BIYAYYA BAYAN RAI

186 5 0
                                    

🌸🌸🌸☘☘☘

BIYAYYA BAYAN RAI

☘☘☘🌸🌸🌸

NAH

🌸🌸🌸☘☘

UMMU ASMA'U(SA'ADATU)

Dedicated to Nabeelat zango leady)

Bismillahi rahamanir rahim.

Page 60-65

Rungumeta yayi sosai cikin jikinsa, kiran sallar la'asar din da kayi ne a masallacin dake kofar gidan yasa md ya janye ta jikin sa, muryar a kasa kasa yace zanje masallaci kije kiyi sallah dakinsa ya koma yayi shirin zuwa masallaci.

Bayan ankare sallah, shirin fita yayi akwai gaisuwan rasuwar da zasuje da yan office din su, ba don fitar ya zaman masa dole ba in da zai je, ga shi abin takaicin da dare gefen Hindatu zai koma, tun safe rabon sa da ita, wannen karon zai gyara mata zama ya gaji da iskancin ta, bazai sake ta ba, saboda BIYAYYAR mahaifinsa, amman tabbas zai bi shawaran Shehu zai koya mata hankalin, bedroom din Na'ima ya wuce, yana shiga tana fitowa wanka daure da towel daya a hannunta, duk saurin da take ta isa wajen da hijab din sallah ta yake, ya riga ya shigo dakin, wani irin abu ya ji a jikinsa ganin ta haka, duk shape din hips dinta ya fito, a hankali ya taka zuwa inda take tsaye har suna jin numfashin juna yace mata zasu je jaji wajen ta'aziya wani a office dinsu mahaifinsa ya rasu, kanta a kasa tayi masa a dawo lafiya, ya dago habar ta yana kallonta cikin idanunta ta rufe idonta cikin jin nauyin sa, kiss ya mata a kumatu kamin ya saki fuskar ta, ya juya ya wuce, tayi seconds a tsaye tana shafa inda yayi mata kiss, wani farinciki da son sa ke shigar ta.

Sai bayan isha'i Md suka dawo, gefen Hindatu ya wuce ta dawo zuwa lokacin tana hakince falo tana kallo, yayi sallama su Daddy da nuwaira ne yaran sa suka rike shi suna masa oyoyo daddy, Hindatu kuwa ko kallonsa batayi balle tayi masa sannu da zuwa, bai ce mata kalla yaja yaran suka wuce bedroom dinsa, ya dan tafa fira dasu yace suje falo zai yi wanka, ya fito wanka ya sanya jallabiya mai guntun hannu, falon ya koma lokacin Hindatu bata falon sai yaran dake kallo, yaran ya ja zuwa Side din Na'ima, tun zuwan Na'ima gidan shigar yaran side din ta kidayaye ne, maman su bata bari suje ko sun je zata sa yar aikinta ta dawo da su, a falo suka tarada ita, tayi masa sannu da zuwa tare da jan yaran, daman ita tun gida tana son yara, kicin taje takawo masu dambun nama da drinks, nen suka zauna suna ci. Md sai kallon ta yake yi, bayan yaran sun kare yace zai wuce sai da safe har kofar side ta rako su, zata juya ya riko hannunta, wani shock suka ji yace mata take care, ya ja yaran suka wuce. Yana shiga falon Hindatu na fitowa cike da masifa tace ina yakai mata yara, kar ya kara kai mata yara wajen wata banza, yaran ya tura dakin su, baya son yaran suga abinda ke faruwa, ya ce mata bata isa ta hana yaransa zuwa wajen matarsa ba, yana sane da yanda take hannsu zuwa side din Na'ima, wallahi ko ta gyara ko ya dauki mumunen mataki a kanta, duk da ta dan tsorata da shi don cikin fushi ya ke magana still bai sa bakinta yayi shiru, ganin kar ya biye mata yar aikinta najin su, yasa yayi wucewar sa bedroom dinsa.

A matse yayi kwana biyu gefen Hindatu, duk safe da dare zai shiga side din Na'ima ya dibata, Ranar da zai koma gefen Na'ima yana office Shehu ya same sa yayi ta masa tsiya, sai yammah sosai ya bar office ya wuce gida.

Na'ima kuwa tun bayan la'asar take kichin ta girka lafiyayen tuwon shinkafa da miyar kuka da manshanu, ta hada zobo da fineapple, da farfesun kan sa, Bayan ta kammala girkin ta gyara ko ina gidan, ta saka turaren wuta, tayi wanka tai kwaliyya sosai, ta shirya cikin wata fitted gwon ta robber tayi rolling kanta da mayafin rigar, rigar ta fita mata da duk shape din ta.

Ko da Md ya iso gida ana sallar magrib saboda hold off an taso aiki, masallaci ya wuce sai da akayi isha'i ya shiga gidan side din Hindatu ya wuce, tana falo da yara ko kallon gefen sa batayi ba, ya diba yaran ya wuce side din Na'ima.

