Okey i know it's been long but i have my reason,my mama was sick so i dont have time to write. Alhamdulillah now she is back on her feet. I have recieve like five mails from my readers thank you all. So lets the story continue.
Kwanan mu uku a asibiti mutane kowa rububin zuwa duba kabir ake, har da mutanen da ban taba tsamani ba wato har manyan mutane tabbas kwana ukun da mukayi a asibiti na gane kabir mutum ne mai jama'a yana da saukin kai gashi da fara'a bashi da tsawalawa a rayuwar sa komai yazo masa daidai ne ya yarda da komai ya faru daga Allah ne.
Ahmad shi ya min bayani akan ciwon dayake damunsa wanda ya jima dashi ciwon ciki ne yake yi wanda ya ke tsananin wahalar dashi sannan abu daya ne maganin sa wato samun nutsuwa.
Wannan labarin shi yafi komai daga min hankali domin ban shirya hada gado da kabir ba har yanzu zuciyata bata motsa ko sau daya akan sa ba bana jin zan iya hada shimfida dashi.
Tabbas na yarda da cewa kabir mutumin kirki ne da sauran su amma hakan bashi ne ya zaisa na canza akan sa ba ban jin ko digon sonsa amma abu daya shine zan iya fara muamala dashi na zama tare.
Bayan sallamar kabir a asibiti ya kasance na kan zauna a wurin da yake muna yin hira akan abinda ya kamata zan zuba abinci muci tare ya kasance muna rayuwa daidai da abokan zama gida daya a haka har muka kasance abokan juna muna bawa junan mu shawara, sannan a haka a kwana a tashi har kabir ya zama wani bari na jiki na ba tare da na sani ba.
Ya kasance mai kulawa da shagaltar dani ya kan sa na manta komai da kowa idan har yana tare dani ya kasance min irin mijin da nake mafarkin kasan cewa tare dashi a karshe ya samu soyayya a wuri na wacce tayi sanadin yarda da amana mai karfi a tsakanin mu.Shekara biyu bayan auren mu Allah ya albarka ce mu da samun haihuwa da namiji fadan irin farin cikin da muka tsinci kanmu bazai misaltu ba. Ranar suna yaci sunan mahaifi na amma zamu ke kiran sa da Amir.
Hajia babba ita tazo ta zauna min har mukayi arbain kamar yadda aladar mu ta hausa ta yanke mana tabbas naji dadin zaman mu da hajia babba dan kuwa na kara samun dabaru da zan rike soyayyar mijina.Amir yana da wata uku na samu admission a makaranta. Wanda shine sillar shigowar maria rayuwar gida na har tawargaza min shi.
Short i know but lets start from here
Hit the botton
Shere
Like
Commen
AmminA3
YOU ARE READING
LAIFI DAYA
Misterio / Suspensolabarin matashiya da ta samu matsala a gidan auren ta, a dalili cin amana , shin ya rayuwa zata kasance zata zauna ko kuma zata tafi. ku biyo ni don jin yadda labarin Deejah da Kabir zai kare a dalilin LAIFI DAYA TAK.