No 7

881 35 0
                                    

💦💦💦💦💦💦💦
            💦💦💦💦
                        💦💦

      
*ƘAWAR ƳATA CE*
     *1441H/2019M.*




®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*
_{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata burin mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da lahira}_

     '''🎐G•W•A🎐'''
_*GASKIYA DOKIN ƘARFE•*_

Story & Written
          By
         *Sumy✍🏻*

*Dedicated to..*
_Gaskiya_ _writers_

~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad@GaskiyaWritersAsso.~



*Page* *36*





*_________*📖  Maram ce tadube Momy  tace, " wallah tun wuri ki ta kama yariyar nan birki dan inba haka ba kinaji kina gani komai na gidan nan zai dawo hannun ta".

Nabila tace, "kema kya faɗa Aunty  Momy ko naci zan yima yarinyar nan hukunci sai tace kada nayi amma wallahi wannan karun ko Momy ta hana sai nunci uban ta".

Ita dai Momy ta kasa cewa komai dan ita kadai tasan me takeji a zuciyar ta.dan haka tashi tayi ta koma ɗaki dan surutun su ya nasu ya hai far mata da matsale a zuciya.



Bin Momy da kallo sukayi kana Nabila tace, "Aunty ba zamu zuba ido akan wannan ƙaramr yariya tayi yadda take so ba a gidan nan".

Maram tace, "bani kwana biyi kafin natafi zan san abunyi".

Basuyi nisa da tafiya ba Daddy ya kalle Fatima yace, "ina zamu fara zow gidan su Umma ko gidan Gwaggo?".

Ahankali taɗago kai ta kalle sa kana tace,"gidan Gwaggo zamu fara kaga ban taɓa zowa na gaishe taba".

Sai da yaja hancin ta kana yace, "duk yadda kikace haka za'ayi" yana faɗa yana murmushi.

Driver Daddy ya faɗama wurin da zai kai su.

Basu tsaya ko ina ba sai gidan Gwaggo.Daddy ya fara fita daga motar kana ya buɗe mata ta fito.

Hannusa ya sakala anata kana yace, "muje ko".

Kallon sa tayi tare da saka masa  kukan shagwaɓa kana tace, "Daddy sake min hannu kaga shiga zamuyi kuma ni kunya zanji idan muka shiga ahaka".

Yace, "meye na kunya tunda mijinki ne ba kowa ba".

Tace, "eh Daddy duk da haka kayi hakuri har mu fito".

Yace, "to naji"...yana mai sakin hannun ta.

Ahankali suke tafiya har suka ƙarasu paulour Daddy na gaba tana biye.

Sallama sukayi ma Gwaggo.

Amsawa tayi tana mai tashi daga shingi ɗin da take.

Yana shigowa Fatima ta shigo,aikuwa Gwaggo naganin Fatima ta fara murina tana faɗin,

"Yau baki ne damu agida? sanunku da zowa".

Cikin na tsowa Fatima ta ƙarasu wajan da Gwaggo take ta durƙusa har ƙasa ta gaishe da Gwaggo cikin mutunci.


Amsawa Gwaggo tayi tana mai faɗin ya gidan duk lafiya kuke?".

Sai da tayi ƙasa da kan ta kana tace, " "lafiya ƙalau muke Gwaggo".

Bayan sun gama gaisawa Gwaggo ta dube shi tace, "Mansur kaje su Sa'adatu sun dawo kowa?".

Da kamar mamaki ya ɗago kai ya dube ta kana yace, "yaushe suka dawo Gwaggo ?".

ƘAWAR ƳATA CE                              {COMPLETED 01/2020.}   Where stories live. Discover now