zaka Iya gaya wa kotu Mae yasa ka karba kudin marayu daga hannun su zuwa gurinka"
Baffa yace " ehh to na karba ne da niyar araba gado amma tun kafin abun yyi nisa wadan da suke binshi bashi suka karba kayan su kuma harda bashin banki yaci"
Barrister yace" ngd zaka Iya koma wa ka zauna"
Judge yace" koh lawyern wanda ake tuhuma na da tambaya"
Barrister kabeeru ya mike yace" ehh ya Mae Shari'a "
Judge yace" kotu ta baka dama"
Barrister kabeeru yace" zanso in gabatar da Rafeeq Muhammad Karamat a gaban ta"
Judge yace " Rafeeq ya fito"
Bayan ya fita barrister kabeeru "koh zaka gaya wa kotu cikakken sunan ka da kuma aikin ka"
Kamar bazae yi mgn ba yace" sunana Rafeeq Muhammad Karamat amma bana aiki saka makon kudin da baffan mu ya kwace gaba daya daga hannun mu" ya fada yana kallon inda baffa yake zaune.
Barrister yace" toh Mae shaidarka ta cewa baffan ku ne ya kwace muku dukiya"
Rafeeq yace" sbd karyar da ya dinga yi mana duk da cewa ni alokacin bana nan kuma koh da na dawo ya gama karbe komae daga hannun mahaifiyar mu saka makon karyar da kuma kawo mata wasu mayaudaran mutane da ya dinga yi"
Barrister yace " toh Rafeeq ngd zaka Iya koma wa ka zauna.
Barrister yace" ya Mae Shari'a zanso na gabatar da Hjy Amina matar marigayi "
Bayan ta fito ya gabatar wa kotu da sunan ta
Barrister yace " Hjy koh zaki fada wa kotu dalilin da yasa kike tuhumar yayan mijinki da kwace dukiyar marayun ki?"
Tace" ehh bayan rasuwar marigayi..... Nan ta kwashe komae ta fada ma kotu "wnn shine abuda ya faru"
Barrister kabeeru yace " toh da dan wnn abun ne kike zargin yayan mijinki da kwace dukiyar marayu? Amma ai kin san ba lallai sae marigayi ya fada miki kewa yaci bashin banki da sauran mutane ba dan wnn kuma tsakanin sa ne da wadan da yaciwa bashi"
Barrister junaid ya mike yace" objection my lord bae kama ta barrister kabeeru ya dinga fadan wadan nan kalamai ba dan baisan tsakanin ta da mijinta bah"
Judge yace" korafi ya karbu barrister kabeeru ka gyara"
Yace" ngd my lord Hjy zaki Iya koma wa ki zauna"
Judge yace" koh akwae sauran tambayoyi?"
Kowa yace bashida
Yace" wnn kotu Mae adalci ta daga wnn zaman zuwa 5 ga watan mayu"
Dan haka kowa ya koma gda
Bayan kwana biyu barrister junaid da uncle masud sae faman shige da fice suke kullum basa zama Rafeeq ma ba'a barshi a baya ba sae shiri suke ba kama hannun yari. Su Ummi ma sae addu'a suke tayi kullum dare da rana.
Bincike yyi binkice dan barrister da Rafeeq sun je bank din da akayi karyar dasu ashe suma daya daga cikin sune ya buga takaddu na bugi ya bawa baffa shi kuma ya biya shi da million 2.
Baffa na jin lbrn yan banki sun kama Wanda ya bashi papers ya aika aka kashe shi har lahira. Saboda kar ya tona musu asiri.Bayan nan ma su uncle masud sun je tsohon gdan da su Rafeeq suka zauna a da.
Bayan sun shiga suka gaesa da gateman din gdn.
Barrister yace " dan Allah Mae gdan na nan"
Mae gadi yace "a'a yana gurin aiki"
Barrister yace "OK a ina ne yake aikin nasa"
Mae gadi ya bashi address din mutum ya Mae godiya suka tafi.Shi kadae yaje uncle da Rafeeq suka koma gda.
Bayan ya je suka gaisa barrister junaid yace" Alh ni sunana Barrister junaid Kuma na zo akan wani case da'akeyi akan gdan da kake zaune a ciki yanzu"
Alh yace" how comes barrister za'a ce ana case akan gdan da na siya da kudi na Kuma har da papers din gdn duo suna hnn na"
Barrister yace" ehh toh bt tell d name of d person u bought d house frm"
Alh ya dan kara gyara zama yace" toh barrister nidae gsky a hannun wani dillalin gidaje na siya sbd nima aiki ne ya kawo ni"
Barrier yace" yawwa toh gaya min sunan dillalin I just wnt to prove u sumtin"
Alh yace" sunan shi Alh sambo dillalan gidaje, so tell what do u wnt to prove to me go ahead am all ears"
Barrister yadan yi smiling ya bashi lbrn duk abunda ya faru.
Shi kuma Alh was very shocked with d story. Taslima kawae yake yi.Barrister yace " so yanzu kawae hadin kanka muke so coux zamu kara zama a court on 5th of dis month "
Alh yace" ba komae insha Allah I will give maximum cooperation 100%"
Barrister yace" I'm glad, may I get Alh sambo's digit?"
Alh yace "y nt bari na duba ma"
Nan Alh ya bashi no din Alh sambo snn suka yi sallama da alkawarin kara haduwa bayan angama zama a kotu
Yana fita yyi dialing no din Alh sambo cikin sa'a koh ya shiga ana dauka barrister yace" aslm"
Alh sambo ya amsa da wslm shima"
Barrister yace " dan Allah ina mgn ne da Alh sambo dillali gdaje"
Alh sambo yace"ehh akwae wata matsala ne?"Barrister junaid yace" dama ni bakone a gari kuma aikin banki ne ya kawo ni toh shine nace ina ne man gdan da zan zauna da Iya laina sae akace na neme ka"
Alh sambo yyi dariya yace"ae wnn ba matsala bane zuwa gobe sae mu hadu"
Barrister yace"toh Alh ngd sosae Allah ya kae mu goben da alkhaeri"
Alh sambo yace"ameen sae goben "
Ya bashi address dinsa da kuma time din da zasu hadu sukayi sallama
Barrister ya koma gdan Uncle masud ya bashi lbrn yanda sukayi da Alh sambo da kuma Wanda aka siyarwa gdan
Uncle masud yyi matukar farin ciki yyi Mae godiya da kuma alqawarin zasu hadu gobe.........Yawan comments
Yawan typingYours
Neeshar_jay💞
YOU ARE READING
ASHWAAN (Love Saga)✔️
RomanceLabarine akan wata yarinya da brother dinta da uncle dinsu ya karbe musu gadon da mahaifin su ya bar musu sae kuma daga baya beat frnd din Abban nasu daya gano komae ya Kae Kara kotu aka karbar musu hakkin su sae daga baya suka koma gidan shi da zam...