No 9

786 43 2
                                    

💦💦💦💦💦💦💦
              💦💦💦💦
                        💦💦


*KAWAR ƳATA CE*
          *1441H/2019M.*


®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*
_{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata burin mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da lahira}_

     '''🎐G•W•A🎐'''
_*GASKIYA DOKIN ƘARFE•*_

Story & Written
         By
*SUMY M NA'IGE*✍🏻


*Didicated to..*
*Gaskiya writers*

~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad@GaskiyaWritersAsso.~



    *Page* *38*


*_________*📖   Ƙarasuwa sukayi har suka kawo wajan da suke.

Momy ce tayi magana ciki da ɗaga murya.

Tace, "sannu matar uban su bari yanzu nasa ta mare ki sai naga uban da zai  rama miki kuma wallah ki-kiya yeni kinji ko".

Kallon Maram Momy tayi tace, "rama ma ƴar uwarki marin da tayi mata naga meza tayi".

Cikin hanzari Maram ta ɗau hannu zata kai ma Fatima mari taji an daka mata tsawa mai ban firgi ta.

Da sauri ta sauke hannun ta, dukan su suka juyu domin suga kowa ye.

Kallon-kallon suka farayi tsaka nin su,dan ba suyi zaton ganin shi a wannan lokaci ba.

Shi kuma tunda suka gama metting Hajiya kulu tazo wajan sa tana masa magiyar yazo su tafi gidan ta dan wallahi tana da buƙata da shi tayi-tayin masa magiya amma ko kallo bata ishe sa ba.

Dama yaga zata dame shi ya haɗa kayan sa ya dawo gida duk da bai gama aki ba haka ya dawo gida.

Ita ko tana ganin ya rufe office ta ɗauka tafiya za suyi sai da taga ya shiga motar shi driver yaje kana ta cije yatsa ta fara faɗi, "dole gobe na kuma wajan malam dan wallahi ba zan iya barin ka ba wan'nan karon dole sai ka aureni" tare da yin kwafa ta kama hanyar gidan  ta ciki da baƙin cike.

Tunda Nabila ta mare Fatima dai-dai lokacin ya ƙaraso paulour yana tsaye kumai ya faru ya ɗauka Momy zatayi magana amma yaga ita ce ki sa suyi ran shi inyayi dubu to yau ya ɓaci.

Yaci ka yayi fam ahankali ya fara ta kowa domin ya ƙaraso gare su.

Duk kan su son tsora ta daga nin yanda fuskar sa ta sauya lokaci ɗaya,ko Momy sai da ƴan cikin ta suka kaɗa saboda yanda taga ya sauya lokaci ɗaya.

Nabila guduwa taso yi tsawar da ya daga mata yasa jikin ta ya fara kar-karwa lokaci ɗaya.


Yana ƙarasowa wajan da suke ya wanke ta da mari har sau biyu kana ya dubi Maram zuciyar shi na huci yace,"minti 30 nabaki ke haɗa kayan ki driver ya mai daki gida,kuma kisani zamu huɗe nida ki"tare da yin ƙwf ya kama hanyar ɗakin sa.

Har ya tafi ya dawo yaje hannu Fatima ya ƙarasa da ita part ɗinsa,ya bar su tsaye suna kallon ikon Allah.

Itako Nabila na kuka.

Wani baƙin ciki ne ya rufe Momy wanda ta kasa cewa komai.

Har ya kai part ɗinsa ya dawo inda ya bar su anan yasa me su duban sa ya kai ga Momy kana yace,"nan da minti ashirin ina sun nagan ku a Babban paulour dan magana zamuyi".

Yana kai karshe ya koma ciki batari da ya tsaya jin me Momy zata ce ba.


Wurin da ya barta tsaye anan ya dawo ya same ta.

Ahankali yake tafi har ya kawo wajan da take,jitayi ya rungume ta ta baya sosai ya matse ta jikin sa kana ya juyar da ita ta gaban sa.

Idon sa ya kefe akan lipss ɗinta ahankali ya fara  ɗukar da fuskar sa,idon ta tare rufe sai ji tayi lips ɗinsa akan nata   kissing ďinta ya shigayi sosai, kodan  yarege jin raɗaɗin da zuciyar sa ke masa.

Tsayuwarce ta gagare su dan haka ciƙ ya ɗauke ta ya ƙarasa bedroom ɗin shi da ita.

Kayan jikin ta ya fara  ƙoƙari rage mata tayi sauri ta cire bakin ta cikin nashi kana ta fara magana can ƙasan maƙoshi tace,

"Daddy dan Allah kayi hakuri har ajima wallahi aiki...bai bari ta ƙarasa ba ya haɗe bakin ta da nashi.

Sai da ya cire mata kayan jikin ta ya fara wasa da ita sosai musan-man boobs ɗinta da suke mutuƙar ɗaukar hankali sa.

Sai da yayi wasa da ita son ranshi kana ya fara aikin a kan ta sosai ya bata wuya dan har sai da takai ga saka masa kuka ya ƙyeta.

Dan shi idan ran she ya ɓaci in bai kasan ce da mace ba komai zai iyayi dan shi kafin ya yan ke hukunci  ya rage zafi da Faty shi rabin ranshi.

Jikin sa ya matseta sosai kana ya fara bata hakuri sai da yaga ta hakura kana ya tashi yaje toilet da kansa ya haɗa musu ruwan wanka kana ya zo ya ɗauke ta yaje suka yi wanka  a tare sai da suka  shirya suka fito paulour lokacin duk su Momy sun fito zaman jira fitowar su.


Sai da ta kawo masa abinci yaci, kana ya zo ya zauna  kusa da su.

Sai da yayi gyaran murya kana yace,"yanzu Hadiza keda nake gani mai hankali ashe ba haka kike ba,ace wai kece ke tura yaran ki su mari mata-ta kuma kina  amatsayi na mahaifiya mai bada tarbiya wallahi ko da ace wani ya gaya min haka da ba zan yarda ba wai kisa yara su mare matar da nake aure,wai kuma tarbiya ce kike koyar da su amma laifi nane dana ƙyale ƙi na zuba miki ido dan atunani na ki mai kular min abinda na wo ce to.. ashe ba haka ba amma wallahi da kunya ace kana kishi da ƴar cikn ka".

Sai da yayi musu tas kana ya numfasa tare da duban su yace,"kuma daga yau waɗan nan yaran ya nuna Zainab da Nabila yace, "naba ko wata biyu kuka wumin mijin da zaku aura kuma inba ku kawo ba ni da kaina zan baku wanda nake su na aure muku dan haka ku tashi kubani waja kuma ga Fatima nan idan nafita na dawo natarar da gawar ta agidan nan".

Kallon sa ya maida ga Maram yace, "ke kuma ki tashi ki  koma gidan ki in kin gama dukan mata-ta ga driver can najiran ki.

Har ta buɗe baki dan tayi masa magana ya ɗaka mata hannu tare da nuna mata ta tashi.

Momy ko ita har zata yi  masa magana ya tashi ya bar wajan tare da ce ma Fatima taje ta shirya zasu tafi".





*#Vote*
*Comment*
*Shere*



*Sumy M Nai'ge*🌸

ƘAWAR ƳATA CE                              {COMPLETED 01/2020.}   Where stories live. Discover now