CHAPTER 1

152 13 0
                                    

Kabir DK kana ina, dk where are you, da sauri sauri gudu gudu ta shiga gidan tana neman sa tun tana hanya take kiran sa amma bai dauka ba, toh ina ya shiga ga motar sa nan a bakin gaye tabbacin yana cikin gidan kenan.

Murya take ji a dakin maria ko dai iikin nata ne don ta fita ta barta bata da lafia akan idan ta dawo zasu je asibiti, da sauri ta karasa kofar dakin abin da taji ne yasa ta tsaya.

Maria abin da kike bukata bazai yiyu ba dole kiyi hakuri har sai na samu lokacin da zan sanar wa dee duk abinda ya faru, eh saboda ita kana son ta ni kuma baka so na ko, maria ba wannan maganar mukeyi ba and its obvious ina aon dee kin sani so ba wani abun boye boye, huh a haka kuma kaci amanar ta ba, shut up maria abun da kike bukata bazai yiyu ba kawai ki shirya kizo na kaiki gidan idan mun gama magana an sasanta komai sai ki dawo nasan dee zata fahimce ni, i know she will just give me time but  i can't risk to let you stay in this house har dee ta gane ciki gare ki bazai yiyu ba.

   Whaaaat, da karfi ta bugi kofar tsabar tashin hankali bata san ta yaya zata fassar wannan yanayin ba, kabir tare da maria a tsorace suke juya tare don kallon waye ya shigo musu a wannan yanayin.

"Dee dan Allah ki tsaya wallah i can explain"
Juyowa deejah tayi tana kallonsa kabir wallahi babu wani abu da zaka fada min, me yasa baka fada min cewa ka auri maria a cikin duk matan duniya sai mariya yar uwar ka wacce na raina. Wani kululun bakin ciki ne ya sake taso mata ta kasa karasa magana ta juya ta tafi hawaye yana zuba a idon ta

Papa can you come to the farm house.
Abunda ta iya turawa mahaifin ta kenan ta text.
Ringing wayarta yake yi tana kallo amma bazata dauka ba, how could he how could they think of doing such thing and think she can just let it be, this is the time. Its now or never deejah.

Hello my people
This is my first book on Wattpad so please show some love.

Comment
Share
Vote

AmminA3

LAIFI DAYAWhere stories live. Discover now