Papa da gudu taje ta rungume shi yana shigowa palon, khadeejah me ya faru, papa its ka...kab..kabir, what happened to him me ya same shi kadijatu ki fada min.
Matsawa tayi daga jikinsa papa i want a divorce, tass... tasss.. tasss kake jin saukar mari, baki da hankali ne khadija ashe ke shashasha ce meye amfanin ilimin ki ashe yazi iya wulakanta ni a idon duniya ash..... No papa why is it always you huh why do you only think about yourself papa stop being selfish and face the reality papa this is my life we are talking about papa, have you ever sit down i think that what you did to me was right, have ever just for once think that did i do the right thing by giving her away NO papa because its always you you and yourself.Papa ka taba tunanin yau ka kirani kace deejah are you happy, have ever think how i lived with him have you ever though that he might not make me happy, no papa because you don't care about me, i know papa I'm your least favorite but i am also your daughter papa.
Na sadaukar da soyayyata don na faranta maka amma baka gode ba yes nasan kana da hakki akaina ka bani duk wanda kayi niyya amma a lokacin na riga nayi committing kaina ma wani amma na amince da bukatar ka, duk dan na faranta maka rai ko nima zan samu irin soyayyar da kakeyiwa sauran yan uwa na but nothing happened papa nothing it just get worse i tried my best i loved him he became me i gave him all i have everything and i mean everything, i sacrifice my happiness to him just to make you and him happy but what did i get in return absolute nothing, but a cheat, he no they cheated me his whole family papa, what did i do to deserve that, the girl i pitted and bring her to my house, i did everything for her papa but they cheated me with her, he ohh they gave her to him papa he fucking married her without my knowledge and get her pregnant in my house in the bed you buy for me and him papa..... kuka ne yaci karfin ta ta kasa karasawa, kan guiwoyinta ta zauna tana kuka mai cin rai kukan da bata taba yin irinsa a duniya ba, me zatayi taji dadi.
Khadijatu da sauri ta dago kai ta kalle shi hawaye ne yake zuba a idon sa shima, da sauri ta karasa gabansa ta rike hannuwansa, i am sorry papa wallah i did not mean all i have said to you papa, you know i love you papa you are everything to me you are the best father one can ask for i would always want to be your daughter in every birth of mine.
Papa but i can't wallah papa i am done i... kuka ne ya sake kwace mata, rungume ta yayi tsam a jikinsa shima hawaye ne yake sauka a idonsa dunfi minti goma a hakan kafin ya sake ta ya zauna a kasa ya kwantar da kanta akan kafadunsa sa.I am so sorry deejah, tabbas na tabka babban kuskure a rayuwata wanda har na mutu ina dana sanin aikatawa, hakika na kasance mai son kai akan ku ku dukka yarana na manta da cewa kuma kuna da naku zabin na biyewa mutanen duniya na manta da hakkin ku, tabbas ina gudun abunda zai bata min suna koda hakan zai kasance shine abunda ya dace a haka ashe ina cutar da yaya na ban sani ba a yau nayi dana sanin da ta zame min keya, sai dai a yau daga yanzu wallahi billahi tallahi nayi alkawarin faranta ran yaya na da iyalina kafin kowa, tabbas idan gidan Alhaji Isa zasu min haka to babu wanda bazai min ba dalili sun sa dole nasa ki zauna, amma dole na kwatar miki da dukkan ku hakki a wurin duk wanda ya wulakanta min ku. I am sorry deejah i know this would not heal your pain or your broken heart but still i am sorry. By Allah you are my best favorite, bana son nuna miki don ina tsoron kar son da nake miki ya jayo na kasa controlling dinki shi yasa nake gudun kasancewa da sakewa dake, wallahi wannan daga ni sai Allah na yasani, amma a yanzu zan gyara komai ya wuce daga yau zan baki dukkan wani gata da kika rasa shi da soyayya da kika rasa daga wuri na.
Tell me everything that happen from the day you where taken to that house.
Babu abunda na boyewa papa haka na fada masa komai da ya faru, har yau da na taho na bar gidan. Inalillahi waina illaihir rajiun abun da papa yake ta maimaitawa kenan, rungume ni yayi tsam a jikinsa yana shafa baya na, i am sorry deejah and Insha Allah komai ya kare daga yau. Tashi muje.A gate din gidan muka tsaya papa ya riko hannuna muka shiga tun a gate bala yace basa nan sun fita don haka muka shiga tare da papa muka tattara kayana dukka na sawa dana yara da duk wani abu nawa mai amfani muka loda a motar papa da tawa muka tafi.
Farm house din muka koma yace na zauna a nan sannan na cire sim card dina nasaka wani ba wanda zai san abunda ya faru har sai ya karbo takarda ta a hannun kabir da iyayensa.Hey how is the chapter, boring huh i know but lets keep going.
Comment
Share
Vote
AmminA3
YOU ARE READING
LAIFI DAYA
Mystery / Thrillerlabarin matashiya da ta samu matsala a gidan auren ta, a dalili cin amana , shin ya rayuwa zata kasance zata zauna ko kuma zata tafi. ku biyo ni don jin yadda labarin Deejah da Kabir zai kare a dalilin LAIFI DAYA TAK.