No 8

835 44 0
                                    

💦💦💦💦💦💦💦
             💦💦💦💦
                        💦💦

  *ƘAWAR ƳATA CE*
             *1441H/2019M.*


®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*
_{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata burin mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da lahira}_

     '''🎐G•W•A🎐'''
_*GASKIYA DOKIN ƘARFE•*_

Story & Written
         By
*SUMY M NA'IGE*🌸



*Didicated to*
*My Nusaiba*😘

*Congratulations  Ummu Nabil ina tayaki murnar kammala novel ɗinki  me suna,SANAU'L HUSNA,abunda kika faɗa dai-dai Allah ya baki lada kuskure Allah yaya femiki kuma sabon novel ɗin da kika fara Allah kasa kin fara asa'a.*


~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad@GaskiyaWritersAsso.~


          *Page* *37*




*_________*📖 Cikin gidan ta ƙarasa cikin sa'a tasamu malam yana gida.

Sai da suka gaisa da matar shi kana ta ƙarasu wajan da yake ta gaishe shi amsawa yayi tare da sakin fuska kana ya tambaye ta gidan ? tace, "lafiya ƙalau".

Shuru ya biyu baya sai daga bi sani yake tambayar ta taga canji kowa?sai da ta numfasa kana tace,

"Alhmdullah"agugoje tayi masa bayanin komai ta ƙara da cewa "shima ya kowa ni".

Sosai malam yaji daɗi dan haka ya ƙara bata wani magani karya kana ya ɗura mata da cewa ta tsare karatun suratul baƙara a koda yaushe koda aya biyar ne a rana.

Tace, "insha'Allahu zata kiyaye" godiya tayi masa sosai kana tayi masa alhairi mai yawa shida matar sa.

Suma godaya sukayi mata kana tayi musu sallama tafice war ta.

Da sauri ta ƙarasa wajan da sukayi packing ɗin motar su  buɗe wa tayi ta shiga.

Kallon sa tayi tari da sakar masa murmushi mai ƙara mata kyau tace,"My Daddy da fatar ban jimaba ko?".

Kallon ta yayi tare da maidar mata da marta nin murmushin datayi masa kana yace,"a'a Fatyna saura ƙan dai".

Driver yaje mota suka tafi.

Suna cikin tafi ta kalle Daddy tace,"Daddy yanzu ina zamuje?".

Kallon ta yayi kana yace, "gida zamu koma kiyi hakuri gobe sai muje gidan Umma mu gaishe ta".

Kallon sa tayi da ƴar shagwaɓa kana tace,"kamun alƙawari ko?".

Yace, "insha'Allahu indai nada wo aiki sai mutafi".

Ciki da murna tace, "Allah ya kaimu"haka suka cigaba da fira har suka ƙarasu gida .

Koda suka ƙarasa paulour ba kowa dan haka kai tsaye part ɗinta ta ƙarasa.

Tana shiga ta rage kayan jikin ta toilet ta karasa tayi wanka ta fito ta shafe jikin ta da turarukka masu ƙamshi kana ta shafa man habba aƙirjin ta tasaka kayan bacci tayi addu'a ta kwanta barci.

Bata jima da kawan ciya ba Daddy ya shigo cikin shirin sa na kwanciya.

Glove ɗin da ta kashe ya kunne ƙarasuwa yayi saman gadon ya kwanta tare da kashe glove kana jawu ta jikin sa yana faɗin, "ba dai kinyi bacci ba".



Komai bata ce masa ba tashi tayi ta ɗauko man habba ta zaba hannuta ta zo wajan sa ta fara shafa masa aƙirji.

To daga shafa man wasa ta sauya Dan Daddy ya Nuna mata yayi missing ďinta over.

ƘAWAR ƳATA CE                              {COMPLETED 01/2020.}   Where stories live. Discover now