No 4

1.4K 41 0
                                    

[11/6, 20:22] Sumayya: 💦💦💦💦💦💦💦
              💦💦💦💦
                      💦💦
          

     *KAWAR* *'YATA* *CE*

®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍*
{ _Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }

         🎐 '''G•W•A'''🎐
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼

*Story & written*
           By
         *Sumy*✍

*BISMILLAHI RAHAMANIR RAHIM*

*DEDICATED To*...
*ALL GASKIYA WRITER'S*
*Aysher Aliyu Humaira* *(INNARO)*💞💞💞💞
*Marubuciyar*
*AISHATUL MUWAFAQA*

       *Page* 2⃣1⃣

Da sallama tashi ga sai da ta samu wuri ta zauna takalle Umma ta wanda itama ita take kallo.

Tace, "Ummah" kuma sai tayi shuru.

Sai Ummah tace, "Fatima lafiya kowa?".

"Gayamin mike da munki". 

Sai da tayi k'asa da kanta tace, "Ummah wai wane-ne su Baba Babba, suka tsayar min?".

Sai da Umman ta kallata tace, "wallahi koni Fatima ban sani ba dan ni ba abunda nasani game da aurenki".

Ido tad'ago ta kale Umma ta.

Umma  tace, mi yasa naga yanzo kin damu keda bavkisa damuwa a ranki ba kuma yanzo naga kina son kisa?

Tace, "Ummah dole nasa,  yanzu Zainab takirani take cemin wai da gaske Daddyn su zan aure,da sauri Umma  ta ɗago kai ta kalle ta! tace,  "shiyasa nake son nasani kuma kinsan ba yarone zan aure ba koda ganin irin kuɗin da yake sakar musu".  tana mai fashewa da kuka.

Umma ta saida tayi ajiyar zuciya.

Kana tace, "kidana kuka Fatima ba kuka ne mafita ba, komai lokaci ne dashi kiya hak'uri da duk in da kika samu kanki kikasance mai hak'uri da godema Allah,  ina ce kinga yadda sukayi ma  Yayarki kuma tayi hak'uri ta zauna dan haka kema kiyi hak'uri".

Kuma kinga magana ce a keson nayi  suci min mutunci dan haka ko inane za'a kaiki kiyi hak'uri dan Allah, nasan kome nene wata rana sai labari  dan haka tashi kije ki cema Kakar ku taba ki number  ango kina son kuyi magana da shi kin ga tanan zaki san waye ango" tace, "tau Ummah" Ummah  tace,  "yauwa y'ar albarka tashi kije".

Tashi tayi ta tafi bata tsaye ko inaba sai ɗakin Kaka Amo.

Kwance,  tasame ta tana saurarin radiyo sai da tayi sallama  da k'arfi!  sannan Kaka Amo tasan da shigo war tah.

Tashi tayi da alamun fitina a fuskar tah. Tace, "lafiya kika zomin kamar wata muna fuka, ko sautin tafiyar ki mutum bayaji".

Sai Fatima  tace,  "yaza'ayi ko kiji tunda ida kina sau raren radiyo har muƙofta sai sun sani".

Sai Kaka Amo tace, "ko Uwarki kaji bai dameni ba".

Ta kuma cewa,  "me kika  zomin a ɗaki ko ajiya kika bani".

Fatima  tace,  "ko ɗaya, nadai zone kibani numbar wanda zaku aure min ne".

Sai Kaka Amo tayi mata kallon k'asa da sama kanan tace, "muna fukar banza wadd tayo gadon munafur ci, duk waya dakukeyi nina baki numbar  sa ne?".

Sai Fatima  tace, "wace waya na taɓayi dashi! ni wallahi bama san shiba bale nayi waya dashi".

Ai kuwa  wata kuru-ruwa!  Kaka Amo tayi tayo cikin Fatima tana nuna ta da yatsa tana huci, tana cewa, "kun jimin muna fukar yarinya salon ace auren dole ne zamu yima  alhali  keki ka turu su wajan Baban ki?".

ƘAWAR ƳATA CE                              {COMPLETED 01/2020.}   Where stories live. Discover now