Koda ya shiga tana bedroom dinta tana karatun qur'ani gidan tsaf sai kamshi ke tashi, dakin sa ya wuce ya yi wanka, jin shigowar sa yasa ta rufe qu'arnin tayi addu'oin ta, koda taje ya shiga wanka, falo ta dawo tana jiran fitowar sa, bayan ya kintsa falon ya wuce, ya dade tsaye yana kallon ta, sam bata ji shigowar shi hankalinta na kan tv, kamshin turaren sa ne yasa taji alamun sa, tayi masa sannu da zuwa , yazo inda take zanu ya zauna jikinsu na gugar juna wani yar Na'ima taji duk ta daburce cikin ina ina tace abinci na table, ta mike zuwa table din ya jawo ta, ta fado jikinsa, rugumeta yayi tare da sakin ajiyar zuciya. A kunne ya rada mata kiyi kyau sosai, ya gangaro da bakin sa zuwa wuyanta, numfashin ke fita da sauri da sauri kamar wanda yayi tsira guda, Na'ima kuwa wata kasala ce ta saukar mata, cikin wani irin murya da batasan tana da ita tace ga abinci fa, lokacin har ya kangaro zuwa wajen kirjinta, nishi kurum yake, karar wayar sa ta dawo dashi duniyar da ya fara shiga, ya sake tare da jawo wayan dake gefensa sai da ya saita kansa ya fara magana da wani abokinsa ne. Bayan ya kare wayar dining ya wuce, tare suka ci abinci ya yaba girkin sosai, bayan sun kare, bayan sun kammala cin abincin falo suka dawo kujeran da yake zaune yace tazo ta zauna, tana zama ya jata zuwa jikinshi, jikinta kamshi yake sosai daman Na'ima gwanar sa turare ce, fira suke yi cike da nishadi, sai goma yace ta tashi suje su kwanta, bedroom dita ta wuce ta cenza kaya zuwa night gwon black doguwa ce mai shara shara, ta wanke bakinta da mouth wash, ta kara sa turaruka, tana tsaye da tunanin ya zata tunkari dakin Md a haka taji yana kiranta zane ta daura tasa hijab, har ya kawo falo suka hadu, dakinsa ya jata, yace tayi arwala zasuyi sallah, tace tayi arwala don ko yaushe tana arwala kamin ta kwanta. Raka'a biyu suka yi, sun dade suna addu'a, bayan sun kare saman gadon ya je ya kwanta ya ce tazo ta kwanta, da hijab din ta kwanta gefensa, ya juyo da ita tare da cire mata hijab din da zannen da take daure dashi, ta koma da night gown kadai, ya jawota zuwa jikinsa, wasanin yake yi da ita har ya gangaro a kirjinta, numfashin sa na fita da sauri da sauri, ita kanta Na'imar tana enjoying abin, zafin da tafara ji ne a kasanta, ta fara kokarin turesa lokacin Md bai masan tanayi ba, yayi nisa sosai, abin biyu ya hade masa ya dade rabonsa da mace kuma abin yazo da sabuwa a leader. Tun ana mintuna har akayi awa, lokacin Na'ima ta jigata, sai bayan wani lokaci ya samu natsuwa Md da kukansa sambatu dai yakeyi Na'ima ta gigita sa, bayan ya samu natsuwa ne ya kara rungume ta lokacin ajiyar zuciya dai takeyi ta wahala iya wahala, batason nuna masa hakan, baccin wahala ne ya dauke ta, Md kuwa toilet wuce ya tsalkake jikin sa, sallah ya fara yi, ya dade yana godema Allah, sai ukkun dare ya kwanta, tare da rungume Na'ima jikinsa, ya dade yana kallonta tana sauke numfashi a hankali dagani kwanen wahala ne takeyi.

Sai subahin Na'ima ta falka saboda tashi lokacin ido ta tsura Md tana kallonsa wani irin son sa ke shigarta, ta gode Allah da yasa tagane bata kai ga rasa shi ba, kyakyan ne sosai, duk da baiyi farinta shima fari ne, abinda batasani tun falkawar ta shima ya falka, ganin lokacin sallah yayi yasa ya bude idanun sa, shi ya taimaka mata tayi wanka hadi da arwala mamakin karfin halinta yake, yasan tana jin zafi amman batson ya gane.

Sai da gari ya waye ya fito masallaci, ya kira family dr sa, yayi masa text maganin da zata sha pharmercy yaje ya sayo drugs din, kichin ya sameta tana hada break fast, yayi mamakin karfin halinta, tare suka kammala aikin wanka takarayi ta sha magani, yace ba zai je office taje yaje taji sauki, bayan ya shirya sai da ta kwanta har bacci ya fara daukar ta don akwai maganin bacci cikin drugs din, side din Hindatu ya shiga kamin ya wuce office lokacin taran safe batayi amman har tayi shirin fita.

Ransa ne ya baci sosai ya ce mata ina zata je, ba inda zata je yau, jin abinda yace yasa ta taso masa tana cewa bai isa ya hana mata fita ba, duk shekarun bai hana ta fita ba, yace yau wallahi duk ta fita sai ya dauki mata akanta, tace duk abinda zai ya je yayi, in akan yar iskar matar da ya auro yake tunanin ya wulakanta zata dauki mataki kan su, ya wuce cikin tsananin fushi, yana fita ta dauki mota ta fita. Ko me zai faru.

Muje zuwa.

Biyayya bayan rai completedWhere stories live. Discover now